CHAPTER TWENTY ONE: STEP PROBLEMS

560 47 7
                                    
Shiryawa tayi cikin atampha ta dauka gyalenta ta yafa sannan ta sauko kasa. Tsayawa tayi ta dauka selfie tana chanja style

Fitowa tayi ta gansa tsaye chan gurin jerin motocinsa yana dubasu da alamu lafiyarsu ake dubawa

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Fitowa tayi ta gansa tsaye chan gurin jerin motocinsa yana dubasu da alamu lafiyarsu ake dubawa. Ita she is surprised wlh wannan wai baya zuwa aiki sai lokacinda yaga dama ne?

Hannu yayi mata alamar tazo. Tafiya tafara batasan akwai tazara sosai ba saida taga tafiya kawai takeyi amma taki ta isa. Bata fuska tayi ta tsaya tana rike kun kurunta tana kallansa.

Isa yayi inda take ya kama hannunta yace yane? Har kin gaji? Eh na gaji dafe kanta tayi tana kallan kasa. Lafiya kuwa madam? Girgiza kanta tayi tace am fine.

Hannunta yaja ya kaita gurin wata bakar mota da aka bude.

Sanyata yayi a drivers seat ya tsaya yana kallanta

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Sanyata yayi a drivers seat ya tsaya yana kallanta. Go out with this today yafada yana nodding. Kallansa tayi kamin tace but t—no buts ki tafi dashi sai kin dawo.

Jan motar tayi ta nufi gidansu parking tayi a bakin driveway din ta fita ta shiga cikin gidan. Ko takan mutanen dake parlorn din batayi ba ta shiga side din umma ya kulle kofar.

Amiss datazo yayi hugging dinta ta tambaya Ina su anti fati? Suna back yard din umma Jan hannunta tayi suka fita sukabi ta kitchen din kasa suka nufi backyard din umma inda suka hango yannen nasu zaune bakin pool suna tattaunawa

Amiss datazo yayi hugging dinta ta tambaya Ina su anti fati? Suna back yard din umma Jan hannunta tayi suka fita sukabi ta kitchen din kasa suka nufi backyard din umma inda suka hango yannen nasu zaune bakin pool suna tattaunawa

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.
DAN GIDAN MODIBBO Donde viven las historias. Descúbrelo ahora