CHAPTER THIRTY FIVE: A Whole Different Level Of Ignorance

564 42 10
                                    

Here have some it took me a while because I had to wait for the ice to finish

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

Here have some it took me a while because I had to wait for the ice to finish. Bayan yagama choco goodness yana sipping drink din ta kallesa.

Aren't you worried? Kallanta yayi sannan yace name? Taking deep breath tayi kamin yace well  he basically called to threaten you.

Murmushi yayi kamin yace ta Allah ba tasu ba besides nidin nan da kike gani nafi karfin duk wani cikinsu fiye dasu ma kai.

Harga Allah batason wannan confidence din nasa amma shikadai yasan meya taka iya nawa in tayashi da addua.

Kin duba inda akayi posting naki? Posting? Tace tana kallansa confused. Eh mana posting harga allah ita bata gane me yake magana akai ba.

Posting na NYSC naki mana. Ohhhh nifa mantawa ma nake da wannan abun. Har an fara posting ne? Basai anje camp na one month ba?

Kallanta yake a hangame danshi mamaki Aisha taje bashi wani lokacin. Ko shine zai sake NYSC he won't be this ignorant.

Bama wannan ba eh he was ignorant about his NYSC amma not to this extent. Ace har anje camp an gama bama tada labari? How did she even finish her university.

Aisha waiko ke kikayi degree naki? Bata fuska tayi tace eh mana why did you ask? Girgiza kansa yayi yace ba komai.

Ehen inaga camp kaji za'a tafi bari in kira daddy nifa banasan harkar wannan camp abubuwa ance yan iska suke a gurin.

Ban shaida ba amma wai ance mostly wadanda suke shiga camp koh? Tafada tana wani yi kasa da murya dan kar wani yaji.

Tsaida ita yayi kamin yace wa kike gurin yaji gulmar taki? Look around it's just me and you. Oh hakane tafada kamin tace ehen.

Ance idan sukaje kamin su fito the girls either turn lesbians or meet up with other guys or the boys become gay and hook up with other guys.

Once we were told that the instructors rape the girls both male instructors and female instructors.

Shi kuma sai ya biye mata making facial expressions like he was surprised with her gist. To be honest I think she is cute he said to himself as he watched her eyes grow wide as she talked.

Kaga bai kamata inje camp ba I don't want to be any of those things bari in kira daddy kamin nima ayi calling dina to camp.

Rike hannunta yayi ya karbe wayar kamin ya hada ido da ita yace na miki kamada wanda zai bari distant relative dinsa taje camp bale matarsa?

I feel like hitting you yace as he softly hit her forehead. Sokoto akayi posting naki amma forget about that let's talk first.

Tankwashe kafafuwanta tayi ta kallesa irin serious dinnan. What job will you do? Not all jobs are available for you because ba ko wanne aiki zan bari kiyi ba.

Tabe baki tayi kamin tace well to start koda naso in zama architect not everyone calls a ln architect to design their business or homes.

So I was thinking of getting my masters and then becoming a lecturer. That's a good option as well but let me say something.

DAN GIDAN MODIBBO Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang