Part 19

14 2 1
                                    

👉🏽MIEMAH 👈🏽

Page 19
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
🍃🍃🍃🍃🍃🍃
🌾🌾🌾🌾
🌺🌺🌺

Typing 📲
Story and written ✍ by
Khadija yusuf abba

Follow me on wattpad @khadija yusufbaba 🤟🏽🤟🏽🤟🏽

Bismillahir-rahmir-raheem

***************************************
Ku kirasu ku tambayesu xasu fada muku abinda suke xuwa yi a club.

Yah hakeem yace "tabbas dole ne a fasa kaisu abroad....... Yah Abdul ne ya Katseshi ta hanyar cewa "baxa'a fasa ba tunda an riga da an gama komai, abinda ya dace kawae shine mu taru dukanmu muyi musu nasiha, nasan in muka nuna musu Bama so to baxasu sake xuwa ba". Eh hakan yayi.

HUSNAH
Da gudu ta shigo bedroom din mom dinta tana kuka abin tausayi ''mom nikam kaunarsa xata kashe ni, sam bai damu da ni ba, duk haukar da nake akanshi bai ma san inayi ba, mom kinga yawan 'yan matan da suke bibiyarshi kuwa? Mom wlh suna da yawa amma ko kallo basu ishe shi ba, mom wlh ina kaunar yah sadeeq, mom xan iya rasa raina in ban sameshi ba" ta karashe maganar cike da kuka.
Bubbuga ta mom take tare da cewa "kiyi hakuri Husnah, kisa Allah a ranki, in Allah yayi sadeeq mijinki ne to fa bb makawa sae kin aureshi, in kuma Allah yayi ba mijinki bane saedae kidau hakuri" nan dae mom dinta tayi ta mata har dae ta samu ta dena kukan.

KANO
Yammaci ne mai cike da ni'imah ganyayyaki sunyi kore shar sakamakon ruwan da akayi daxu.
Ta dan nesa na hango lovebird din sun nufi garden as usual, sanye suke da riga da wando English wears Kala daya banbancin shine na MIEMAH na mata ne shi kuma yah Abdul nashi na maxa ne.
Hannunta rike da ice cream suna tafiya tanasha tana ta yi mishi surutu shi kuwa kallonta yake fuskarshi dauke da murmushi.
Kallo daya kawae xaka yi musu ka fahimci masoyan asali ne.
Al'ameen dake xaune a compound yana duba wasu file ne ya hangosu, take gabanshi ya tafi, dan ko ba'a fada mishi ba yasan wannan hirar kalar ta masoya ce, wani bakin ciki yaji har ranshi ganin Abdul da MIEMAH tare a irin wannan yanayin.

Aikin da yakeyi ya tsaya cal! Ya kasa cigaba da aikin. Tsaki yaja tare da cewa miye damuwa na in ma soyayyar suke, haka ya dauki file din ya cigaba da dubawa amma sam ya raina fahimtar komai.

Washe gari MIEMAH ta wuce kaduna dan ta kaduna xasu bi flight, tare da yah Abdul sika tafi alameen sae harararsu yake, ko ya kanshi bash bi ba dan basu ma san Yanayi ba.

******************
Fa gudu maryam ya fito ya rungume miemah tana cewa "oyoyo besty" tureta miemah tayi tare fa watsa mata harara ta shige cike. Yah Abdul ma hararranta yayi tare fa cewa "kinyi Maya laifi ko? To kiyi sauri kije KO bata hakuri" dariya maryam tayi tare da cewa "yah Abdul tsakanin mu ne pah, yanxu xamu shirya"

A falon ammi suka tarar fa miemah tana ta xuba wa ammie surutunta suna dariya.
Tana ganin maryam ta gimtse fuska tare da cewa "ammi kiyi wa 'yarki fada, rannan munje jeji tare muka tsokali xaki ya biyomu ya kamamu yayi wujijjiga da my muka jijji ciwo, yana sake mu muka sake tsokalar sa muka gudu, yarinyar nan tana gani saura kadan xakinnan ya kamani amma shine tace ita bb ruwanta baxata iya tsayawa a kasheta ba shine ta gudo kaduna ta baroni a hannun xakin nan dakyar na kwaci kaina! ". Dariya sosai dukanksu suke har maryam banda miemah da take ta hararar miemah. In da sabo ammi ya saba, kullum in sukayi fada basa ta6a fitowa fili su fadi ainihin abinda ya hadasu, saedae su fadeshi a dukunkune, nan aka sulhunta su suka dawo normal ba tare da sanin ainhin fadan ba

Maryam tace "besty tashi mu tafi gidan uncle farhaan muyi ma aunty ameerah sallama Dan uncle farhaan yana US. ". Cikin sauri suka mike sukayi wa mom sallama suka tafi.

*******************
Sun samu aunty ameerah xaune a falo ta tasa daron dan wake a gabanta tana ta ci, fa gudu suka rungume ta suna cewa "auntynmu barka da gida". Itama rungumosu tayi cike da farin ciki tana cewa "barka dae twins din daddy". Yakuke. Nan suka gaggaisa.

MIEMAHWhere stories live. Discover now