CHAPTER TWENTY TWO: BAWAN ALLAH

597 49 16
                                    

Zaune take kanta na kan kafafuwansa tayi tinanin abubuwanda suka faru three weeks ago. Yana kallan morning news ya kula she was thinking about something yace habibti lafiya kuwa?

Kallansa tayi kamin tace ba komai I was just thinking about something. Alright then a penny for your thoughts? Smiling tayi kamin tace a penny won't be enough. Hannu yasa a aljihu ya fidda note din hundred dollar guda biyu ya sanya cikin hannunta.

I hope this will be enough cause kinsan bawan Allah ba kudi maneji ake. Batasan lokacinda tafara dariya ba kamin tayi kaman tinani take tace eh to za'ayi hakuri a karba kasan babyn nada tausayi.

Har tayi niyyar fada mishi what she was really thinking about sai wata zuciya ta kwabeta tace kul karki kuskura. He respects you that doesn't mean he loves you. Idan kikayi kuren confessing the little you have built with him will crumble to pieces right before your eyes.

Kawai tinanin abubuwanda suka faru a gidane kwanaki kamin sallah. I really do not want to be a part of Halima's wedding. Shafa gashinta yayi kamin yace ya amar(my moon)you have no choice daddy naso kije you should never disrespect your parents or their wishes.

Allah najmi(my star) I have no intention of disobeying daddy I just don't want to go there what's the use? Habibti ko bakije sabida kowa ba Dan Allah kije sabida ni. Go for me you don't have to stay long please?

Gyara kwanciyarta tayi ta rufe idanta kamin tace okay. Tashi tayi zaune Jin karar doorbell din. Bari in dubo tafada tana mikewa hannunta ya rika yace let me see waye. Kallanta yayi head to toe kamin yace kin hadu.

Kin karawa rigar kyau yafada yana nufar hanyar corridor

Oops! Ang larawang ito ay hindi sumusunod sa aming mga alituntunin sa nilalaman. Upang magpatuloy sa pag-publish, subukan itong alisin o mag-upload ng bago.

Kin karawa rigar kyau yafada yana nufar hanyar corridor. Bude kofar yayi yaga yan mata su ukku tsaye bakin kofar. Batareda ya saka kallansu ba ya juya yabar kofar bude yayi tafiyarsa yana fadin bismillah.

Yana isa parlorn tace waye. You have guests kawai yace ya bude kofar parlorn sa ya shige ya maida kofar ya rufe. Dubeshi shida gidanshi amma tamkar wanda ake kora. Mikewa tayi ta nufi corridor dinda zai sadata da waiting parlor da kuma main kofar shogowa.

Tsaye tayi sakeda baki ganin Maryam, Fauxiya da Fatima. A sai yau? Watana nawa a Abuja sai yau kuka shigo. Murmushi fatima tayi kamin tace sorry kinsan yadda things ke flowing lokacin ana school no need to explain.

Parlor dinta takaisu sannan ta kira asiya ta kawo musu drinks. Suna zaune Fauxiya tace ke muyi abinda ya kawo mu we have lots of places to be. Bakar ledar dake hannun Maryam Fatima ta karba.

Kaya ta fidda daga ciki ta atampha ce sai material da laffaya. Ankon kine ba? Nagani a group da kika tura magana ce kawai banyi miki ba dan so nake naga iya inda rainin hankalin zaije.

Haba Aisha kamar ki? Yadda kuke da Fatima za'a ce idan ta fitarda ankon auranta saita gaya miki? Ai tareda ke yakamata a fitar Maryam tace tana kokarin yin sulhu.

Bafa wani Abu nace ba I only meant da zata fitarda ankon she should have told me koda bana gari ko bazanje ba at least an fidda mun da hakki na. Aisha meye na daukar abu da zafi ba gashi har gida tazo ta kawo miki ba?

DAN GIDAN MODIBBO Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon