CHAPTER THREE

514 47 3
                                    

Sulaiman modibbo yafada yana kallan babban dan nasa. Na'am baba. Aliyu danka be sabida haka kai kakeda hakkin bincike akan matar dazai aura. Ga wannan yafada yana mika mishi pictures din da Ibrahim ya bashi yace bincike nakeso kamin akansu kuma kar ya wuce kwana biyu. Insha Allah baba yafada yana mikewa.

Zaune yake cikin office dinsa na gida yana tinanin yadda zai dojewa zuwa meeting din in anjima. Ba sabon Abu bane a modibbo family haka aladarsu take duk azumi kwansu da kwarkwatarsu daga kan iyaye da yara hatta kakanni kwashewa ake azo sokoto ayi azumi a nan ne modibbo estate take saukar su gabada yansu dayake tun chan baya filine modibbo ya yanka wanda ya wuce tinanin mai karatu ya zagaye a cikin yayansa duk wanda ya tashi yiwa aure saiya yanka fili ya gina mishi gida. Daga baya da zuriar tafara yawa ya gina guesthouse guesthouse a cikin estate din wanda yan sauran garuruwan idan sunxo zasu zauna. A cikin meeting dinne duk wanda yakeda magana zaiyi wadanda suka sami sabani za'a shiryasu wanda zai aurarda yarsa ko dansa ko kuma zaa kai engagement. Whatever it is a nan za'a fada because only this time da end of the year meeting da suke ya zama kowa da kowa yana a nan gurin no excuses dole sai kaje sai idan rashin lafiya. It takes all night long sometimes har safe suna kaiwa baa gama ba and he has an important meeting early tomorrow morning. Ganin kiran modibbo yasashi picking Aliyu kana Ina kai kadai ake jira ba'a fara ba? Kallan time yayi yaga nine daidai. Ina hanya KAWU amin afuwa yafada lokacinda ya dauka keys din motarsa. Dayake ba nisa sosai cikin minti goma ya isa first gate din modibbo estate. Jan motar yayi ya nufi meeting hall dinsu. Yana shiga yagansu zazzaune according to generation akayi zaman. Zaunawa yayi a usual place dinsa kusada modibbo kamin ya basu hakuri ya buda taron da addua.

Turban dinta ta tsaya tana gyarawa Jin an kira sunanta yasata daga kanta ya kalla stairs din

Turban dinta ta tsaya tana gyarawa Jin an kira sunanta yasata daga kanta ya kalla stairs din

Oups ! Cette image n'est pas conforme à nos directives de contenu. Afin de continuer la publication, veuillez la retirer ou mettre en ligne une autre image.

Na'am yaya. Kije fadila tana nemanki agogonta ta kalla tana frowning kamin tace yaya tara tafayi kuma I have to go home. Shrugging yayi kamin yace just go. Sama ta hau tana tura baki buda dakin tayi tace anti gani. Kallanta tayi kamin tace Aisha you have to sleep over and help me with some things. Bata fuska tayi sannan tace anti nifa ba kwana nan gidan ba wannan kanwar mijin ta kice nake gujema musamu matsala haka dazun sai rainin hankali take mun. A kanta zaki zauna ne abeg jeki chanja kaya kizo ki kwanta na rigada na gayawa umma a nan zaki kwana. Kallan babyn dayaci suna Mohammed Aareef tayi kamin tayi kissing cheeks dinsa da sukayi jah take yafara mutsu mutsun tashi ta kalla Aisha tace wallahi kika kuskura kika tadashi tare zakuyi firar dare kedashi tom. Bargonta taja ta kwanta dayake baccine fal a idanta.

