Part 2

15 0 0
                                    

*DAWA NAKE TARE*

        *Story by*
*Sa'adatu Alkali D/Tsafe*

       *Written by*
      *Miss Ayush*

*Ana tare writer's association*

*Bismillahir Rahmanir Rahim, wannan labarin ya faru dagaske sai dai dan abinda aka rage da aka kara, bamu yadda wata wani wata ta canza mana shi ba*

_Page 3&4_

 
SIMRAH hawan ta kenan facebook bayan tagama duba pics din da ake post mamakin tayi yau bataga post dinsa ba wanda a dai-dai wannan lokacin yake yi shiyasa ma ta hau taga koda allah zaisa yayi post din pics da yarinyar da take tunani qanwarshi ce, ita dai haka kawai yarinyar ta butgeta sosai batasan meye dalili ba..

Ganin bataga abinda taso gani ba yasa ta koma page chrt dan duba masu zagin ta, kwatsam wani mumuna faduwar gaba ya ziyarce ta lokaci daya na ganin sunan wanda bata ta6a tinanin yama san da ita ba yau shine taga message dinshi

Kasa masa rply tayi lokacin da tagama karanta me ya rubuto saboda har yanzu takasa yardar wa zuciyar ta cewa ba mafarki take ba, aranar haka simrah ta wuni tana duba text dinshi feye da so dari amma taksa amsa masa, dik da zuciyar ta tagama yarda da yanzu ba mafarki bane gaske ne, tunawa da tayi pic din da ke dp ta sai kawai tayi ajiyar zuciya, "lallai bai dace tayi mamakin yimata magana ba, duba da erin kalar sa ce yagani a tunanin sa ita.

hakan shi yabata qarfin yimasa rply lokacin ana shirin ma shiga masallacin ishaa.

Wanda bai dubaba sai da yadawo guri yasamu ya xauna saboda yau siyama bata gidan sunje gurin kitso ita da su fadeelah bare ta dame shi

Rply yamata kamar haka.

_"How are you_?

Sai ko àkayi saa hawan simra kenan itama bata wani 6ata lokaci ba tafara mai dameshi rply

Si) _fine_

               Sa) good,
_Please we're are you living_

Si) _Kano_

            Sa) _Wow nice, Am leaving in Abuja_

Si) ok👌🏻

        ѕα) _Are you the one in your dp?_

ѕí) yea

            Sa) _U are beautiful_

Si) _Thank u_

       Sa) _ina son ganin picture dinki_

Simra bataji shayin komai ba tashiga tura masa su tinda daman sunanan tayi save a wayar ta.

Samir kara rikicewa yayi lokacin da yayi arba da wasu zafafan pictures  simra na qarya yaji yaqara kamuwa sosai da son ta, rply yamata kamar haka.

        Sa) _Thanks my princess_
       _Gsky naji nakamu da sonki araina_
     _Babu boye boye_
             _I love you_

Kasa 6oye mamakiñ ta Simra tayi har sai da tace
_"uhumm Baa furta wannan kalma kai tsaye saboda girman ta_

        Sa) _Hakane Nima nakasa jurewa ne_

Kuma kisani a duk fadin duniyar nan ke kadai nata6a fadawa wannan Kalmar, ba komai bane idan kikaman kallon bansan daraja ta ba, saboda ni banta6a jin so a raina ba kamar yanda naji sonki yashigeni lokaci daya ba,

But..Bandai sani ba ko cewa ban miki ba wannan zan iya bawa zuciya na haquri, kuma dan allah idan wannan kalmar ta 6ata miki rai kiyi haquri, wllh bana son 6acin ranki kokadan...

DAWA NAKE TAREWhere stories live. Discover now