FORTY SEVEN: SECOND WIFE

473 43 10
                                    

Don't spoil the mood she thought to herself as she watched him eat. Kallanta yayi yana murmushi kamin yace I missed you a lot.

It feels like I haven't seen you for years yafada yana kama hannunta. Murmushi tayi kamin tace drop the act you've been back for almost four days.

Still am I not allowed to express my feelings to my wife? Dauke kanta tayi tace you are allowed to mana waya isa ya hanaka?

Am sad zan fita tunda safe yafada yana mikewa da plate dinda ya karasa cin abinci. Meye haka kayi?

Zauna ki huta banyi dan in rage miki aiki ba nayi dan babyna ya huta. Murmushi tayi sannan ta mike itama.

It's only four months now we will be able to tell the gender by the time it's six months yafada yana kallan cikinta.

Should I confront him about it or just forget about it? He must have his reasons for not telling me his son is alive.

Habibti! Habibti! Saida ya kirata sau ukku sannan ta amsa shi. Lafiya? Are you alright? Murmushi tayi tace am alright.

A FEW MONTHS LATER

To mama shikenan ba komai yinin kawai zanje. Aa kar kice haka ki fada idan kinaso kije ba hanaki zanyi ba kawai naga you are seven months pregnant it'll be hard.

Haba mama I don't have anything to say abinda kikace shi za'ayi. To shikenan Allah yayi miki albarka.

Dama biyowa mukayi nan gidan Hajiya Sa'a nace since muna kusa daku bari inzo inga ya lafiyar ki.

Murmushi tayi kamin tace lafiya kalau mama ai masu aikin na nan kuma ya mufeeda da nabeela.

Masha Allah haka akeson aji hajiya sa'a tace kina shiga suma suna shigowa. Eh mama kwanaki dana dawo daga makaranta na shiga.

Saidai yaranta dake shigowa suna shigowa sosai gaskiya sa'a ma akaci ba wacce tazo yau dinnan.

Akai akai suke zuwa? Eh suna shigowa sosai gaskiya. Aa suko meyena zuwa kullum Ina laifin chan ba'a rasa ba.

Shigowar Nabeela da mufeeda palon ya dauke hankalinsu. To uwayen yawo Ina kukaje? Aa mama kinzo Ashe.

Ashe akwai ranarda za'a ganki gida Alhaji. Kai yakamata in miki hoto tafada tana fidda wayarta.

Mufeeda haka kika fara surutu kema? Matar dake tareda mama tafada tana kallan Nabeela da mufeeda.

Wlh mami ba haka bane kawai dai yau ne. Har kasa Nabeela ta duka ta gaidasu. Amsawa sukayi kamin mama ta kalla mufeeda tace zo kiga inda ake gaisuwa.

Aisha kanwar kice ba? Eh mami kanwatace. Kai gaskiya ki fada a gida nayiwa fahad kame dagaske nake fah.

Ganin sukayi Nabeela tabar living room din a guje duka sanya dariya. Ba'adai tsayar mata da miji ba ko?

Girgiza kanta tayi tace aa. To Masha Allahu abu yayi. Shi Alhaji Yaushe zai dawo mami ta tambaya no one in particular.

Next week mama tafada tana gyara kokarin mikewa tace jikin Amar yaje dubi idan details kike nema ki tambaya matarsa.

Muje mana ta fada taka kaiwa kofa. Kallanta Aisha tayi tace nama kofa ten minutes ba kuyi ba.

Ko yanzun sa'a akaci wannan bakauyiyar mamar taku ta shigo mami tafada tana binta a baya.

Rakiya taje zata musu mami ta hana tace koma mun yafe idan mu mun tsufa kema kin tsufa karki walahar mun da jika.

Suna fita ta juya kanta har wani zafi yake a lokacin wuta take gani danger zone. Ko takan su Nabeela da mufeeda batabi ba tayi upstairs.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now