KOYI YADDA AKEYIN GRAPHIC DESIGN TA HANYAR AMFANI DA WAYARKA ACIKIN HARSHEN HAUSA A SAUKAKE
nayi shawaran nayi wannan kwas ne saboda ganin yawan mutanen da suke son su koyi Graphic design amma basuda laptop.
Shine nazo da wannan kwas din domin mutane su samo damar koyon Graphic design ta hanyar anfami da wayoyinsu.
Sannan nayi wannan kwas ne acikin harshen hausa saboda yan uwa hausawa su fahimta acikin sauqi
Tuntubai su ta 09162382018
...Aman ya hauro sama zai kawnta ya ga Nur ce a kan gadon. Kaya ya chanza sannan shima ya hau gadon ya kawnta amma kamar kullum bai iya ɓacci saboda kamshin turaren ta na rikita shi. Sai dai ya koma kan sofa ya kawnta. Da safe ya mata maganar a kan ta dai na shafa koma wani irin turaren.
Nur dake gyran gadon, bakin ta bai shiru tace Mutun zai zauna ne ba Turare ya ta wari.
Bai ce mata komai ba ya Wuce. Nur tace wannan mutumin Baima da hankalin ay shine babban soko.
Ta cigaba da gyara gadon.Bayan ta shirya ta kira drivern ta ya kai ta school Bayan sun fito daga class ta je office din Abdurrazaq ya dan mata explaining din project din ta. Dan sum kusan yin presentation, duk da ana yi ana fada.
Bayan ta gama tace mai ya kai ta gida can Garki. Yace mata tayi hakuri yallabai yace kar in sa ke Kai ki ko ina. Kuma zan iya rasa aikin na.
Nur ta rasa Dalilin da suke bashi girma kamar wanin uban su tace TOH shikenan.
Aran ta tace lailai wannan mutumin. Ya ci abinci da yawa.
Ta so ta kira Mammy dan ta kasa rike maganar. Tace Mai ya koma da ita school. Suka koma sannet ta shiga wurin DVC, Bayan ta gaida shi tace ya ara mata wayar shi.
DVC bai yi Tambaya ba ya mika mata wayar.
Ta kira Mammy bayan sun gaisa take Fadi wa Mammy maganar Auran Aman wadda ya tada hankalin Mammy;'Tace Nur abin da ki kayi kin yi dai-dai kar ki sake ki nuna kin damu dan su burin su su ga sun kunya ta min ke, ɗan haka kar ki sake ki sa damuwa Cikin ranki, dama ce da zaki nuna wa makiyanki kin fi ta nesa ba kusa ba, Nur na san ki ba zaki kishin marasa hankali ba, ki yi kishin Masu hankali, da class a ke kishin ba da ihu ba. Kuma na ji dadi da ki ka fadi min. Kuma ina so ki bi shawarar ta kuma addu'a ta da albarka ta tana tare da ke. Su yi abin da zasuNur ta mata godiya tare da katse wayar.
DVC ya tausaya wa Nur tana yar ƙaramar ta za a mata kishiya. Yace Nur Maganar kishiya na ji kin yi wa Mammy.
Nur tace Eh Prof, zai kara Aure.
Prof ya tambaye ta she yace zai kara Aure ko kuma tilasta shi a kayi.
Nur tace wannan nan ne ban Sani ba but ina gani Kamar tilasta shi a kayi.
DVC yayi ajiyar zuciya yace da sauki in tilasta shi a kayi. But Nur ki yi duk abin da za ki iya ki kawci yancin ki ko da ta shigo gidan. Kin ga kawliya, tsafta, abinci, kamshi da kisisi na. Nur nayi trusting din ki 💯 zaki iya.
Nur ta ɗan yi shiru bayan ta tuna maganar da Aman ya mata da safe kafin tace Prof Ni ban taba gani mutumin da Bai son kamshi sai wannan.
DVC yace ban gane ba.
Nur tace wai yau yace min kar in kara sa turare ta kare maganar tare da yamutse fuska.
DVC yayi dariya yace Nur ke nan, ina gani nin ki mai hankali ashe ba haka ba ne.
Nur ta kalle sa ta na neman ƙarin bayani.
DVC yace daki daya ku ke kawna??
Have you being intimatei?
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...