27

39 5 0
                                    

Da safe bayan ta kawo mai breakfast ta tambaye shi da ya bar ta taje gida wannan satin dan bikin hanif za'a yi..

Kafin ta karasa maganar yace bazaki ba... Sai ya kara da daurin aure kadai zaki.

Nur tace dan Allah ka bar Ni in je. Dan Allah.

Hey don't provoke me if not daurin aure shima ki ki zuwa.

Ta ja bakin ta tayi shiru ta koma kitchen. Bayan ya gama breakfast ya shiga side ɗin Ummi ya gaishe ta, ta fadi mai sarkar Jannah ta bacce, ya tambayi Nawfal wata kila ya fadi mai. Yace yana ina? Ummi ta kira mai aikin wurin da ke goge goge tace mata ta kawo mata Nawfal. Bayan minutes 5 Aman yana ta addu'ar kar Ummi ta mai magana tasnim har su jannah suka iso. Da gudu Nawfal ya rungume Aman. Tare da Gaishe shi. Aman yace, do you want chocolate?

Yes!!

Aman ya dora shi kan ciyar shi yace okay tell me where do you kept your Mummy's necklaces..

Nawfal yace Uncle i told them I put it on my bag and I couldn't find it. Ya kare maganar zai yi kuka.

No don't cry, tell me where do you went with the bag throughout the day.

Nawfal ya dan yi tunanin kafin yace aunty Nur's part. We done assignment with her after we finished i came back and I drop the bag.

Ko wannensu yayi mamakin jin haka.

Ummi tace shikenan, Ni da ma na san za a ayi haka, an kawo mana barawo har cikin gida. Ay ko bata isa ba Gawra ma ta fiddo ta tun da wuri.

Jannah tace amma Ummi kar ayi saurin yanke hukunci ba tare da bincike ba. Kuma kar a dau Maganar Nawfal.

Hararar Jannah tayi sannan tace to Yaron karya zai yi. Kai Aman kaje ka sa ta ta maido sarkar nan in ba haka ba Ni zan sa a kamata ta.

Jannah tace Ummi a kamata ta ki ka ce??

Ummi tace yi min shiru, ke da biki san darajar kuɗi ba an gaya miki diamond wasa ne.

Aman yace Ummi i will investigate, kar ki damu.

Ummi tace gawara dan Ni ba zan yarda da haka.

Knocking Inaya tayi a Dakin Sabir, yana kawnce kan gado tare da system din shi ya tashe ya buɗe mata. Gaishe shi tayi shi kuma ya tambaye ta Miya kawo ta. Ta shigo ciki ba tare da ta bashi amsa ba. Ya rufe kofar ya biyo ta a baya. Inaya bata yi mamakin gani hotan su shi da Nur sai dai ta tausaya mai. Tace Amigo.
Ta kama hannu shi sannan suka zauna. Cikin sanyin Murya tace Amigo you have to move on. Dan Allah ka manta da Nur, ta fa yi aure yanzu. Yanzu ita din ba muharramaka ce ba amma kana kallon pictures din ta. Kuma Shiyasa ka kasa manta ta.

Sabir ya goge ƙaramar kawlar da yayi. Yace little sis, do you think I can remove Nur from my heart(kina tunanin zan iya cire Nur daga cikin zuciya ta)?

Zata yi magana ya dagatar da ita yace no Inaya. I can never remove her from my heart(A'a Inaya banzan taba iya cire ta ba daga zuciya ta ba). We are not meant to be together but my heart is with her.

Inaya ta Kama hannu shi tace Amigo i feel your pain amma dan Allah ka rage damuwa. Kana tunanin Nur zata ji dadi i dan ta san halin da ka ke ciki.

Sabir yace wait a minute miyasa jiya ta zo gaidan na ko magana ba ta min ba ta wuce??

Inaya ta ɗan yi shiru kafin tace:" tace min bazata iya jurewar ganin ka ba...
Mance kawai. Yanzu fadi Min in ma sabuwar budurwa, ka yarda wadda zan ma sai tafi Nur.

Sabir yayi murmumishi ganin yanda kanwar sa ta damu da shi yace:"Ba Yanzu ba."

To sai yaushe?

Sabir yace ba rana ba lkc.

NURUl QALBI 💖Where stories live. Discover now