CHAPTER THIRTY TWO: CRAZY AISA

537 43 6
                                    

Kallanta zara tayi tace fauzi dan Allah kalla wannan make up din? Barta sanin tayi tayi kyau shiyasa take wannan iskancin.

Murmushi labiba tayi kamin tace haba ku kuwa ai bai kamata ta yabi kanta ba mune yakamata mu yabeta mu wasata.

Wallahi bakuda aikin yi shiyasa tafada tana daukar rigarta ta shiga fitting room ta chanja kayanta

Masha Allah labiba tafada tana daukarta video lokacinda ta fito. Posing tayi kamin tace how far?

Dankwalinta aka daura mata sannan ta dauka gyalenta

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Dankwalinta aka daura mata sannan ta dauka gyalenta. Said suka gama shiryawa sannan suka fita daga cikin shagon.

Mu hade gun venue koh? Aisha ta tambaya tana kallan su. Ba tare zamuje a motar zarah ba? Girgiza kanta tayi ta nuna musu motocin dake pake a gaba kap suna slow.

Kallan gefen sukayi kamin Fauziyya tace Aisha wai a nan kika shanya wannan bawan Allah? Eh mana ba wani jira yayi ba ai just three hours.

Kallan Fauziyya zara tayi kamin tace ke bakya ganewa ne wallahi abinda yasa ya jira dan ta isa a jiratan ne.

Plus meye anfanin zamanka mijina idan bazaka iya kula dani ba? Murmushi aisha tayi tace shegiya Allah yaso mijinki baya gari da kin wahalarda shi.

Data tawa ne da bazai jirani ba he insisted it would have been more fun if I went with you but too bad maigida yana jira mu hade a chan.

Isa tayi bakin black G-wagon din ta bude kofar dakanta ta shiga. Kallansa tayi taga ita yake kallo and he didn't say a word.

Am sorry I made you wait tafada tana kallansa. You look amazing yafada yana daukar wayarsa. Picture ya dauketa har sau ukku kamin yace kinyi kyau madam.

Hannunta ya rika yace the agreed time? Nodding tayi tace the moment it clocks eleven I will come out I might even come out before then.

Am sorry you can't come in tafada tana rike hannunsa ta sanyashi cikin Tafin nata hannun sannan ta maida dayan hannunta ta dora kan nasan.

Whose fault is it? Yafada yana kallanta with a nonexistent pout. Yar dariya tayi kamin tace to ai nace kayi hakuri ko?

Kuma hadn't it be cewa yan matan department dinmu ba san maza ne dasu ba I would have brought you along.

Kenan you don't trust me around girls? No baby it's not you I don't trust okay let's get this straight.

You! I trust them! I don't tafada tana motioning to him and to the hall. Why do I have this feeling that my wife is jealous?

Why? You don't like jealous women? If you don't you better start liking them because your wife is insanely possessive.

I had to share my father with my step siblings and siblings now I won't share my husband. Just so you know I am very selfish tafada tana kallansa.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now