CHAPTER THIRTY THREE: LOW KEY POSSESSIVE

599 45 10
                                    

Shafa gashin kanta yayi yace that was your reason for the fight? Eh tafada tana share hawayenta.

Murmushi yayi kamin yace Aisha you are being silly you regret baki sumarda ita ba that's why you are crying.

But ki sani the damage you did is very bad. She will need surgery for her eyes because of you. Glass din kwalbar ya shiga idanta sosai.

Dauke kanta tayi tana kallan wani gurin daban. Just promise me not to allow this to happen next time yafada yana kallanta.

Yanzu manta da wannan maganar tell me do you have a reply for me? Which reply? Girgiza kansa yayi yace shikenan.

Rike hannunsa tayi tace I do but I can't say that I am shy tafada tana dauke idanta from him. She took a deep breath and said me too. 

Hugging dinta yayi yace really? You love me back? Nodding tayi tana rufe idanta. Murmushi yayi yace open your eyes and look at me toh.

Am shy tace tana kara dunkulewa. Wani murmushi ya saki kamin yafara tickling dinta tafara ihu tana dariya.
========
Murmushi tayi bayan ta gama kallan kanta a mirror sannan ta sauka downstairs da niyyar kawai ta fita.

Tana isa dinning ta dauka gorar smoov dinda ta ajiye tayi ido hudu da maganinsa. Dauka tayi ta fita dashi.

Shiga motar data fito da key dinta tayi tayi reverse. Motar was a Red Benz AMG

Kiran wayarsa tayi baiyi picking up ba tsaki tayi ta kara volume din wakar sannan ta juya kan motar takama hanyar headquarter din custom

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.

Kiran wayarsa tayi baiyi picking up ba tsaki tayi ta kara volume din wakar sannan ta juya kan motar takama hanyar headquarter din custom.

Parking tayi a gefe kasancewar gurin cike yake da motoci. Wayarta ta dauka ta sake kiransa amma baiyi picking up ba.

Purse dinta ta dauka ta fita daga cikin motar bayan ta kasheta. Locking din motar tayi sannan ta kama hanyar shiga ciki.

Tana shiga ta tina the first time she met him tayi dan murmushi kamin ta karasa tafiya. Picking call dinda ya shigo wayarta tayi.

Hello Aneesa? Eh Ina kan hanya nadan tsaya wani guri amma yanzu zaku ganni tafada tana isa reception din.

I'll call you back yanzu tace kamin ta kashe wayar ta kalla matar dake mata kallan she was overdressed.

Please is your Aliyu Sulaiman Modibbo inside? Do you have an appointment? No I don't I just came to drop something off for him tafada tana kallan matar.

Am sorry ma'am but we cannot disclos-I know but it's important and am in a hurry it's fine if I don't go up to see him call him down here.

Am so-just call him tell him his wife is here to see him tafada tana dan matsawa baya. Kallan lafiyar ki kalau kuwa matar tamata.

Aisha! Juyawa tayi Jin an kira sunanta sukayi ido hudu da Hashim. Gaisawa sukayi sannan yace Alhaji kikazo nema?

Eh wlh ya manta maganinsa a gida shine nazo zan kawo mishi. Kallan matar yayi yace this is his wife am sure she can see him without an appointment.

DAN GIDAN MODIBBO Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin