*DAWA NAKE TARE*
*Story by*
*Sa'adatu Alkali D/Tsafe**Written by*
*Miss Ayush**Ana tare writer's association*
*Wattpad@ayshartou*
*{Page 31....32}*
Washe gari kamar yadda sukayi da Khasim hakan nan Samir ya shirya komai tare da kiran Faruk akan yana hanya ta zuwa kano dan babu dadi kaje wurin mutum haka kai t'saye duk da wannan gidan mat'sayin nashi yake saboda irin wannan lokacin da zai zo yake sauka chan dan ba ma'abocin san zaman hotel bane sai dai en ta kama kaman wa da babu yadda zae yi k'arfe goma girjin su ya d'aga sai garin kano bayan yayi ma su Mommy sallama da Khasim.
Kano Faruk neh zaune yana jiran jirgin su Samir ya sauka yana nan zaune yaji ta wurin zama ya hangi mutane suna fitowa haka chan kuma sai ya hango Samir wanda ya zub'a uban kyau kai kace mene Faruk yayi matukar jin d'adin ganin shi yadda ya canza duk da zaka ga yar damuwa tattare dashi ar hakan nan ya esa wurin shi tare da karb'an jakan sukayi mota wacce ta had'u harta gaji da had'uwan tunda suka motan bayan gaisuwa babu abinda yace da Faruk wanda shi yana tunanin zai che dashi wani abu.
Horn Faruk ya buga wanda mai gadi ya bud'e musu dan yasan dai dole sai oga neh yazo wangale gate d'in yayi yayinda Faruk ya danna kan hancin motan ciki wurin parking ya nufa ya kashe shiru ya bud'e kofan yana kallon Samir ba tare da Samir din ya sani ba.
"Man wai lafiya? Bud'e idon shi yayi da suka canza launi zuwa ja saboda b'acin rai dake tattare dashi dan harga Allah bai so wani abu da zae sake kawo shi kano ba saboda tuna irin abubuwan da suka faru ar wancan lokacin wanda bai son tunawa sai dai ba zae eya kauce ma abinda ubangiji ya rubuta kan sae ya dawo kuma gidan su yarinyar ar yanzu tunanin yadda zai tunkara gidan su Simrah yakeyi yarinyar daya t'sana wacce baya son ganin ta sam kat'se mishi tunani Faruk yayi.
"Samir ya kamata fa ka barwa Allah komai dan Allah wannan damuwan duk bai kamata ka daura ma kanka ba, kasa yadda da kaddara wanda nasan sam ba dabi'un ka ba neh, nasan kai mutum neh mai daukan komai ar yadda yazo mishi mey sa wannan bazaka cire shi ar rai ba" sai ar lokacin yana kallon Faruk tare da numfasa.
"Hm Faruk bazaka gane bane amma shikenan kawai" yana fad'in haka ya bud'e murfin motan tare da fitowa cikin sanyin takun sa ya esa kofan parlon yana jiran Faruk yazo ya bud'e kofan har ya eso shima ya bud'e musu suka shiga kasancewan babu mutum ar gidan yasa shi yin kura wanda ba kowa zae eya ganewa ba sai ka t'sura idanu da kyau d'akin shi direct ya wuce dan watsa ruwa kafin duk wani abu ya biyo baya yayinda Faruk ya musu ordern abinci wanda ko yaushe anan Samir yake ci enhar yazo kano yana nan zaune jiran ki har ya fito wanka ya shirya iske Faruk yayi parlo na jiran shi kiran sallahn da akayi yasa su tafiya massalaci dan gabatar da sallah sai da sukayi sallah kamin su bar massalaci su dawo gida nan suka tarar da an kawo musu abincin ma Faruk kadai neh yaci dan Samir wasa kurum yakeyi da abincin sai daurewa yayi yaci k'adan tare da barin shi k'wanciya yayi dan hutawa Faruk ya cigaba da dube duben abi ya cigaba dayi shima d'aga baya ya k'wanta kamin la'asar tayi suyi gidan su Simrah.
**************************
Mommy kam shiri sosai tayi da Siyama suka nufa gidan su Salma dan ta sanar da Alhaji Jibril kan akwai maganar da zasuyi mai mahimmancin dan ta tabbatar da yanzu haka zai eya yiwuwa eta yake jira Mami kuwa sakon zuwan Mommyn Salma ya risketa shiyasa da kanta ta shiga kitchen suka shirya komai yadda ya kamata tare da kimt'sa komai dan bakuwar ta musamman che B'angaran Salma ma sosai tayi farin ciki dan tana son Mommy kuma tana son ganin Siyama ma koda su Mommy suka eso Salma che ta fara fita tare da rungumo Siyama tana kissing forehead d'inta.
"Oyoyo babyna nayi missing d'inki sosai"
"Nima nayi missing d'inki aunty Allah yasa kin min wannan cake din mai d'adi nidai ena son shi"