Part 20

19 2 1
                                    

👉🏽MIEMAH 👈🏽

Page 20
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
🍃🍃🍃🍃🍃🍃
🌾🌾🌾🌾
🌺🌺🌺

Typing 📲
Story and written ✍ by
Khadija yusuf abba

Follow me on wattpad @khadija yusufbaba 🤟🏽🤟🏽🤟🏽

Bismillahir-rahmir-raheem

Wannan page din sadaukarwa ne ga masoyan MIEMAH na Facebook gaba daya, word is not enough to expressed how much u really mean to me, I love u over masoya nah, allah ya bar kauna.
Yan WhatsApp kuma Kuna raina tamkar yanda MIEMAH take a ran yah Abdul, kuma page dinku yana nan tafe.
Ku kuma 'yan wattpad🙄🙄. Xandena yi muku publishing, saede naga mutane da yawa sun karanta amma kadan ne suke vote da comment.

***************************************
Oxford
Alhmdllh su MIEMAH dae nasiha tabi jiki, karatu suka saka kawae a gaba duk sun watsar da shashancin da suke, husnah ma can aka kaita, anan suka hadu da wata itama 'yar Nigeria ce sunanta Aisha, nan suka xama su hudu, karatu kawae suka saka a gabansu duk science suke karantawa amma ko wacce da nata fannin, ita MIEMAH gynecology take, ita kuma maryam dermatology, Husna kuma neurology, yayinda aisha take nephrology. Dukansu karatunsu abin burgewa ne.

Australia
MIEMIE fannin art take karantawa ita kuma, ta bangaren karatunta normal yake tafiya babu wani matsala yayinda ta bangare daya kuma soyayyarsu suke sha ita da FAIROUZ. Duk bayan 2weeks sae yaje Australia yaga miemie.

Riyadh
Aunty Afrah har yanxu dae bata dawo normal ba, har yanxu tana cike da kewar Al'ameen da sarki isma'il, ko tayi niyyan xuwa Nigeria amma sae ta kasa sae taji ta tsani Nigeria gaba daya da duk mutanen dake cikinta.

ABUJA
Sadeeq dole ne pah cikin 'yan matanka ka fidda wacce kake so ayi muku aure.
Oh ummie ni wlh duk cikinsu babu wacce ta burgeni...... To ni husnah ta min, kuma ita nake so ka aura, umarni nake baka ba shawara ba. Dan bata rai yayi tare da cewa "to ummie Allah yasa hakan shine mafi alkhairi". Dariya tayi tare da cewa Allah ya maka albarka dana, ta fada tana shafa kansa. Murmushi yayi tare da cewa "Ameen"

After 5 months
Kaduna
Wani tsallen murnah uncle farhaan yayi tare da cewa "yes na ganoki kareema boss, hujja daya ta ragemin in fito dake in yagalgala ki a gaban jama'a tabbas sae kinsan kin tafka kuskure a rayuwarki na tarwatsa rayuwar Al'ameen da aunty afrah, baxan ta6a yafe ma kaina ba har sae na tabbatar na toxarta ki! Baxan fada ma kowa evidence din da nake dashi akan ki ba har sae lokacin da na gurfanar dake a gaban kotu.

Shin FARHAAN xae iya tona asirin boss kuwa?

Cikin aunty ameerah ya girma dan ya shiga wata takwas knn.

KANO
Gaba daya gidan babu dadi kasancewar su MIEMAH basa nan, shima yah farouk ya tafi yin course, mom da dad ne kadae suka rage a gidan sae masu aiki.

SECRET PARLOUR
wani rantsetsen parlour ne mai dauke da kayan alatu na more rayuwa.
Duk wanda ka gani a cikin falon nan cikin tashin hankali yake yau, duk da sanyin A. Cn dake falon bai hana su yin gumi ba.

Ita kuwa boss sae kaiwa da komowa take cike da tashin hankali, sam baxata lamunci hakan ba ko wanene farhaan sae taga bayanshi!

Wasu mutane ne su biyar suka shigo falon, nan hankulansu ya koma kansu, itama boss cikin sauri ta karasa garesu, "ku fada min ko wanene farhaan da kuma yanda akayi yasan sirrin mu!

Daya daga cikinsu ne ya fara magana. "Da farko dae sunan shi FARHAAN MUHAMMAD SA'EED! Kanin minister Alh MUHAMMAD SA'EED ne amma a wajensa ya girma dan tamkar uba ya daukeshi, nan dae ya basu takaitaccen labarin FARHAAN according to yanda aka fada musu.

MIEMAHWhere stories live. Discover now