CHAPTER SEVEN: A VISIT TO HEADQUARTERS

522 48 4
                                    

....damn he looked like a Greek god sanye yakeda farar shadda hadda babbar riga. Hula zaune a saman kansa an dauka hoton ne lokacinda yake magana da gani wani gurin yake kallo. Murmushi ya subuce mata kamin tace masha Allah. Hoton from head to lower chest ne. To idan ba shi bane bafa? Share batun tayi hadeda cewa kai who puts someone else on their display picture. Washegari kuwa tunda ta karasa sallar subahin ta koma bacci sai tara na dafe ta tashi. Wanka tayi ta shirya cikin

Dauri ta kashe kamin ta sanya sarka da yan kunne fashion kamin ta sanya jakka da takalmi ya dauka res veil dinta ta dauka car key ya fito

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.

Dauri ta kashe kamin ta sanya sarka da yan kunne fashion kamin ta sanya jakka da takalmi ya dauka res veil dinta ta dauka car key ya fito. Dakin umma ta shiga ta tada tana bacci rufe mata kofar tayi ta sauka kasa. Isko tayi masu aikin sun daga abinci an jera a dinning zaunawa tayi ta diba kamin ta faraci Nabeela da aneesa suka iso. Gaida ita sukayi sannan suka zauna suma sukayi serving kansu suka fara cin abincin. Suna tsakada breakfast Halima, Sadiq, Abdulrahman, Mohammed da Idris suka iso. Gaida Halima tayi kasncewar ta girmeta. Ina kuma zaki tunda uwar safiya? Murmushi tayi kamin tace lafiya ne ko kuwa lift za'ayi miki? Kamin ta amsa mohammed yayi sauri yace aisha please gobe inaso zaki aramun new ride dinki I will be going to the outskirts of the city. Kusada boarder. Kallansa tayi for ten seconds kamin tace okay dasafe kazo ka karba key kamin inje school. Tashi tayi tace idan kun gama kuzo muje in saukeku. Fita tayi ta nufi bayan gidan inda motocinta suke ajiye.

Remote ta danna G-Wagon dinta tayi unlocking

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.

Remote ta danna G-Wagon dinta tayi unlocking. Shiga tayi ta kunna kamin ta kunna AC ringing wayarta tafarayi tana dubawa taga Nusaiba. Hello nucy? Ke kina ina gani a gidansu Farida nida Islam kuma bamu ganki ba. Gani nan zuwa I will be there in an hour sun aneesa kawai zan ajiye a gidan daddy. Shiga sukayi taja motar suka fita daga cikin gidan. Bayan ta saukesu taja motar tayi gidansu farida. Bayan ta shiga ta gaida Maman Farida sannan suka fito. Hanyar ASIAN HOUSE RESTAURANT ta kama dan chan zasu hadu da sauran friends dinsu.

Ba ita ta koma gida ba sai kusan magrib bayan ta ajiyesu a gidajensu sannan ta koma gida. Umma ta gaida sannan ta shiga bedroom dinta tayi wanka ta shirya cikin

 Umma ta gaida sannan ta shiga bedroom dinta tayi wanka ta shirya cikin

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.
DAN GIDAN MODIBBO Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin