FORTY FOUR: HIS OTHER SIDE

517 47 20
                                    

Kwance take kan gadon tana bacci a daya daga cikin dakunan dake downstairs

Kwance take kan gadon tana bacci a daya daga cikin dakunan dake downstairs

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kallanta yayi sannan ya kalla magungunan dake by the bedside. Sati daya kenan da sallamota daga assibiti.

Time ya kalla sannan ya rubuta mata note ya ajiye kamin ya fita daga gidan gabadaya. Shortly bayan fitasa aisha ta tashi.

Kallan gefenta tayi da niyyar daukar wayanta taji paper. Dubawa tayi ta karanta sannan ta janyo drawer din ta rufe.

Mikewa tayi ta shiga bathroom tayi wanka ganin har anyi azahar. Alwala tayi sannan ta fito ta bude wardrobe ta dauka simple dress.

Kabbarta sallah tayi ta maida gaba gabas. Tana zaune tana azkar taji anyi knocking. Shigo tace tana cire hijab dinda ke jikinta.

Hajiya kinyi baki yan zuwa dubiya. Harga Allah batasan haka yan family dinsu Alhaji suke ba. Tun tana assibiti mutane ke zarya zuwa dubata.

Mikewa tayi tace gani zuwa ku kai musu ruwa da abin sha kamin in iso. Daura dankwali tayi sannan ta fesa tirare.

Kallan kanta tayi

She was satisfied hakan yasa ta fita zuwa palorn kasa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

She was satisfied hakan yasa ta fita zuwa palorn kasa. Ganin aunts dinsa da wasu wadanda bata sani ba tayi.

Dukawa taje zatayi ta gaidashi anti ummu tace me kike shirinyi? Mike tsaye bakida lafiya gaisuwar fatar baki ma ta isa.

Zauna mana tace tana janyota ta zaunarda ita kusada ita. Ya jiki sukayi mata hadeda Allah ya tsare gaba.

Su anti ummu sun jima kamin su tafi har zata mike da niyyar komawa daki wasu suka sake shigowa.

Kallansu tayi cikinsu Khadija kawai ta sani kanwar Alhaji wacce suke uba daya. Sannu koh? Tafada tana kallanta.

Kallon farko ta gane cewa wadannan ba harkar arziki ta kawosu ba rashin mutunci ne da tsiya ya kawo su.

Yauwa tace tana gyara zamanta. Kallanta yarinyar da suke tare tayi tace naji ance hatsari kikayi anma dauka kin sheka kamin a cetoki.

Da kin sani da kin mace lokacinda kikayi hatsarin da hakan zaifi miki sauki dan bana tinanin zan bari ki cigaba da zama a gidana.

DAN GIDAN MODIBBO Where stories live. Discover now