CHAPTER ELEVEN: WEDDING GIFT

583 44 13
                                    

She almost had no make up on

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

She almost had no make up on. Yau ake walima kuma tayi arriving a gurin venue in time a waje Photographers suka sanyata ya tsaya akayi mata pictures kamin ta shiga ciki. Zaunawa tayi kan kujerar da aka tanadar mata. Tun fara walimar har karshenta ba abinda takeyi in ba hawaye ba. Taci kuka harta godewa Allah it wasn't till today that she felt cold feet. Ana gama wa'azin da addua aka wuce da ita as she had to get ready for dinner. Zaunawa tayi tana kallan mai makeup din ta nayi mata make up. Ana gamawa tace am done but since you cried your eyes were a bit swollen it took a lot of time to hide it. Shiryawa tayi cikin kayan ta ta fito. Ihun bridesmaids kawai kakeji suna cewa tayi kyau. Fitowa sukayi sukaga motocin dake pake ana jiran su shiga su wuce gurin dinner.

Mota tafi talatin sai motocin security. Wacce tafi ko wacce kyau da tsada aka bude ta shiga. As Salma na sanya rigarta cikin mota tace sorry wallahi na nemi wayanki ban ganta ba am really sorry. Bata fuska tayi kamin tace kinsan fa last month nasiyeta. Sorry wallahi it was a mistake girgiza kanta tayi tace ba komai. Dafe kanta dake mata ciwo tayi bayan Salma ta kulle kofar. And kamshin tiraren datake ji tun lokacin da ta shiga motar ya kara rikita mata brain. The scent was nice and strong but as time passes it becomes cool. The driver has a good choice of perfumes but ranar Maman taji shi she just can't remember where and when. Headache? Taji muryarsa na fada. Da sauri ta juya ta kallesa. Am sorry ina wuni? I didn't notice you shiyasa. Nodding kawai yayi kamin yace don't worry it's fine. Yes tafada after about five minutes. Juyowa yayi ya kalleta with a raised eyebrow. You asked if I had a headache she said. He smiled a little before looking away.

They both stepped out and it wasn't till after they got out that she saw his dressing and subhanallah. Sanye yakeda wata white colored shadda wace ake cewa YARO DAN UBANKA ba abinda take in ba walkiya da kyalkyali ba har wani maiko take karawa. Dinkin riga da wando da kuma babbar riga ne. Hannuwansa na sanyeda cuff links din Hems golden color. Kafafuwansa na sanyeda fararen takalman Dolce and Gabbana. Kansa dayayi gelling ya kwanta na sanyeda hular Tangaran. He finished the look with a black AP wrist watch. She looked away lokacinda suka kusan hada ido. Unknown to her lokacinda take checking nashi out he was doing the same and at that time aka kashe musu wani hoton dayayi kyau.

Rigarta aka sanya in line as rigar tana ja a baya

Rigarta aka sanya in line as rigar tana ja a baya

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now