8:45pm
Knocking a kayi Aman ya tashi ya je ya buɗe. Hanif ya gani tare da jika a hannun shi. Hanif ya mikamasa hannu suka gaisa sannan yace Ni uncle din Nur ne. Aman yace:"Okay come in."
Ya shigo da shi sannan yace; bari in kira ma ita. Ya juya ya nufi sama ya hau ya bude kofar dakin, Nur na kwance kan gado. Yana shigowa ta tashi zaune. Ko kallon ta bai yi ba yace:"Uncle din ki na kasa." Nur wani dadi taji wanda bai mitsultuwa. Tace:"Really!!!Bai bata amsa ba. Za ta wuce yace ke ina zaki? Nur tace:"wurin shi.." Aman yace a haka zaki fita. Nur ta kalli kanta da Kayan baccin riga da wando wanda ma oversiez ney. Ta Tambaye shi me ne ne aybun su? Kuma shi...
Wuce ki sa hijabi. Ya katse ta tare daka mata tsawa. Nur ta rasa wani irin mutun ney Aman. Ba arziki ta juya ta dauko hijab din ta da ke lenke cikin closet ta sa tare da murgud'a baki . Ya tisa ta gaba suka tafi. Nur zumudi Kamar mi, Dagudu ta sauka kasa ta rungume hanif. Hanif shima ya rungume ta Aman yana kan stairs yana kallon su. Hanif yace:"Young star how are you?" Nur ta sake shi sannan suka zauna tace:"Uncle Hanif i miss both of you." I miss You, ka san ban taba tunanin zan rabu da ku ta haka.
Hanif yace:"Biki rabu da mu ba muna tare har yanzu kuma ga abubuwan da ki kace a kawo miki." Nur tace "Nagode" tare da Amsar ledar. Ya Mammy take tare da shagon? Ta tambaye shi tana duba abubuwan dake cikin ledar.
Hanif yace:"Mammy lfyr ta qlau kuma shago yana tafiya kamar yan da ki ka sani." Nur tace:"Uncle hanif na ji dadin zuwan ka." Hanif yayi murmumishi tare da girgiza mata kai yace; ni zan tafi."
Nan take mood din ta ya canja. Uncle hanif yace:"c'mon sai ka ce zan bar garin." Ya mike ita ma ta mike. Tace:"Thank you so much Uncle." Ta kara hugging din shi sannan ta sake shi tace a gaida min aunty safna.. no ka ce I'm upset with her ko ta kira Ni. Dan tunkun de ta yayi yace:"silly girl! Ta mai murmumishi ta raka shi ya tafi. A lokacin ney Aman ya koma dakin shi. Ita kuma ta haɗa mai tea ta nufi sama ta kawnta. Bayan Ya gama shan tea din ya dan kawnta kan sofar dakin karatun shi. Kawta kawta bai jin dadin kwana a kujerar ga takaicin toilet da ya ke shearing da ita. Shi miyasa ma ya bi shawarar Ummi ba abi ba da ya koma chan gidan na shi da duka haka bata faru ba. Tashi yayi ya hau sama a hankali ya bude dakin ya tarar da fitilar a kashe alamar Nur tayi bacci amma likimo tayi batayi bacci ba. Ya shigo ya shiga bandakin har ya gama abin da zai yi Nur tayi Kamar tana bacci. Har ya fita tana kallon shi. Kasa kawnciya yai kan kujera dan bayan shi ciwo yake. Ya fito parlour ya kawnta Duk da haka he is not comfortable. Ya koma dakin ya dauko duvlet tare da blanket ya shin fuda a kansa dakin karatun ya kawnta. Tare da takacin haka. Ya ma za'ayi ya kawnta kasa ita marar kunya ta kawnta kan gado. Duk laifin shi ne. Kuma ba yan da zai yi wa abi domin su koma gidan shi.
Washegari da safe bayan ta haɗa mai Lipton ta koma ta kawnta har ya shigo ya gama abin da yake bata sani ba. Sai wurin 12;35pm ta tashi. Ta sauka kasa ɗan neman abin da zata karya da shi ɗan yunwa ta tada ta. Sai da ta shiga kitchen din sannan ta tuna da maganar Aman da gaske ya ke ya dakatar da Nana. "Amma Wannan mutumin ko filin mutunci bai da shi." Tafadi tare da neman tunkunyar da zata dora abinci. Bayan tayi breakfast. Ba arziki ta tashi ta share parlourn dining da kitchen dakin ta kuma ta Kayle tin da ba mai shiga. Bayan ta gama ta daddafa tayi mopping daman tayi wanke wanke. Sai nishi take Kamar wadda tayi gudu tace:"Wai Allah na! "Huuu" ta furzar da numafashi. Ashe haka baabalami ke shan wahalar nan. Wlh Allah ya isa dan mugunta ya tashi ya dakatar da Nana sabida tsabagin muguntar shi. Bayan tagama Ta kunna bunner kamar yanda ta ga baabalami na yi. Sannan ta shiga ta yi wanka. Bayan ta shirya ta sauko nan parlour ta dan shinke dai ɗan ta gaji. Duba agogo tayi ta ga har 3 tayi tace lkc ma gudu yake. Nan ta shinke dai. Bayan minti 30 ta fara bacci taji ana knocking sai ta Kayle dan ta san wani ney daga gidan su Aman. Bayan ta kara jin knocking ta tashi ta bude kofar. Wani irin daɗi taji sosai da ta ga su Inaya. Rungume su tayi tace musu su Shiko. Ta rufe kofar. Suka karaso ciki suka zauna.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...