CHAPTER FIFTY ONE: GROWING

489 45 12
                                    

Saukowa tayi da saurinta jin ance ya sabrina tazo.

Isa tayi palorn suka zauna suka fara fira

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Isa tayi palorn suka zauna suka fara fira. Wallahi aisha I got back on the earliest flight after surgery din baba was successful mainly because I wanted to thank you.

Murmushi tayi tace name kuma sabrina ai kowa Allah yakan iya jefashi a wani hali na naiman taimako.

And since bakiji nauyin kirana kiyi min magana ba bazanji nauyin daukar abinda yake ina dashi in taimaka miki ba.

Dan Allah ki daina ma wannan zancen. I know shiyasa ina dawowa nasa Khalid ya nemi wanda zai siya filin dana siya kwanakin baya.

Idan aka siya aka bani kudin sai in mayar miki da aron dana karba. Aa Wallahi indai kan wadannan kudin zaki saida filin da kika siya toki bari.

Am not in a hurry to collect the money sabrina am fine. Aa Aisha kowa nada bukatar abunsa. Yauwa kinga yama kira tace tana duba waya.

Picking tayi tafara magana. Aisha ganin da tayi dagaske saida filin zatayi yasa ta karbe wayar suka gaisa da Khalid din.

Please Khalid ka share batun sabrina basai ka saida filin ba. Bayan ya ajiye tace sabrina bafa hankali ya ishe ki ba.

Shekararki shidda kina tariyar kudi sannan kika siya wannan filin less than a year ago yanzu kuma kice saida dan asset dinda kike dashi zakiyi?

Zan jira har sadda kika samu kudin saiki maidamun ba komai wallahi lets just not sell assets ai ba bashin banki kikace ba.
====••••====••••====••••====••••====

Ke bilkis yaranshi shidda please ki rufawa kanki asiri kuma Wallahi matarshi tanada kirki idan kinyi wup da kowa banda shi.

A matsayinsa bai kamata ace mata daya yake da ita ba. Sabida haka nizan zama ta biyu. Mikewa tayi tabi Alhaji.

Sallama tayi ya amsa yana tafiya tace please tsaya mana inada magana dakai. Tsayawa yayi bakin kofa ya kalleta kallan kanki kalau kuwa?

Wallahi it's been almost a year dana ganka naji ka tsaya mun a raina. Daliah datazo daukar daddynsu taga yana kallan wata.

Bude motar tayi ta fita daga ciki ta nufi inda suke. Tana isa taji yadda ake zubawa daddynsu kalaman soyayya kamar ba gobe.

Daurin abayarta ta gyara

Daurin abayarta ta gyara

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.
DAN GIDAN MODIBBO Donde viven las historias. Descúbrelo ahora