CHAPTER FIFTY: GROWN

488 37 7
                                    

Tsaye take tana magana da mufeeda tace kinga bari inyi sauri in fita time na wucewa idan ya dawo ki mishi mixing fruit salad da salad din.

Amar kawai zan dauko makaranta. Anti kawai ki bari driver ya daukoshi mana kina spoiling dinshi dayawa.

Murmushi tayi tace saina dawo. Anti a haka zaki babu gyale? Duk gurin sauri ki dauko dan gaban goshin ki.

Kallan kanta tayi

Sannan ta taba kanta taji gyalen daga daura a kai

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

Sannan ta taba kanta taji gyalen daga daura a kai. Warwareshi tayi ta yafa sannan tace na tafi saina dawo.

Na manta ban duba idan hassana ta gyara mishi daki ba. Wlh mufeeda duk kinbi kin rikitani.

Left tabi ta bude wata kofa sai gata cikin sani katon palor. Bedroom door dinsa ta bude ta shiga. Kallan gadon tayi ta girgiza kanta.

Sake kallansa tayi bayan ta gyara sannan ta kunna mishi tiraren wuta ta fita daga dakin tana kwalawa hassana kira

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

Sake kallansa tayi bayan ta gyara sannan ta kunna mishi tiraren wuta ta fita daga dakin tana kwalawa hassana kira.

Nabar masu aikin side pantry din Amar suna karasa jera kana dasun gama ki tabbatar kamin mu dawo kin gyara gurin.

Fita tayi ta danna remote din motar tayi unlocking dinta ta shiga ciki.

Time ta duba sannan ta fito ta mikawa driver key ita kuma ta zauna a baya owners corner tana kallan ipad dinta

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

Time ta duba sannan ta fito ta mikawa driver key ita kuma ta zauna a baya owners corner tana kallan ipad dinta.

Parking convoy din yayi bakin makarantar driver din yace hajiya saura minti goma a tashesu.

DAN GIDAN MODIBBO Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang