✨ NURUL QALBI 💖✨
By Aminatu Nazeer(Meenamajeed)🥀Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai. Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi mai jin kai.
Assalamu alaikum, All thanks to all of you. My special greetings towards you and My precious darling mother Hajiya Hajara tafida special greetings towards my friends and relatives also. I'm coming back with another novel. Ina baku tabbacin zai muku dadi.
Allah ya bani ikon fadin abin da zai fada'kar da al'umma baki daya. Allah ya bani ikon kammala littafin.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...