Chapter 4

43 1 0
                                    

Nur da baaba lami suka kai mammy asibiti. Mammy na ciki likitoci na kan ta. Nur hankalinta duk ya bi ya tashi. Wani mutun ya kara so wurin su. Nur da sauri ta tashi ta rungumeshi ta cigaba da kuka. A hankali ya sa hannu shi a bayan ta ya shafa ta a hankali yana cewa:"Don't cry my young star(kar ki yi kuka young star di na), Insha Allah mammy zata samu sauki.'' Ki dai na kuka. It take sometime before she exempt him(ya dau wani lkc kafin ta sake shi). Ta da ga kan ta ta kalle shi. Idon ta yayi ja sabida kuka. Hannu ya sa ya goge mata hawayen ta yace:"kar ki damu kin ji."

Uncle miyasa Mr Peter zai yi wa mammy haka? Miyasa bai kirani ya fada min ko kai ba? Abin da yayi Bai kauyta ba. Da ya kira ni ya fada min abin da yafaru da kayan da nasan yan da na fada mata.

Eh na mai magana Amma yanzu ki dai na kuka Insha Allah mammy zata samu sauki.

Nur Zama tayi a kan kujerar da ke kofar dakin da a ka kawntar da mammy tana kuka ta na cewa; uncle ba zan Iya jure war rasa mammy ba. Abba ya tafi ya barmu ban san yan da zanyi ba idan Ita ma ta tafi.

Hanif matso wa yayi kusa da Ita ya zauna tare da rungemeta ta gefe yace:"kar in kara ji kin ce haka." Duk kan mai rai mamace ney. Kuma ni ina tare da ke a ko da yaushe ko da a ce mammy bata nan.

Baaba lami cikin tausayi tace wa Nur; Nima ina tare da ke Nur. Kuma da yarda Allah mammy zata samu sauki. Ita dai Nur hankalinta ya ki kawnciya duk Iya kokarin da hanif da baaba lami su ka yi amma ina Nur taki nitsuwa har sai da doctor ya fito ya ce musu mammy ta farfado daman yanayin da ta shiga ney ya sa ciwon zuciyar ta ya tashi but she is fine Alhamdullilah but Nur a kara taka tsantsam. Nur arniyar ajiyar zuci tayi. Tare da ce ma doctor din ko zata Iya shiga dan Allah.

Doctor yace:"No Nur bacci take she need rest now.'' Ya Kalli hanif ya mai nuni da ya ga nar da Nur a kan ba zata Iya shiga yanzu ba. Sai ya wuce. Hanif ya jawo hannu Nur ya zaunar da ita.

****

Bayan Aman ya tambayi jannah wace ce Hajiya A'isha da kuma Miyasa Ummi ba ta san ta. Jannah tace bata san dalilin haka. Aman bai san ita Nur iyar Hajiya A'isha ce. Bayan sallah isha'i Aman ya samu abi a parlour ya na Kallon news a kan yan da nigeria ke wankana wanda terrorist attack kaduna st moses catholic church a robuh, ungwan aku, kajuru local council har suka kashe three worshipper, tare da masanyar wutar da a ka yi da terrorist da sojoji. Aman yayi sallama ya shigo. Abi ya ansa mai. Aman da ya ke aikin shi ya daganci su bandit da terrorists ya zauna kasa yana Kallon. Shi da daddy su kayi fira a kan bandit da suka yi yawa a Nigeria tare da wasu crimal activities. Aman ya yanke fira ta hanya tambayar daddy wace ce hajiya A'ishar. Daddy Bai yi tsanmanin tambayar nan daga Aman.

*******

Nur ta shiga dakin da mammy take tana Kallon mammy sai ta tuna da incident tare da kiran Mr Peter da tayi" hello Mr Peter what happend(Miya faru)? what do you tell to my mother(me ka ce wa mahaifiyata)? Why is she panic...(miyasa ta yanke jiki...)

Calm down Nur is those that the container that will bring our materials some incident happen(kawntar da hankalin ki Nur, abin shi ne container da zata kawo mana kaya a ka sa mu hatsari).

What! How... and you are telling me to calm down(mi ney! Taya.. kuma ka ke ce min in kawntar da hankalin na).
Peter ya bata labarin a kan terrorists din
da suka yi attacking din jirgin ruwan wanda ta hanyar matsan yar wuta jiragen suka kama da wuta so dukka kayan sun goney da kar ma mutanan ciki suka tsira

Nur tayi matu kar razana da jin haka sai ta fara mai masifa Akan miyasa zai kira mammy ya fadi mata haka. Miyasa bai kira ta ba. Ay yasan condition din mammy. Idan har wani abu ya sami mammy nikai na ban san mi zan ma ba. Tana cikin tunani mammy ta dan bude idon ta a hankali ta kira nur a hankali tare da tambayar ta tunani mi ki ke yi?

NURUl QALBI 💖Where stories live. Discover now