CHAPTER TWENTY NINE: MAKE UP

581 47 6
                                    

Girgiza kansa Alhaji yayi sanin idanfa baiyi dagaske ba Aisha zata mayar dashi mahaukaci a gidan.

Komawa yayi dakinsa ya bude first drawer din mirror dinsa ya dauka wani makulli ya fita. Yana isa part din nata ya sanya makullin ya bude kofar.

Twisting handle din yayi ya shiga ciki ya maida kofar ya rufe. Har yanzu shagwaba da yarinta Suna cin wannan matar yafada a ransa ganinta zaune a kasa saman tiles din.

Takawa yayi ya isa inda take ya dauketa in bridal style ya juya yabar palorn ya shiga part dinsa.

Zaunawa yayi at the edge of his bed da ita kan kafafuwansa. Dauke kanta tayi ta juya tana kallan kofar closet dinsa.

Aisha ki juyo ki kalleni let's talk it out. There is nothing to talk about tafada in a hoarse voice sanadiyyar kukanda tayi dazu.

He nodded before grabbing her and placing her on the bed. In less than a swift second he was on top of her.

Idansa sukayi landing on her lips he looked back at her eyes and found them tightly closed. Then he looked at her hands which were pinned down by him and noticed that she was struggling to get him off.

He smiled and placed his lips on hers before advancing to kissing her gently. As he kissed her she slowly stopped struggling which gave him the chance to move his hands down to her chest.

He hesitated as he was about to undo her first button. What do you have to fear Aliyu? You've known her for months.

She's nothing like your late wife. She comes from a good background and is very educated. She even know the word of Allah.

He slowly ended the kiss and allowed her to take a proper breath of fresh air. He looked into her eyes and said please just let it go.

Just let it all go I don't like it when you give me the cold shoulder. Baki taba fushi dani ba and I would like it to stay that way.

Kar kiyi fushi dani sabida abinda bai kai ya kawo ba. Let's just forget about what happened and move on.

Kallansa tayi ta fara hawaye kamin tace ni yaushe nayi fushi dakai ba kaine kayi fushi dani ba? Shine hadda tsareni kamin fada.

Murmushi yayi a ransa yace ikon Allah. To naji kiyi hakuri kinji Aisha nah? To naji but first you must take back what you said earlier.

What did I say? Ya tambaya yana mikewa daga kanta ya zauna ya jingina jikinsa da gadon. You said you were disappointed in me take it back.

Dariya ya fara kamin yace au dama wannan ne sanadin fushin da kikayi. Dariya yaci gabadayi hakan yasata daukar karamin pillow dinda ke kan gadon ta fara dukan shi da shi.

Rike pillow din yayi ya janyo hannunta tafada kanshi yayi hugging dinta yace to I take it back I take everything back.

Itama wrapping hannuwanta tayi around him. Sun jima a hakan sai daga baya ya kula ashe tayi bacci. Kwanciyarsa ya gyara sannan ya rufesu da duvet din.

Kallan wutar dake a kunne yayi ya kalla aisha who was sleeping peacefully. Pillow ya janyo yayi kokarin dagata daga jikinsa amma ta kara hugging dinsa.

Murmushi yayi kamin yace Aisha just a minute wuta kawai zan kashe I'll be back sakeni. Kamar wanda ke magana da wacce take farke hakan ta sakeshi yaje ya kashe wutar ya dawo.

Kwantawa yayi like earlier ta sake hugging dinshi. Hugging dinta back yayi kamin yayi whispering I think it's time to really give this a try.

Kiran sallar subahin ya tadashi daga bacci. Hakan yasa ya mike ya shiga bathroom dinta yayi alwala ya fito.

Kallanta yayi tana bacci kamin ya janyo duvet dinda takai chan gefe ta ajiye ya rufa mata kamin ya juya yabar dakin.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now