CHAPTER SIX:GRAZILESFI

461 43 1
                                    

Tana shiga dakinta ta chiri cover wayarta ya sanyata a charge kamin ta kulle dakin ya Jidda curtains ya kunna AC. Kayanta tafara cirewa sannan ta shiga bathroom tayi wanka ta fito daure da towel. Wardrobe dinta ta buda ta fidda kayan baccinta ta sanya

Isa tayi gurin wayarta data fara charge taga har tayi thirty percent

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Isa tayi gurin wayarta data fara charge taga har tayi thirty percent. Zaunawa tayi ta jingina da gina ta dauka wayar tafara duba whatsapp dinta. Ganin friends ne da family yasata fara replying. Fita tayi ta shiga messages dinta tana buda app din idanta suka sauka kan special number dinda ke middle. Shiga tayi taga Salam akayi mata in full. Tabe baki tayi ta amsa ma kowaye. Replying sauran messages tafarayi tana chatting a WhatsApp at the same time.

Alhaji kuwa yana sending text din ya ajiye wayar da picture din akan bedside drawer dinsa ya koma parlor. TV ya kunna sanin yau akwai match dinda za'ayi Chelsea and Manchester United.  Ganin an fara ten minutes ago yasashi ajiye remote din yafara kallan kwallor. Kiran sallah da aka fara yayi daidai da tafiya Half time da akayi. Record ya danna sannan ya mike ya shiga bathroom din dake a cikin parlorn. Alwala ya doro ya sanya takalmansa ya fita zuwa masallaci. Yana karasa azkar ya mike da niyyar fitowa makochinsa na hannun hagu ya tsaidashi. Mutumin kamar ASP ne na yan sanda. Magana suka farayi kamin yace Alhaji Aliyu wata alfarma nake ko ince muke mu nan mutanen anguwar nan.

Masha Allah ina sauraro. As you know barayi sun fara yi mana yawa a cikin shiyar nan. What we need is not much shekaran jiya akayi meeting da more than half din mutanen shiyar nan and we agreed to contribute some money a sanya street sola cikin wannan gurin. You know  how gurin nan yake koda rana it's very quite bare da dare it's quite and dark.

Ita street light din kamar guda nawa akeda bukata?

Daga farkon titi zuwa karshen nan titin guda ashirin zasuyi.

Masha Allah I will take care of it zuwa jibi Insha Allah za'ayi installing street lights a nan layin farko har karshe you don't need to contribute anything.

Koda suka gama magana ya duba time ganin yayi five minutes saura ayi kiran sallar isha. Koma yayi cikin masallacin ya zauna. Saida akayi sallar isha sannan ya koma gida. Zaunawa yayi ya karasa kallan match dinsa kamin ya kashe tv din ya koma dakinsa. Wanka yayo ya shirya cikin

 Wayarsa ya dauka ya duba yaga three missed calls

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Wayarsa ya dauka ya duba yaga three missed calls. Dubawa yayi yaga he doesn't need to call back sannan idansa suka sauka kan message box. He had only five unread messages as wannan ne private line dinsa ba kowa kedashi ba inba family dinsa ba. Ganin tayi replying about thirty minutes ago yasashi dubawa sannan yayi mata sending Eid Mubarak Asha skipping the I in her name. Tana zaune taga message from that special number. Dubawa tayi sannan tayi replying da
AISHA: thank you and Eid Mubarak to you too as well. Am not being rude but who is this?
Baisan lokacinda lips dinsa suka danyi moving kadan ba ganin last part of her message. Replying yayi matada
Alhaji: Aliyu Sulaiman Mohammed Modibbo.
Tana ganin message din ta sarke tafara tari ruwa tasha sannan ta dawo normal. To shi kuma of all days sai yanzo zaiyi mata magana. Rasa tayi me zatace chan taga it's rude to not reply.
AISHA: sorry I didn't know it was you. Ina wuni? Anyi sallah lafiya? Tana sending tayi adding dinsa to contacts dinta gurin saving ya tsaya contemplating. It's somehow kawai ta rubuta sunansa chan tayi mishi saving da PURPLE.

Yana replying messages a WhatsApp yaga notification. Yana karanta message din ya shafa kansa kamin yafara reply he didn't want to end the chat yet so he decided to ask some questions.
Alhaji: it's okay don't worry. It's all good how are you? And how was Eid?
Yana replying yayi minimizing ya shiga phone ya dannawa secretry dinsa kira. Kamin tayi ringing na ukku ya daga yana fadin hello sir? I need you to find something for me before midnight make sure I have it before twelve or you do not need to resume work.

Aisha kuwa ganin yayi reply yasata tapping notification din tabar WhatsApp datake selecting pictures dinta dazata saka a status.
AISHA: am fine and eid was fine as well. Just not as fun as the others. Komawa WhatsApp tayi ta karasa posting images dinta.

Shi kuwa yana ajiye wayar yaga reply dinta.
Alhaji: why? What made it different? Ganin notification din telegram yasashi dubawa. A family group dinsu aka turo family pictures dinsu da sukayi. Murmushi yayi ganin picture dinda aka dauka gabadaya kowa da kowa. Ganin ba'a ganin fuskokinsu yasashi replying to Salim daya turo picture din yace me anfanin dauka bayan mutum ma ba gane kansa zaiyi ba? Video ya duba yaga one minute ne but kowa ya fito an nuno kowa it was the time da modibbo yake addua ne zai fara meeting din. He decided to post it a WhatsApp dinsa he cannot remember the last time dayayi posting Abu a WhatsApp. Oh right when Maryam was born yayi posting dinta. Bayan yayi posting ya fito yaga message dinta.
AISHA: well I had to leave my grandpas house early and return home. And the thought of going back to school three days After eid did not allow me to enjoy.

Replying nata yayi kamin ya dannawa wata number kira. Solar lights yayi maganar a kawo masa yafi thirty minutes yana waya kamin ya ajiye. Ganin messages dinda yake receiving a WhatsApp sunyi yawa yasashi dubawa. Some of his friends were teasing him for the first time ya sanya status. Kashe wayar yayi gabadaya ya kwanta bacci. Aisha kuwa ganin reply dinsa yasata murmushi har zatayi mishi replying umma ta kirata message ya tura mishi tace umma is calling me I'll be back in a while. Ajiye wayar tayi ta fita tana isa dakin na umma tace umma gani. Aa barshi kawai dama indomie iman takeso kuma nasu ya kare shine tazo karba. To dana kira baki amsa ba nasa Nabeela taje ta dauko mata. Nodding tayi kamin tace saida safe umma. Bayan ta koma dakin ganin baiyi reply ba yasata tinanin he was away. WhatsApp ta shiga tafara kallan status. Chan video yafara playing a sama an rubuta purple. Kallan video din tayi yafi sau goma kamin tace it's his family. Sauka idanta sukayi kan DP dinshi dubawa tayi and damn.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ❤️❤️❤️
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE⭐️⭐️⭐️
.
.
.
.
.
.
.
I ❤️ YOU
.
.
.
.
.
WINK😉

DAN GIDAN MODIBBO Donde viven las historias. Descúbrelo ahora