37

35 6 0
                                    

Dedicated to hussainat Musa barau (Amira)

4:00am
Nur ta haɗa mai Lipton ta aje tare da kunnun kamar yan da yace mata. ɗan tun kafin ta tashi Aman ya tashi karan ruwa da taji a toilet Hakan yasa ta tashi.

Bayan ta aje su ta nufi sama tana buɗe kofar suka ci karo. Aman fuskar sa a daure ya wuce dan ko magnr ta bai son ji. Ya nufa dinning yayi safur ita ma ta sauka ta na sauko wa ya dau kunun shi ya koma parlour ya bar mata dinning din

Nur a ranta tace ikon Allah, wai Ni a ke tsoro tayi dariya ta fara safur ta gama ta koma daki tayi wasu sallolin kafin ayi asuba, bayan tayi sallah asuba ta gyara kitchen ta koma ta kawnta dan gidan ba wani datti yake ba. Ba ta tashi ba sai 2:30pm ta tashi tayi sallah sannan ta zauna ta na tunanin mi zata yi da buda baki dan ita bata taba zama a kayi abincin buda baki da ita ba.

Inaya da Sabir suna ta kiran number Nur amma a kashe Inaya ta kira Mammy ta tambaye ta miyasa number Nur a kashe, Mammy tace Nima tun dazu nake kiran ta amma bari in kira Aman din in ji ko lafiya. Inaya tace to Mammy sannan ta kashe wayar.

Mammy ta kira Aman ta tambaye shi Miya sa mu wayar Nur ba ta shiga Aman yace zai Turo mata dayar number ta.
Bayan sun gama ya Turo mata number telephone din shi Mammy ta tura wa Inaya. Nur taji telephone din na kara ta sauko daga daki ta dau kiran ta na kara wa a kunne ta, inaya da karfi tace mata Happy birthday.

Nur ciki tsanani jin dadi tace mata thank you Inaya, ke ka dai ki ka tuna dani ko Ni na manta today is my birthday.

Inaya tace bani ka dai ba ya Sabir ma yana wishing din ki also kar ki manta kin ce za muyi celebration because you're 18 now. Nur ta ɗan yi murmumishi dan ta san ba abin da zai yu bane.

Jin tayi shiru ta Tambaya lfy Miya faru ki kayi shiru.

A hankali Nur tace Inaya You know All my dreams and wishes are shattered, how can I celebrate? Sai in ma na taki Sa'a tukuna zai bar Ni in zo gida.

Inaya tace kar ki damu ko Biki celebrating ba mu zamu miki, a ina ki ke so a gidan mu ko Wurin Mammy.

Nur tace wurin Mammy but kar kuyi hanzarin yi, i will call you in zan zo. Inaya tace Ok take care Birthday girl. Nur ta mata godiya.

Ranar Arafah a ka yafi Nur to tana celebrating a duk Ranar sallah.

Bayan sun gama wayar dan kar lkc ya kure mata ta fara hada sobo tare da coconut pap ta sa a flask Bayan tayi sallah la'asar tayi fruit salad tare da senegalese potatoes with kidney sauce ta sa a warmers. 
Bata san da Aman na ciki sai da a ka kira sallah Sannan ya fito. Ya fara karya wa da dabino tare da coconut pap din da ta zuba Mai. Ta mai Barka da shar Ruwa. Ba girman kai yau ya amsa  sannan ya tafi masallaci.

Bayan ya dawo ya zauna kan dinning ta yi serving din shi  Senegalese potatoes din amma ya riga ya saba da fara wa da kosai dan haka ya tambaye ta ina kosai.

Nur tace ban san kana so ba.

Wannan karan Aman ya bai mata masifa ba ya dau wayar shi ya kira jannah yace ta kawo mai kosai. Jannah ta tambaye shi in ta ba Tasnim ta kawo mai. yace mata A'a.

Bayan 5 minutes. Jannah tayi knocking tare da warmer a hannun ta. Nur ta Gaishe ta tare da mata Barka da shan ruwa. Ta aje wa Aman kosan a dinning.

Nur ta mata tayin abinci. Jannah tace Nur na godai ku ci kayan ku. Nur tace dan Allah ki zauna muci.

Nan Jannah ta zauna Nur ma ta zauna bayan tayi serving din su potatoes din da fruit salad ɗin. Jannah ta tambayi Aman Miya sa bai cin potatoes din.

Aman ko kallon ta bai yi ba balle ya bata amsa.
Suka sha firar su ita da Nur. Aman ya na gama wa bai musu magn ba ya koma daki.

NURUl QALBI 💖Where stories live. Discover now