CHAPTER TWELVE: COUPLE

620 45 8
                                    

Kallan kanta tayi a mirror tayi nodding everything should be good. Blue R&S veil dinda ke kan gadonta ta dauka ta yafa saman kanta kamin ta sake fesa tirare tayi soothing kayanta

 Blue R&S veil dinda ke kan gadonta ta dauka ta yafa saman kanta kamin ta sake fesa tirare tayi soothing kayanta

Oops! Această imagine nu respectă Ghidul de Conținut. Pentru a continua publicarea, te rugăm să înlături imaginea sau să încarci o altă imagine.

Downstairs ta sauka ta duba main parlor baya nan. Kofar gidan ta bude taga convoy dinsa na nan sannan kuma motocinsa babu wacce take missing. Hakan yasata gane cewa yana nan bai fita sallah ba. Rufe kofar tayi ta shiga corner din hannunta na hagu ta nufi parlor dinsa. Knocking tayi sannan ta tsaya jiran ya amsata. Come in taji muryarsa na fada twisting handle din tayi ta shiga hadeda sallama. Amsawa yayi while ta kulle kofar. Tana juyowa tace wow a cikin ranta harga Allah tafi son parlorn sa

Yafi tsaruwa a cikin ranta tace why? Umma me yasa akayi mishi wannan jeran aka barni ni nawa ba haka ba? Isa tayi a little close to kujerar sa tace your lunch is ready

Oops! Această imagine nu respectă Ghidul de Conținut. Pentru a continua publicarea, te rugăm să înlături imaginea sau să încarci o altă imagine.

Yafi tsaruwa a cikin ranta tace why? Umma me yasa akayi mishi wannan jeran aka barni ni nawa ba haka ba? Isa tayi a little close to kujerar sa tace your lunch is ready. Kallanta yayi with a shocked expression. You made something again? Eh am sorry ko dazun I didn't know you don't like crayfish shiyasa na sanya a ciki. But Insha Allah hakan bazata sake faruwa ba. Did she just apologize? He asked himself. Ba komai you shouldn't have made something again am sure it was exhausting. Murmushi tayi kamin tace Allah it's fine. Mikewa yayi zai fita zuwa dinning ya tsaya kamin ya kalleta yace anjima bayan isha I'll be back with two of my childhood friends. But zamu tsaya a main living room.

Dinning sukaje tayi serving dinshi sannan ta shiga kitchen da niyyar dauko mishi ruwa da drink. Tana bude freezer din taga ruwa gora ukku kawai suka rage and from what she understood yana shan ruwa dayawa especially idan yaci abinci. Ukun ta dauko sannan ta biyo mishi da chivita exoctic dinsa. Ajiye tray din tayi sannan ta ajiye mishi ruwan on his right side drink din on his left. Bismillah yayi yafara cin abincin kamin yayi noticing zabbansa basa ga hannuwansa. Lafiya? Ta tambaya ganin expression dinsa. My rings I think I left them on the sink. Mikewa yayi da niyyar daukowa tace just eat I'll get it for you. He wasn't used to this with his late wife it was never like this. If he wants something he had to get it done.

Sama ta hau ta shiga dakinsa direct bathroom ta nufa. Tana bude kofar idanta suka sauka kan sink din but babu komai a nan

 Tana bude kofar idanta suka sauka kan sink din but babu komai a nan

Oops! Această imagine nu respectă Ghidul de Conținut. Pentru a continua publicarea, te rugăm să înlături imaginea sau să încarci o altă imagine.
DAN GIDAN MODIBBO Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum