NOTICE NOTICE NOTICE

448 34 15
                                    

You guys dey do me shege. I didn't say anything when you reported My Mysterious Husband and now your eyes have turned to Dan Gidan Modibbo.

Me kuke tsinta ne a cikin wannan abun da kukeyi? For one nasan in maida books dina paid but I decided to leave it for free. Or just because it's free shiyasa kukaga bari ku dinga bata mun lokaci?

Let me tell you time din karewa zaiyi kuma zanyi publishing idan kunga dama bama hanani posting ba kusa a cire littafin gabadaya. Anniyar ku ta biku.

One day you will decide to do something koda it's not writing and you will see mugun aikin da kuke aikatawa zaibi bayanku. You reap what you sow. I won't curse you out but you will see abinda kuka shuka shi zaku girba.

Wlh nagaba ya rigada yayi gaba na baya kuwa sai labari. Ba a wattpad kadai Allah ya tsayardani ba so raina bazai baci ba just cause I can't post for a while.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now