CHAPTER TWENTY FOUR: BETTER THAN BEFORE

665 49 12
                                    

Take gabanta gafadi. Yazeed kuma? Ko magana yayi masane? Ya akayi yasan da yazeed? Am he is a cousin of mine. Why are you asking? Kallanta yayi kamin yace ba komi.

Suna isa gida ta nufi dakinta tayi wanka ta sanya kayan baccinta

Tana shirin sauka danta she was craving something sweet wayanta karami yayi ringing

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.

Tana shirin sauka danta she was craving something sweet wayanta karami yayi ringing. Dubawa tayi taga mama ce dauka tayi sannan tayi sallama hadeda cewa mama Ina wuni?

Daga chan mama dake zaune a falo tace lafiya kalau Aisha ya gida?

Wlh Alhamdulillah mama yasu mufeeda da mutanen gida?

Duk suna nan lafiya kalau mama ta amsa tana kallan kayan dake gabanta. Dama kiranki nayi inji idan zaki samu dawowa kai lefen Sagir?

Insha Allah umma zan shigo ai nakeji wani sati ne ranar alhamis koh?

Eh wani sati za'a kai. Okay to mama saina shigo. Toh aisha Allah ya kawo ki lafiya.

Bayan sunyi saida safe ta duba call log dinta da niyyar kiran Fatima taga yazeed ya kira dazu around five thirty har sau takwas.

Sai a sannan tasan yadda akayi Alhaji yasan da yazeed. Eh it wasn't a closed or hidden thing yazeed yasota sosai tun tana secondary har ranarda aka daura auranta da Alhaji ya kira.

But tayi mishi bayanin she was married and he should stop calling her. Tun daga ranar shikenan bai sake kira ba sai yau. Ganin ba'ayi picking call din ba missed calls ne yasata shrugging.

Sauka downstairs tayi bayan ta kira Fatima bata daga ba. Mantawa tayi batayi packing din gashinta ba saida tafara sauka stairs taganshi a gefenta sannan ta tina.

Tsaki tayi tace kaika sani sannan tayi palor din Alhaji. Lekawa tayi taga yana zaune kan sallaya yana karatun Al-Qur'an.

Maida kofar tayi ta rufe sannan ta koma kitchen deciding tayi bari ta hada drink din dashi kawai.

Dan mugunta ya sanyawa nashi extra cocoa and less sugar nata kuma komai yaji. Cube ice din ma kadan ta sanya mishi.

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.
DAN GIDAN MODIBBO Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin