Mr Fauzi met Islam

981 85 7
                                    

Mami baki bude ta saya tana kallon su mafalki take ko kuwa?  In kau ba mafalki bane gaskiya Ummi ta cika wawiya bayan duk abunda ya faru 18 years back harta na daku ma confident in shigo mata cikin gida lallai wannan matar ma.  Mike wa tayi ta daure fuska kamar ba ita ke farinciki ba few minutes ago " Uban me kike cikin gida na? " ta fada tana hararar ta tare da gefa mata kallon sana. Wani haushi ya sake kama Mami ta kara jefo ma Ummi wata tambayar tare da hararar su Islam "What in the heavens name are you doing in my house? "

Karma jikin Ummi ya fara yi ita kau Islam na ganin haka tai sauri dafa kafadan Ummi tana assuring inta kar ta damu bari tai ma Mami magana.

Fitowar shi kenan daga dakin shi bayan yayi wanka yana sanye da Sky blue Kaftan yaji Mami ta daka sawa da sauri ya leko falon daga saman bene saya wa yayi yana kallo su yan matan guda biyu sai wadda suka saka a sakiya daga gani kasan mahaifiyarsu ce, wadda take sanye da peach abaya ya saya yana kallon, besan miyasa ba amma kawai yaji ta zauna mai a rai , kallon wadda take ma Mami magana yake tana sanye da black abaya.

Islam tace ma Mami "Bazaki welcoming in mu ba this is not the time to show hatred against her or us just remember one thing we are your grandchildren,  aren't you happy to see us bamu tuno maki da Abby ba tell me in Abby ne saye a nan zaki tarbe shi da farinciki right?  To miye difference between him and us?  We are his children and he loves us so much kuma kema nasan kina sanmu tunda jinin kine , let go of your anger and be happy jikokinki suzo wurin maihaifiyar Abby. "

Mamaki ya kama Muhsin dake ta kallo su did she just said they're Mami's grandchildren? Lallai kam something smells fishy to miya sa bamu sani muna da wasu cousin's bah? Hmm Mom, Mami and Dad has a lot to explain , yana gama maganar zuciya ya wuce daki.

Mami taji maganganun Islam Sun zauna mata ko saboda da Khalifa ya kamata ta san jikokinta , harara ta kara wasa ma Ummi sannan ta kwalla ma wata mai aiki kira "Uwani " da gudu Uwani tazo "take them to guest room after they  freshen up you should serve them food. " tana gama fadar haka tabar falon don ita harga Allah bata son Ummi balantana wuri daya ya hada su.

Bayan Sun sauka a dakin da aka kaisu  sunyi wanka sai Uwani tazo tayi masu bismillah suzo suci abinci .

Muhsin yana shiga dakin shi ya kira Mom, Mom na zaune da wata kawarta suna hira sai ga kiran Muhsin ya shigo wayarta kallon kawarta tayi sannan tace "danki ne Bobo. " tare da dagawa. Smiling kawai kawar tayi.

" Hello Mom. "

" How far dear kun isa lafiya? "

" Lafiya Mom inaso nayi wata magana dake. "

" Go ahead am all ears. "

" Mom do we have cousins? "

Dam taji gabanta ya fadi why is he asking her abunda ta sana taji she thought an kulle chapter in Khalifa 18 years back, lallai kam dole tai ma Mami magana tasan yarda za ayi a kulle maganar nan Karma taje a kunne Mr Fauzi dankau in yaji tofa sai yayi bincike kuma in har ya gano gaskiya tofa tasu tazo karshe. Da kyar ta iya saita kanta " What kind of question is this Muhsin? Kasan kau abinda kake cewa? Are you high on something? "

Muhsin dayake he is smart yanzu ya gane something is wrong,  totally wrong amma he will find out what ever they're hiding. "Mom please can you stop pretending and tell me the truth, you can't hide this from me kinsan ni kuma kinsan yarda nake if I want something ."

Tabbas tasan waye Muhsin he never lose, he get whatever he wants by hook or by crook. Tunda ya fara gane gaskiya tofa saiya gano kawai bari ta gaya mai in yaso kar ya bari Mr Fauzi ya gane.

Mom ta gaya mai komai saidai ta hada da rokon kar ya gaya ma Mr Fauzi , kuma ya amince bazai gaya mai ba har Amnah ma baza taji ba insha Allah. But shikanshi yana mamakin wasu irin iyaye ne iyayen sa?  Amma baya ganin laifinsu wani bangare saboda da basu yi haka ba da yanzu basu kai masayin dasu ke yanzu ba. Murmushin gefen baki yayi " What a beautiful world. "

Mr Fauzi, Amnah da Mami zaune a dining table suna cin abinci su kuma su Islam Uwani takai su dining room in kasa, sai ga Muhsin yazo yayi joining insu yaja kujera ya zauna kusa da Amnah, Mami tace "what took you so long? "

"Nothing kawai na saya waya da wani client ina. "

Yana gama cin abinci ya mike ya wuce daki ya chanja kaya zuwa na gym ya fito zai wuce wurin yin gym dake a cikin gida ,saboda shi Mami tasa aka yi wurin gym .

Islam ma tana gama cin nata abincin tace zata fita ta sha iska.

Yana cikin tafiya yana rike da Swan water yaji ya bige mutum, faduwa kasa tayi saboda wadda ta buge dashi mai murdaden jiki ne saidai ita ta fadi ba shi ba.

"Auuuch " tana so ta murza bum bum inta amma ba dama, taya zata murza gaban wani ga wani shegen kamshi da yake kamar ta shige cikin jikin  shi , har yanzu bata dago Face inta ba ta ganshi amma zarazaran yasun shi farare na kafa Sun burge ta sosai ba kadan ba, saya wa tayi tana kallon yasun saboda sun tafi da imanin ta anya kuwa yasun mutum ne kuwa saboda tunda take bata taba ganin hadadun kafa kamar nashi ba.

"Are you blind?  " ya hade gira kamar bai taba dariya.

Kam bala'i wannan ko ma wanene amma dan rainin hankal....... Cak ta saya da maganar zuciyar da take sakamakon dago war da tayi Mr Fauzi  ? Kulle idanunta  tayi ta sake bude wa dan ta tabbatar ba mafalki take ba,  aiko Mr Fauzi ne gaban ta, Sauri mike wa tayi tana kakabe jikin ta " I'm sorry ."

Kallon ta yayi danshi ya dauka mai aiki ce , da yasa yai mata nuni data masa, masawa tayi ya wuce ta bishi da kallo sannan tace "Dama ance masu shegen kyau in nan basu da mutunci. "

Hurairaytu 🍸🍸🍸🍸🍹🍹🍹🍹

Minister's Son Where stories live. Discover now