KOYI YADDA AKEYIN GRAPHIC DESIGN TA HANYAR AMFANI DA WAYARKA ACIKIN HARSHEN HAUSA A SAUKAKE
nayi shawaran nayi wannan kwas ne saboda ganin yawan mutanen da suke son su koyi Graphic design amma basuda laptop.
Shine nazo da wannan kwas din domin mutane su samo damar koyon Graphic design ta hanyar anfami da wayoyinsu.
Sannan nayi wannan kwas ne acikin harshen hausa saboda yan uwa hausawa su fahimta acikin sauqi
Tuntubai su ta 09162382018
White Mercedes Benz E500 with teenth sai sheki take wadda take daukar ido ta shigo makarantar kusan hankalin kowa kan motar ya ke tare da tunanin inda zata nufi da wanda ke cikin ta. Sanate building a kayi parking din motar. Mutumin dake driving sanye da White uniform ya sauko ya bude motar. Mutanan da ke wurin jira kawai suga waye.
Nur ta sauko tare da sun glass a idon ta. Left and right ta kalla sannan ta nufi hanyar sanate. Driver ya rufe motar ya bi ta a baya. Magana kamar iska ta bade school. Nur taso a ce ba hijabi ne jikin ta ba ya kasance fitted gown or pencil jeans. Yanda zata baza kala a school din. Bayan ta shiga sanate sama ta Hau office din DVC. Mutanen suna ta mamakin Nur. Wai Nur ita ce da hijabi hijabin ma har kasa ga excort a bayan ta. Knocking tayi bayan an bata permission ta shiga. Ta tsayar da sajent din a waje. Ta shiga ciki.
DVC ya daga kai ya kalle ta tare da murmumishi yace gimbiya ta kara so.
Nur ta Gaishe shi tare da cire hijabin dan duk ta bi ta takura mata. Sannan ta zauna.
DVC yace ya kuma zaki cire hijabin.
Nur tace Prof baza ka gane ba hijabin duk ta bi ta ishe Ni.
DVC yayi murmumishi yace yayi amaryar sai wani sheki ki ke.
Bawani nan. Ina jauhar da nasreen, ya kamata ace an kawo min su.
DVC yace kar ki damu za su Kawo miki gaisuwa dukkan su harda Hajiya.
Tashi tayi ta bude fridge ta dauko drink ta dawo ta zauna.
DVC yace Nur ke nan ki na sha'anin ki. Wai tukuna duk daɗin auran ne ya sa ki ka ki dawo wa?
Nur ta dan bata rai kafin tace Dan Allah ka dai na min maganar aure.
DVC yayi murmumishi mai bayyana haƙora yace ahh! Allah Huci zuciyar gimbiya.
Nur tace ba ma wannan ba nazo da wani issues.
Mine ne shi? Ya tamabaya tare da gyara zaman sa.
Nur Tace Prof ka san bamu shiri da Abdurrazaq To wai Miyasa a ka sa min shi a matsayin project supervisors din na.
DVC yace to Yanzu ya za ayi??
Nur tace Chanza shi za'a yi.
DVC yayi yar dariya yace an gama fadi wa za a sa.
Nur tayi dan nazarin faɗin supervisors din ta sai tace bar shi ma na fasa.
Lfy?? Ya tamabaya ganin ta Chanza ra'ayi lkc daya.
Tace eh to tunanin wani abu ya Kawo min. Ka san me, i have all his secret and I Also know his weakness so ban da damuwa. DVC yace To fadi min mana nima in sani. Ta kurfa lemun kafin tace ya za ayi baka sani ba bayan kasan halayen lectural din school din na.
DVC cikin mamaki ya tambaya har da Abdurrazaq???
Kwarai da gaske. So ban da damu. Ta daga mai gira tare da Fido wayarta ta nuna mai videos din tare da pictures.
DVC yace Nur ke nan, Dolle a ki yaye ki.
But Prof kar ka nuna mai ka san komi ka kira shi na sannan sai ka mai gargadi.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...