Part 8

11 0 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/FJR2jsNrkFxG6MDDtqmK7X

*Edan kinsan bazaki rika comments ba kar ki shiga dan zamu cire ki*

*DAWA NAKE TARE*

        *Story by*
*Sa'adatu Alkali D/Tsafe*

       *Written by*
      *Miss Ayush*

*Ana tare writer's association*

*Wattpad@ayshartou*

_Page 15&16_

K'arfe 6 Samir ya dawo d'aga office ar gajiye direct d'akin shi yayi tare da wanka amma fa zuciyar shi cike take da tunanin Simrah da kuma maganganun Khamis tabbas zai sake mata magana akan address d'in edan har ta turo mishi toh tanada gaskiya en ko bata turo ba to fa tabbas batada gaskiya sanyin ta d'aya ma dayake ji kiran shi da tayi da kuma msg d'in data tura mishi yasa shi jin dama dama bai wani b'ata lokaci ba ya fito d'aga wankan jallabiya kawai ya zura dan massalaci zai tagi ar parlo ya tadda Mommy da iyalan ta.

"A'a Samir yaushe ka shigo?

"Ban dad'e ba sannu da gida Mommy na"

"Yauwa son ya office d'in dai?

"Alhamdulillah Mommy mai aka min na shan ruwa?

"Kaje kitchen d'in zakaga surprise na jiran ka"

"Ar fad'a min mana Mommy na"

"No ya zama ba surprise ba kenan ai" bai sake cewa da eta komai ba ya shiga kitchen d'in shi dai baiga wani abu ba illa macen daya gani t'saye tana gyara bakin warmers d'in data zuba abincin ar ciki.

"Small mom" shine abinda ya fad'a da k'arfin yana hugging d'inta eta kanta tayi farin cikin ganin dan yayar tata.

"What a surprise dole Mommy taki fad'a min I missed you small mom" ya sake rungumar ta.

"Missed you too yaron mommy lallai an girma sai aure koh"

"Soon kuwa" yana fad'an haka wayar shi ta shiga ruri ganin Simrah neh yasa shi dauka ba kunya idon kanwar Mommy.

"Hey baby" yace da eta.

"Hey love ka bar office d'in neh?

"Yea na bari kinga yanzu ma zan tafi massalaci naje na dawo nasha ruwa"

"Masha Allah jarumi na kayi mana addu'a sosai kaji"

"Bakida mat'sala matar Samir love you"

"Love you too" kitt ya kashe wayan yana d'aga mata ido.

"Small mom ya dai?

"Yanzu Samir ko kunyan idanu na bakaji ba"

"Kufa kukace na girma sai aure toh ba gwara ku gani ba wait en ma t'saraban?

"Kaje massalaci ka dawo tukun kazo kagan su"

"Shikenan ni bari naje sallah sai na dawo" side hug suka ma juna kafin yama mommy sallama ya wuce.

"Ramla sai ki fito ai tunda ya tafi kije kema muyi sallah kafin ya dawo"

"Toh Yaya" fita tayi suka wuce d'aki etada yayar tata kowa ya tadda sallah duk cikin su babu wanda ya bar wurin sai da akayi sallahn esha'i shima uban gayyar babu abinda yaci bayan dabino da ruwa dan sai da akayi sallahr esha'i tukun shima ya dawo nan suka baje kolin hajar su na cin abinci sai da kowa ya koshi sannan maid d'in gidan ta gyara wurin su kuwa ar parlo suka baje suna hira amma rabin hankalin shi naga wurin Simrah dan yasan zata eya yin bacci ar takaiche dai basu suka tashi wurin ba sai kusan karfe 10 dan sai da yaga hadaddun jalabiyas din da small mom ta kawo mishi tare da wasu irin turaruka masu d'adin kamshi da kwantar da hankali sarai small mom ta san irin turaren dayake so shiyasa ta kawo masa su yana kwashe kayan ya mike yadda yayi d'akin shi da hanzari kuwa tare da bajewa kan gadon shi yana zaro wayar shi.

DAWA NAKE TAREWhere stories live. Discover now