CHAPTER TWENTY SIX: ISSUES

572 46 12
                                    

Zaune take a side palor dinta tana chatting a wayanta tunowa da tayi ta dora dinner a wuta yasata mikewa tabar wayar nan gurin.

Tana shiga kitchen ta duba tuwon daya karasa dahuwa. Kashe gas din tayi tafara tukawa har yayi yadda take so sannan ta sanya a leda ya zuba cikin kula.

Habibti kin bar wayanki a palor ta hoto muryar Alhaji yana fada. Oh ba nesa naje ba Ina kitchen tafada tana wanke hannuwanta a sink.

Harta fita idanta suka sauka kan albasar dake gefe kunna wani stove tayi ta hada kayan sauce tayi deciding tayi onion sauce for her Irish.

Drying hannuwan tayi da towel sannan ta fita zuwa parlon. Ganinsa tayi zauna yana kallan wayarsa.

Kusadashi ta zauna tana fadin sannu da zuwa harka dawo? Eh ban wani jima a gidan ba KAWU kawai na gaisar na dawo

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kusadashi ta zauna tana fadin sannu da zuwa harka dawo? Eh ban wani jima a gidan ba KAWU kawai na gaisar na dawo.

Na dauka ai jiya bayan isowarka da dare daka fita chan kaje. Kallanta yayi yace eh naje amma nayi latti cause har yayi bacci lokacin.

Wow ashe irin baba(her grandfather)ne dayayi isha yake bacci. KAWU baya bacci sai goma da ten tayi baya kara ko minuti daya yake shigewa

Ya akayi kayi missing nashi? Kana dawowa masallaci ka fita kuma baka dawo ba sai past eleven.

Gidan wani friend dina na biya we had something to talk about kuma it is close to this house so koda muka gama it was thirty minutes to ten.

So danaje estate sai kawai na gaidasu umma da sauran that were awake at that time. Oh! shi-katseta yayi yace meke kauri?

Zare ido tayi ta mike tayi kitchen a guje. Tana shiga tayi mistake bata sanya glove ba ta dauke marfin daya riga yayi bala'in zafi.

Sauri tayi tayi jira dashi kan counter din tana rufe ido kamin ta kashe wannan stove din. Tana rikeda hannun taji Alhaji na magana.

Habibti lafiya? Amsawa tayi da lafiya kalau tana isa gurin sink din. Hannun ta sanya kasan fanfo yayi five minutes ta janye.

Bude kofar baya tayi ta kira Asiya tace dauka kayan wanke wanken kije chan saiki wanke. Kulolin abincin ta dauka ta nufi dinning.

Tana komawa kulle kofar tayi dan har mai aikin ta gama kwashe kayan. Ruwa ya dauka ta nufi palor.

Tana zaunawa yace me kika kona? Kallansa tayi tace wlh sauce na dora na manta da ita. Cikin wasa yace aikuwa saikin biyani kudin cefanena da kika kona.

Kallansa tayi tace ba wani nan accident din kitchen ne. Ban San wannan ba kina gurin interrogating dina kin dauka gurin fira naje shi yasa kika kona abincin.

Girgiza kanta tayi ta mike tace ni nayi chan. Ba wani guduwa da zakiyi saikin biyani kudina. Ai sauce din ba duka ta kone ba a iya cinta a hakan so banyi barin cefane ba tafada tana hawa stairs din.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now