CHAPTER THIRTY FOUR: LETS SEE

539 48 21
                                    

Hello guys am back and stronger this time. I just figured out I could publish but I do not know if it's back like normal or if it's a one time thing but anyways let's try this.

Also some of you might find this above the note from before well that's because I typed this before that and then couldn't publish so yeah that's that.

Please like and comment you guy's were very active before with your votes and comments but now you just read and pass and that discourages me please vote it makes my day.

Y'all don't know how it feels to type a long ass chapter only to see the views are ten times pass the votes and then your stuck with a nonexistent comment section. PLEASE COMMENT AND VOTE thank you

Wlh anti sisi bazan biyaki ba bani nace ki bada dinki ayi ba daddy yace. Aisha bana san iskanci ki bani kudina.

Bafa zan baki thirty thousand kudin dinkin bikin halima ba. Khadijah kina jina nida wannan kaunar taki bah?

Anti khadija dake zaune tana kallan kayan Aisha. Aisha Ina aka dinka miki rigar nan? Gyara tsayuwarta tayi

Dinkin yayi kyau ko? Eh waya dinka miki it looks very comfortable

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.


Dinkin yayi kyau ko? Eh waya dinka miki it looks very comfortable. Khadija Ina miki magana kika kyale ni kika hau kallan dinki?

Murmushi fatima tayi kamin tace shikenan wato niga Sha Sha Sha koh? Shiru sukayi kasancewar shigowar Alhaji.

Gaisawa sukayi sannan yayi tafiyarsa sama. Kinga muje har five tayi and yakamata ace koda eight zatayi muna gurin.

Phone dinta ta dauka ta hada da handbag dinta tace Ina zuwa. Sama tahau taje dakinsa taga baya nan.

Shiga office dinsa tayi ta ganshi zaune yana kunna desktop din office din. Daga kansa yayi ya kalleta yayi murmushi.

Darga koh? Me yasa bazaki biyata kudinta ba? Dafa kafadunsa tayi sannan tace sabida ankon na Halima ne sannan kuma ba kudine dani ba.

But idan mukaje I'll get something from daddy ammafa bawai bata kudinta zanyi ba. If you are low on money Aisha you know where I keep mine you can take any at any time.

Haka kawai inma sata? Tafada tana zare ido hadeda dafe chest dinta tana matsawa baya. Juya kujerar yayi yana kallanta.

To yanzu idan kin dauka aiba sata kikayi ba ninace ki dauka. You don't need to ask daddy for money.

Kallansa tayi tace shikenan babu damuwa yanzu zamu fita anjima please kaje ka daukoni kamar idan nine tayi.

Nodding yayi yace Allah ya tsare mun ke habibti nah. Ameen tafada tana tafiya hanyar fita.

DAN GIDAN MODIBBO Donde viven las historias. Descúbrelo ahora