Bayan Ummi tadawo gida daga asibiti ta tarar da Islam zaune tana kallon hotonan su harda Abby, tabbas Ummi tasan bata kyauta ba yakamata Islam su san yan'uwansu amma ba yarda ta iya hakan shine kwanciyar hankalinsu. Tausayin Islam ne ya kamata bata ankara ba taji hawaye Sun sauko mata da sauri tasa hannu ta share sannan ta karaso cikin dakin."Islam mi kikeyi haka " ummi ta tambayeta tana jin wani irin tausayin Islam.
"Bakomai kawai ina kallon hotonan Abby da namu " tafada tana share hawaye.
"Islam kiyi hakuri nasan ban kyauta ba a masayinki na diyarsa Kin cancanta kisan dagin mahaifinki da nawu saidai inaso kisan wani abu guda daya ke diyata ce kuma Farha ma haka lafiyarku da safety naku ya fiye min komai a duniyan nan, Islam dear one day you will get the answer to your questions. I know that you have many questions to ask but please be patient when the right time comes you will get the answer you deserve, just trust your mother okay ". Cewar ummi tana share hawayen dasu ka cika mata fuska.
"I trust you Ummi but you have to trust me too, please just tell me everything about you and Abby ko zuciyata zata sauki ." tafada hawaye ba bin wasu .
"Islam please not now amma if you insist zan iya gaya maki nawu amma na Abby not now am not ready ."
Shiru Islam tayi tana kallonta idanunta cike da hawaye.
Labarin Ummi
India
Afrah !Afrah ! Afrah! Wani babban mutum wanda a shekaru zaikai kimanin shekara 50 yake ta kwada ma mai suna Afrah kira wanda shigowar sa kenan cikin tankamemen gidan wanda da ka gani kasan na masu kudi ne.
Dagudu ta sauko daga bene jin yarda mahaifinta ke kwalla mata kira tasan ba lafiya ba.
Kallo daya zakai mata ka gane Ummi ce lokacin tana budurwa saika ce Islam saboda sananin kama. Saidai hanci nasu ya bambanta saboda Islam hancin Abby gareta .
"Papa is everything alright ?" inji Ummi.
"Afrah what the hell is going on with you I heard that you are in a relationship with a Muslim guy!!! " cewar Papa mahaifin Ummi.
"Yes Papa it's true actually I want to tell you about it when you are free "
"What? So it's true , listen to me carefully girl you better quit that stupid relationship because I will never accept him , by tomorrow you shouldn't meet with him again or else you'll regret it ." yana gama fadar haka ya fita daga gidan ya shige mota driver yai ma mota Key suka ficce.
Itakuwa Afrah bayan fitarshi kuka ne ya kwace mata dan ita gaskiya bata iya jin zata rabu da Khalifa Fauzi.
Papa sunan shi Raj Kumar yana da mata Mohini Kumar wadda yanxu shekararta 15 da mutuwa. Tunda ta mutu Papa bai sake aure ba, Papa dai dan siyasa ne yayan shi 3 kacal kuma Mohini Kumar ce mahaifiyarsu. Afrah itace babba sai Navadita sannan Shiristy wadda a wurin haihuwarta Mohini Kumar ta mutu.
Tun bayan mutuwar Mohini Kumar kanwarta mai suna Komolika khan ta dawo gidan da zama saboda su Afrah na bukatar maihaifiya. Papa yana matukar san ya'yanshi amma siyarsa comes first (kusan yarda wasu yan siyasa suke).
Next Day
Khalifa da Afrah ne zaune a palon gidansu Afrah suna zance sai ga Papa ya dawo daga campaign din da yaje kasancewar lokacin zabe ya maso. Turus ya gansu ran shi yaji ya bace yarda yaga Afrah tana ma Khalifa murmushi. Wato dai taki jin maganarsa kenan tabb.
"What the hell are you doing in my house? "Papa ya tambayi Khalifa ranshi a bace sukuwa Afrah da Khalifa najin abunda yace suka mike saye Khalifa ya gaishe shi amma sai Papa yai kamar baiji shi ba ya wasa mashi hararar tsana.
"Papa I invited him over the phone because we want to tell you how much we love each other and willing to be with each other........
"Shut the hell up Afrah, do you even know what you are trying to do? I will never accept him and that's all !!!"
"But Papa I love him papa ,why can't you understand? Papa when ever I am with him I feel happy, Papa please allow me to marry him that's all am asking for. "
"What? What did you just said? Do you know that what you are trying to do can be the cause of my downfall? I won't allow you to ruin my reputation!! "
Komolika da Navadita da shiristy duk suna gurin kuma su sunyi supporting din Afrah. Komolika ta bude baki tace "You only care about your reputation but have ever thought about your daughters happiness? If Khalifa is the guy she wants to be with then let her be for God sake just for once can you choose your daughter's happiness over your so called politics? "
Papa ranshi kuma ya ji ya kara bacewa wato ita tana supporting din niece dinta kenan."Komolika do not interfere when ever am talking to my daughter, this is between my daughter and I so don't reach your limits!!! "
Komolika tayi shiru Sai Navadita tai magana "Papa please let sister marry him if that will make her happy " itakuwa shiristy hawaye kawai take saboda duk sunfi shakuwa da Afrah itama kuma Afrah kuka kawai take.
"Navadita I don't want to hear your voice again do you understand? "
Kanta ta kada alamar eh. Sannan ya Kalli Afrah ya ciga ba "Afrah dear I won't let you make a big mistake while I am still alive, you can't marry a Muslim and that's final. "
"But Papa I love him the way he is, he is the guy I want to spend the rest of my life with. " tafada hawaye na bin wasu a fuskarta.
Khalifa dake saye kusa da Afrah shima ya bude bakinsa yai magana " sir I love your daughter and I'm willing to marry her and I promise I will take care of her and never turn my back on her in terms of happiness and sadness. "
"I have already taken vow that I will never allow you to marry my daughter.........
Afrah da sauri ta kase Papa ta rike hannun Khalifa gam tana cewa "Am sorry Papa but I have also promise that I will marry him no matter what will happen. "
"if you insist on marrying him then I have no other choice but to disown you my dear because I won't allow you to ruin my reputation as I said earlier!!! "
Ba Afrah kadai ba harta Navadita da Komolika da Khalifa Sun girgiza jin abunda Papa yace itakuwa shiristy wani irin kuka ta fashe da shi tana rokon Papa kar yai haka.
Karshen labari .
Ummi ta share hawaye sannan ta kalli Islam dake ta kuka tun sanda ummi ta fara bata labarin rayuwarta, ummi ta bude baki da kyar saboda kukan da kesan kufce mata tace "haka Papa yai disowning dina kuma ya hana na dauki komai a cikin gidan. Haka Khalifa da ni muka baro gida kai saye masallaci muka wuce aka daura mana aure sannan muka dawo Nigeria.
Islam warda duk tausayin Ummi ya kamata tabbas rabuwa da family yana da ciwo sosai Allah sarki Ummi she has to go through this pain. Da kyar Islam na kuka tana share ma Ummi hawaye tace "kuma baki sake nemansu ba? "
"Na sake har India na koma nida Abby amma lokacin ba mu samesu ba wai Sun tashi Sun koma America haka nai losing dinsu. "
"to baki waya dasu baki da numbarsu? "
"Da ina da ita tun bayar haihuwarki da aka sace Man waya lokacin kina Baby nai losing numbersu kuma suma basu sake nemana ba ".
"Am sorry you have to go through this. "
"Bakomai Islam komai ya wuce ,yanzu ba ga shiba Allah ya bani the most amazing children in the world ." Ummi tafada tana hugging Islam tana hawaye.
" yes kuma muma mun samu the most wonderful mother in the world , muje munbar Farar itakadai yanzu ya isa ta tashi ." Islam tafada tana breaking hug din.
Hurairaytu 🍸🍸🍸🍸🍸🍹🍹🍹🍹
YOU ARE READING
Minister's Son
Non-FictionEvery human being has a destiny to fulfil. Birth signals the beginning of the journey towards the fulfillment of an individual's destiny. To a large extent , each individual, consciously or unconsciously determines the outcome of his or her d...