CHAPTER FOURTEEN: HOME

585 42 2
                                    

Tsaye yake tsohuwar na masa masifa. Shine dan kafi uban kowa san zumunta da iyayi ka biya musu kudin jirgi ko? To ai chishesu kawai ya rage kayi a hutada iskancin banza. Wallahi Alhaji ka shiga tai tayinka wai wasa nake dakai? Karka sake in karajin irin haka ta faru. Ko wanne shege da shegiya sun boye kudinsu sai gaka mai kudin banza bari ka fitar ayi lalura. Shin bari in tambayeka idan kunje chan din tashi zatayi bayan ta mutu ne. Marar kishin kansa da yan uwansa. Yan sokoto nan hana kayi musu ba yan uwanka ne Amma mudin ka tsallaka kayi wani gurin saina bata ma rai.

Fita yayi suka shiga bus bus dinda ke a waje shima ya shiga suka kama hanyar airport. Suna shiga sun gama boarding jiragen suka tashi sai Kano. A tare jiragen suka sauka suka fito a tare. Bus takwas katuwa katuwa suka riska tana jiransu. Saida matan suka gama shiga sannan mazan suka shiga suma Amma dukda haka akwai wadanda saida suka shiga taxi. Har busses din sun tashi zasu tafi Alhaji ya kalla kusa dashi yaga modibbo. Da sauri ya bubbuga gefen bus din driver ya tsaya. Bude kofar akayi ya shiga ya kalla motar ganin Bilal a ciki yasa yace kai fito KAWU bai shiga ba. Da sauri kuwa ya fita Alhaji yace KAWU bismillah ka shiga.

Suna wucewa su kuma sukabi bayansu cikin Uber. A bakin harabar katon family house sun sukayi parking suka fito. Gidan babba ne sosai Amma baiyi koda rabin Modibbo family house dake a cikin Modibbo Estate ba. Motocin dake waje da kuma mutanen dake shiga a ciki hakan ya tabbatar musu da ba'a wada kaita ba. Bayan Alhaji ya tambaya akace ko sallah ba'ayi mata ba yanzu aka gama mata sutura. Parlorn datake modibbo ya shiga yayi mata addua sannan ya fito.

Shiga akayi aka fito da ita while sauran sukaje alwala. Ajiyeta akayi kamin aka fara debate wa zai ja ayi mata sallah. Kallan Alhaji modibbo yayi yace kayi mata sallar. Shiya ja sallar yafi awa daya yana rokar mata rahamar ubangiji kamin suka gama. Harararsa Baba Bello yayi yace wlh kiris ya rage in daka ka. Kallansa yayi kamin yace laifi ne dan na tsaya rokarwa mamanka rahamar Ubangiji? Tafiya sukayi aka kaita. Duk akayi gina sai anje sanyata sai suga katoton cobra yana jira har sau ukku aka gina kabarin.

Kiran modibbo baba Sulaiman yayi ya shaida masa. Kudan jinkirta gani zuwa yafada cikin minti goma ya isa gurin kasancewar makabartar batada nisa. Isa yayi kabarin na farko yaga wayam babu komai yaje gana biyu shima babu a na ukkun ne inda gawarta take gefe macijin yake a gurin. Ku sanyata a cikin na farkorn ku rufe sauran yafada yana kallan gawar tata. Sanyata sukayi suka rufe kamin suka rufe sauran ginar da akayi. Gida suka koma aka fara ansar gaisuwa. Sai shabiyu da rabi mutanen katsina suka iso suka zauna aka cigabada amsar gaisuwar tareda su dukda idan mutum yazo gaisuwa zaiyi ya wuce.

Kwana ukku sukayi akayi addua modibbo yace su tafi shi zai tsaya sai bayan sati sannan za'a samu tsohuwa ta zauna a gidan. Aisha kuwa tun ranarda ya tafi bata sake yin lunch ba dama bata cika yin lunch ba. Yaune ranarda zasu dawo and he told her tun jiya so sai tafara preparing what to make for him. Yace mata bada baki zaizo ba but still tayi abinci wanda zai isa five people just in case. Fried rice tayi mishi da coslow sai pepper chicken ta bige dayin milkshake da kuma smoothie.

Tana gama frying samosa da spring rolls dinta tayi sauri ya fidda chips dinta from the deep fryer ya zuba a plate tayi sama da gudu kasancewar thirty minutes ago akaje dauko shi daga airport. She's sure sai yaje gida kamin yazo nan but still it's not proper ya ganta kamar wata house girl. Wanka ta shiga tana gamawa ta fito ta tsane jikinta sannan ta shafa mai. Simple make up tayi ta sanya foundation da powder hadeda yin yar gira sannan ta shafa Jan baki nude color. Kayanta ta fidda ta feshesu da tirare sannan ta shirya cikin

 Kayanta ta fidda ta feshesu da tirare sannan ta shirya cikin

Oops! Ang larawang ito ay hindi sumusunod sa aming mga alituntunin sa nilalaman. Upang magpatuloy sa pag-publish, subukan itong alisin o mag-upload ng bago.
DAN GIDAN MODIBBO Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon