Part 17

16 5 2
                                    

👉🏽MIEMAH 👈🏽
Page 17
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
🍃🍃🍃🍃🍃🍃
🌾🌾🌾🌾
🌺🌺🌺

Typing 📲
Story and written ✍ by
Khadija yusuf abba

Follow me on wattpad @khadija yusufbaba 🤟🏽🤟🏽🤟🏽

Bismillahir-rahmir-raheem

***************************************
Aunty kareema ce boss! Karasawa wajen madam iyabo tayi sannan suka shige mota. In xasuje wajen munafurcinsu basa daukan guards.

Madam iyabo tace "Boss ya naga mood dinki ya canxa, me yake faruwa ne". Jan Numfashi tayi tare da fara magana. "Godiya tace in ina son samun MULKIN BABBAR MASARAUTA dole sae na kawowa aljani zarrabtu Jinin MIEMAH!

Cike da firgici madam iyabo tayi parking tare da cewa "wace MIEMAH kuma, miemah da mun gama da tarihinta a doron kasa, bamusan inda xamu samu miemah ba pah, may be ma ta mutu! Bata mutu ba, tace min tana raye amma baxata nemo min ita inje in nemo ta da kaina.

Xufa ne ya yankowa madam iyabo sannan tace "to ya burinki na xama president pah? Shima tace sae na kawo Jinin 'ya'yan MIEMAH sannan xama shugabar kasa! Wae me yasa godiya take sako mana MIEMAH a cikin shirinmu ne, yanxu wane mataki kika dauka kenan?

"Kawae zanje wajen boka MURTU ya fada min inda MIEMAH take, na farko abinda xanyi shine xan bari ta haihu sannan na dauko abinda ta haifa na kaiwa godiya, kinga burina daya ya cika kenan. Bayan xama shugabar kasa kuma tenure dina ya kare sae na kai jinin miemah kinga shiknn burika na sun gama cika xan xama sarauniyar babbar masarauta! Ta karashe maganar fuskarta dauke da murmushin nasara. Itama madam iyabo murmushin take sannan tace "bari mu wuce wajen boka murtu direct kawae" hakan kuwa akayi.

KANO
   MIEMAH fadamin meke tsakaninku da AL'AMEEN? Turo baki tayi sannan ta fara bashi labarin komai.

   Murmushi yayi sannan yace "u 2 have to stop this nonsense, nasan rashin sani ne yasa kukayi a baya, amma yanxu ya kamata ki sani Al'ameen cousin bro dinki ne............. Xaro ido tayi cike da mamaki. Yes abinda kk ji nace, ku dena fadar nan dan Allah, ya kamata ku shirya kinji ko?  Kuka ta fashe dashi......... Ya salam MIEMAH miye kuma abin kuka? Na tsane shi yah Abdul, wlh na tsane shi sosai nidae kawae ka kyale ni..... Kiyi hakuri miemah but seriously u have to give him some respect, he's ur bro as I am".  Naji yah Abdul xanyi respecting dinshi amma saboda kai, darajar kawae yaci.

Murmushi yayi tare da cewa "nagode da darajar da kika bani!

Another work pls, kar kice min Aa kinji?  Toh ina sauraronka.
    Akwae wani aikin da zaiyi a nan kano, kuma a gidan nan zai zauna tsawon 3months shine nake nemar alfarmar kina yi mishi girki kinji?    Murmushi tayi tare da cewa "zanyi saboda kai yah Abdul ".  Murmushi yayi tare da cewa nagode sosai kanwata, nasan dama dole xaki fidda ni kunya, I really love you. Murmushi tayi tare da cewa love u too dear.   Nan salon hirar ta canxa ta komar kalar ta soyayya.

Saturday
    Yau ta kasance ranar daurin aure, sae shagali ake sosae.
     11am dubban jama'a suka sheda daurin auren FARHAAN MUHAMMAD SA'EED   da amaryar sa AMIRAH MUHAMMAD akan sadaki naira dubu Dari.  Uncle farhaan sae murna yake bakinshi ya kasa rufuwa, mutane sae tayashi murna suk.

6pm aka dauko amarya. Nan aka fara shirye-shiryen xuwa dinner..

    Gurin dinner ma dae anyi shagali sosai anci an sha anyi watsi da dukiya sosae sannan kowa ya watse yayi nashi gu.

   Da safe bayan sun dawo daga sallar asubah farhaan ya wuce side din dad.

   Ya fada mishi komai game da AL'AMEEN! "Tabbas Al'ameen dan sarki isma'il ne, kuma nine mutum na karshe da mukayi magana dashi kafin ya rasu, ya fadamin duk mutanen da suke bibiyar shi suke son ganin bayanshi.
    Xan fada maka komai FARHAAN amma sae nan da one months lokacin ka gama more angwanci". Sunkuyar da kansa kasa FARHAAN yai yana dariya kasa-kasa shi a dole yaji kunya. Da haka dae suka yi sallama.  Gari yana gama wayewa ya dauki amaryarshi suka tafi kaduna dan acan xasu xauna.

MIEMAHWhere stories live. Discover now