Welcome to exclusive turaren wuta & gyaran jiki(online course)
Wannan course din anyi shine musamman saboda samarwa mata sana'ar yi suna daga gida ba tare da sunje ko ina ba. sannan wannan course din video course ne.
Abubuwan da zaki koya idan kika register,
Zaki koya yanda ake hada turarenwuta kamar haka:
- Turaren wuta na ko wane irin icce mai hadin sugar.
- Turaren wuta marar hadin sugar
- Turaren wuta irin na Yan Senegal
- Turaren wuta irin na Yan Yemen
- Turaren wuta na wardrobe
- Turaren wuta na gari
- Humra fara
- Humra baqa
- Room freshener
- Mopping mist
Abubuwan da zaki koya a gyaran jiki:
- Halawa
- Body cleanser
- body scrub
- hadin kurkur
- hadin dilka
- turaren jiki
- dilka body wash
- dilka body oil
Za ko ya maki su akan 20k kacal
Sannan Bayan wannan akwai bonuses kamar haka:
- Yanda zakiyi branding kasuwarki
- Yanda Zakiyi packaging
- Yanda zakiyi ma kayanki kudi
- zaki samu littafin da zai koya maki yanda zakiyi kasuwanci online (WhatsApp)
- Zaki samu number mai siyar da kayan turarenwuta na 'yan maiduguri da kuma mai siyar da kayan turarenwuta na 'yan sudan.
Banda bonuses, duk lokacin da akayi upgrading course din, wato aka qara sababbin abubuwan qamshi zaki same su kyauta ba tare da kin qara biyan ko sisi ba. Saboda za'a qara koya wasu abubuwan nan gaba.
Idan kika siya wannan course din Zaki samu sana'a wadda zakiyi a gida, zaki koya kina daga gida, kina daga daki a kwance.
Idan kika siya wannan course din Zaki San sirrika na hada turarenwuta da kayan qamshi masu dadi. Zaki koya abubuwan da ba kowa ya sansu ba.
Idan kika siya wannan course din Zaki samu contact na masu siyar da kayan turaren masu inganci ba irin Wanda ake masu hadi da wani abun su rage qamshi ba. Zaki samu masu siyar da kayan turaren wanda ba algush sannan kuma ba tsada.
Idan kika siya wannan course Zaki samu access da support group inda a ko da yaushe kike neman wani taimako wajen hada turare, ko kina son kisan wani abun za'a fada maki.
Idan kika siya wannan course din, zan taimaka maki wajen gina kasuwancinki mai inganci ta hanyar baki shawarwari da kike buqata.
Idan kika siya wannan course din ko baki da jarin siyan kayan turare Zan nuna maki hanyar da zaki samu Jari mai tsoka wanda zai isheki kiyi kasuwarki hankali kwance.
Kina son shiga class din ki tuntubai su ta 09162382018
Nur ta dawo gida ran ta a bace. Direct sama ta Hau ta shiga dakin mammy ta iske ta tana bacci ta koma dakin ta tayi wanka ta canza kayan ta ta fito kitchen wurin babaa lami domin ta dan taya ta wasu ayyuka. Cucumber Nur ta fara dicing sannan tace:"baabalami lami wai Miyasa wasu mutane basu da tunani basa daraja iyayen wasu."
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...