Tsaye suke alhaji na bada sallar taraweeh suna yin sujada kamin su mike modibbo dake dayan gefen ya zube a kasa. Baba abdulkarim dake kusadashi ya katse sallar ya kamashi yana fadin baba baba. Wanda hakan yayi daidai da sallame sallar da Aliyu yayi ai tamkar kiyashi sukayi kansa kamin Alhaji ya mikawa Hassan wayarsa yace kira mun Doctor Hamis tell him yazo. Kama modibbo yayi ya daukesa ya nufi main house din estate din(gidan modibbo) dakinsa ya kaisa ya ajiyeshi kan gadonsa

 Kama modibbo yayi ya daukesa ya nufi main house din estate din(gidan modibbo) dakinsa ya kaisa ya ajiyeshi kan gadonsa

Oups ! Cette image n'est pas conforme à nos directives de contenu. Afin de continuer la publication, veuillez la retirer ou mettre en ligne une autre image.

Kamin uncle Umar ya mika mishi oxygen dinsa aka sanya masa. Clearing din dakin baba Sulaiman yasa akayi ya zama daga Alhaji sai inna sai Aunty Zayana. Da sauri Dr Hamis ya shigo dakin yafara duba shi blood pressure dinsa ya duba yaga jininsa ya balain hawa kamin yayi sauri ya sanya mishi drip akayi mishi allurai a ciki. Oxygen din ya kalla kamin ya sake adjusting mask din ya kalla Alhaji yace mudan fita daga waje he needs to rest. A wajen kuwa kap iyayen suna zaune fuskokinsu cikeda damuwa ganin fitowarsu yasasu mikewa. Kar ku damu jininsane yahau sannan stress ta mishi yawa. Ku kula dashi sannan kusan meke damunsa sabida a shekarunsa ba'a so jininsa na hawa ko kadan. Abar oxygen din a jikinsa nanda awa biyu za'a ita cirewa. Kar a tadashi daga bacci ku barshi ya samu isasshen bacci Insha Allah zuwa safe zai farka lafiya kalau. Hamdala tafara tashi a falon suna godewa Allah. You guys can rest I will take care of him for the night Alhaji ya fada yana kallan iyayen nasa. Har lokacin sahur ya wuce baici komai ba ruwa kawai yasha yana zaune yana gadin kakan nasa. Gudun karsu tashesa daga bacci sallar ya subahin ma basu kira ba kuma basuyi anfani da loudspeaker ba. A dakin Alhaji yayi sallar ya subahin ya cigabada aikin gadi. Bashi ya tashi ba sai karfe goma da rabi na safe. Zaune ya tashi yana mai karanta adduar tashi daga bacci. Ganin Alhaji tsaye gurin window din dakin yana jidda labile yasashi cewa Aliyu kaine? Da sauri ya juya ya karasa inda kakan nasa yace masha Allah ya jikin KAWU? Kai lafiyata kalau meya faru? Kawu jininka ya hau sosai ana sallah ka fadi shine likita yace kana bukatar hutu sosai. Shine dan sakarci danayi baccin ko a tadani subahin? Aina tada Kai tashine bakayi ba.

Bayan ya kora Aliyu yayi sallah ya fito a parlor. Ganin fiyeda rabin family din nasa yasashi murmushi kamin yace masha Allah addua yayi suka amsa da ameen. Mikewa yayi yace ni zan tafi gona inaso yau a karasa fitarda zakkar. Baba ai tuni Alhaji yasa an gama fitarda zakkar. Tsaki yayi kamin yace dan rainin hankali kulle zaku min kenan? Wannan wanne irin rashin mutunci ne. Kiramin shi inji da izinin waye yasa aka karasa fitarda zakkar? Girgiza kai baba Usman yayi kamin yace baba ai Alhaji bacci yake daka bari harya tashi saika tambayeshi tunda jiya hajiya tace bai runtsa ido ba har safe. Ku tashi ku bani guri yafada yana zaunawa kan kujera. Kallansa baba Sulaiman yayi....
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ❤️❤️❤️
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE🌟🌟🌟
.
.
.
.
.
.
.
I HEART YOU ❤️❤️❤️
.
.
.
W
    I
     N
       K
          😉

DAN GIDAN MODIBBO Où les histoires vivent. Découvrez maintenant