Zaune take a palon tana jiran yaran su fito dansu wuce family house for the yearly meeting.
Already Alhaji yayi gaba ya rigasu amma sunki su sauko. Dalia wai me kuke jira haka? Zanyi tafiyana in barku fa.
Mikewa tayi ta juya da niyyar daukar handbag taga wayam. Kallan Amar tayi sannan tayi murmushi.
Muje tace dashi tana fara tafiya
Ammah kina kyau sosai wlh. Bigeshi tayi suka kama hanyar fita. Suna fita ya bude mata motar ta shiga ta zauna.
Kamin ya kullu taga yaran kap sun fito suna sauri. Kallansu tayi daya baya daya tana kallan kayan da suka saka.
DALIA's OUTFIT
DANA's OUTFIT
BINABASA MO ANG
DAN GIDAN MODIBBO
RomanceNOT EDITED Love at its highest, trust at its fullest and possessiveness like non other. This is a story about love, trust, patience, tolerance and honesty between lovers who were once strangers. Two big families, well off and prestigious families c...