chapter 2

77 5 0
                                    

10:30am
Nur nan kan hanya zuwa gida ta dawo daga makaranta zata tsallaka titi lexus LX 600 taci birki wadda Nur ta razana tsammanin motar ta bange ta. Tsayawa tayi chak ko motsi ba tayi ba har sai da wanda yake tuka motar ya fito. Lfy Malama...

Kallon shi Nur tayi tace:"lfy ma ka ke tambaya???" Ka kusan Banke Ni kuma ka ke tambayata.

Ahmad murmumishi yayi yace:"To Allah baki hakuri tin da de qlau ki ke."

Da dai wani abu ya sa mai Ni da za ka san ko Ni wace ce. Kawai ku kuna driving ba ku concentrating akan abun da ku ke yi.

Durkusa wa yayi ya tattara mata litattafan ta da suka fadi tare da jikar ta ya mika mata yace ki yi hakuri.

Never mind kai ay kana da hankali ba kamar wasu sakarkarun mazan da za su ma abu su ki baka hakuri. Murmumishi Ahamd ya mata yace mata sai anjima ya koma mota ya cigaba da driving tare da friend din shi kuma dan uwan shi Aman. Wai kai dan Allah yaushe za ka dai na wannan abun? Aman ya fadi haka wanda kawta kawta fuskar sa ba yabo ba fallasa. Ahmad yace:"Mi fa?"

Aman yace:"Dukka yanzu na dawo Nigeria amma har kun fara bata min rai kawai ka tsaya kana magana da Watta yarinya mara da'a ko tarbiyya babu."

Ahmad yace:"In ban da abinka Aman saura kadan da mun bange ta kuma ay Yakamata in bata hakuri." Aman tsaki yayi tare da facing din window.

2:10pm.
Nur ta shirya ta sauko dining ta sami Mammy ta na lunch. Ta kara so tare da hand bag din ta ta aje ta kan dining Tace:"Mammy wai ya magana kayan nan?" Har yanzu busu iso ba?"

Mammy ta dakata daga cin abinci tace:"Eh to har yanzu kayan busu iso ba amma na yi magana da Peter yace min by two days za su kara so Lagos, so kara so War su nan ba wani abu ba ney."

Okay Mammy. Nur ta fadi tare da jan kujerar dinning ta zauna. Mammy mi zai Ha na ba zaki fara saida cosmetic, kin ga in dan an ba mu contract na hada lefe ba sai mun siya ba sai muyi Amfani da namu kin ga ke nan komai za'a a samu a shagon mu.

Mammy ta dau glass cup na ruwa ta sha kafin ta ce:" Eh wanna shawara ce mai kauy." Nima ina tunanin haka, amma kuma we need a lot of capital for investment. Mammy ta shiga tunanin yanda za ta sa cosmetic a shagon da sauri Nur tace:"Mammy mance kawai, Alhamdullilah tin da there's profit now."

A'a Nuri, za mu fara da turaruka a hankali a hankali sai mu sa sauran.

Toh Mammy Amma ba dole baney, kuma ban son duk abin da zai sa ki cikin damuwa. Mammy ta dan yi murmumishi tace:"Ba damuwa Nur duk abin da ki ke so zanyi miki sai dai in yafi ƙarfi na."

Tashi Nur  tayi ta rungume Mammy  da ga gefe cikin so da kauna tace:"Mammy shi ya sa nake son ki." I love you Mammy. Sai ta sake ta tace; Mammy bari in tafi tare da daukar jikar ta.

Mammy tace:"Bari mu tafi tare." Mammy za ta tashi Nur da sauri ta dakatar da ita tare da ce mata; A'a Mammy ke ki zauna Ni zan kula da komai. Ke ki zauna ki huta.

Kai! Kai Nur ke ba ki so in dinka zuwa ko ina kullun ina gida, yaushe rabon da in leka shagon ya kamata in je in ga yan da komai ke wa kana.

Nur ba tayi kardama ba tace:"Toh Mammy bari in kira Ado driver sai ya kai mu."

"I.J.K. exculsive shop" wato shagon Mammy. Nur da Mammy su ka fito daga cikin mota su ka shiga shago.

*********

Sabir ya iske Inaya a garden ta na zauney a kan kujera. Tare da system dake kan table tana amfani da shi. Hey what are you doing(ke Miki ke yi)? Sabir ya tambaye inaya tare da zama kusa da ita.

Inaya tace:"Assignment." Idon ta da hankali ta na kan laptop.

Wannan wani irin Assignment ney da zai  dauke wa yar karamar kanwa ta hankali. Ya fadi cikin zolaya.

NURUl QALBI 💖Where stories live. Discover now