9:45am.
Washegari Nur ta tashi ko Sallah asuba bata iya yi ba saboda gajiyar da ke jikin ta. Bude idon ta tayi ta kare wa dakin kallo da kyau dan jiya bata da nitsuwar yin haka. Dakin yayi kyau ba abinda babu a dakin. Lafiyan gado Tare Da side drawer with mirror sai two sofa and center table at the corner of the room sai wani corridor. Mike wa tayi a hankali ta nufi corridor wanda ya ke dauke da closet sai kuma kofa, a hankali ta bude Kofar, lafiyayen banɗaki ta gani shima ta kare shi da kallo tunkun nan ta shiga tayi alwalla ta fito tayi sallah. Ko kayan jinkin ta bata iya cire wa ba dasu ta kawana. Banyan ta gama ta shiga tayi wanka sai da ta fito ta bude closet ta dauko kaftan din ta marar nauyi ta sa. Sannan ta sauko kasa. Bin wurin tayi da kallo har ta iso parlour. Bata tar da kowa ba. Kitchen ta nufa wanda yake dauke da duk kayan kitchen. Tsayawa tayi ta na neman abin da zata dafa ta ci dan yuwa ta ke ji. Indomine ta dauka ta dafa tare da kaiw sannan ta kara soya wani kaiwn sai ta haɗa tea ta nufi dinning ta fara ci sannan ta tuno da mijinta wanda yanayin ta ya canza. Mike wa tayi ta haura sama ta ga dakin ta ney ka dai ran ta ya bata bai kwana gidan ba hakan ya sa ta ta ɗan ji dadi. Ta sauka kasa sai ta hango wani kofa ta nufi kofar ta yi knocking shiru ba a bude ba ta murda ta ji kofar rufe yake sai ta dawo ta zauna ta ci breakfast din ta duk da kadan ta ci ta maida kitchen ta aje. Dakin ta ta nufa. Ta jawo wayar ta ta rasa wa zata kira ga shi ba daman ta kira sabir wanda tayi kewarsa, hanif ta kira su ka gaisa ya tambaye ta gama da kwana ta a sabon wuri tare da mijinta. Nur ba ta nu na mai komai ba tace mai; it was nice(Yayi kyau).
Yace haka na ke so. Yanzu ina wurin aiki zan kira ki kin ji. Batace mai komai ba har ya kashe wayar.
Mammy ta kira suka gaisa ita ma ba tace mata komai ba har Mammy ta kashe wayar. Wani sabon kuka Nur ta fara dan takaicin haka. Daman haka aure yake kowa na kuje maka. Tajii duk ta tsani rayuwar ta. Ga ita ba mai son karatun novels balle tayi. System din ta ta duba ta ga bata nan alamun ba a kawo mata ba. Hakan ya kara bata haushi. Tagumi tayi tana tunanin lamarin duniya. Wasu mata guda biyu su ka shigo dakin. Da ga kan ta nur tayi ta kalle su. Jannah ce da Tasnim. Tasnim wata muguwar harara tayi wa Nur wadda Nur ko ajin kin ta dan baa ta ita ta ke ba. Jannah ta kara so wurin ta tace mata; Abi yana kiran ki. Nur ba ta san waye shi ba amma ta san Sani Sa'idu ney tin da tace abi. Nur ta ɗan musu murmumishi tace:"To."Jannah tace:"Yanzu yake neman ki."
Nur ta mike ta dau mayafin ta ta bisu a baya. Part din abi suka shiga Nur ta runtsina ta gaishe su. Abi ka dai ya amsa Ummi kaw ko kallo bata ishe ta ba. Tambayar ta yi ko Aman ya shigo. Nur kanta a Saddai tun da ta shigo tace:"Ban sani ba ko ya shigo." Abi cikin mamaki ya tambaya:"Bai shigo dakin kin ki ba?" Tace:"eh."
Yace:"Toh shikenan Nur Allah miki albarka."
Tace:"Amin" yace mata; tashi ki tafi. A hankali ta tashi ta fita.
Abi yace:"lalle yaron nan ya mai da mu wawaye." Ummi tace:"To ai duk laifin ka ney ta ya zaka mai auran Dolle yar karamar yarinyar da ko jannah ta girme ta." Abi yace:"Ohh daman da sa hannun ki yaron nan yaki daukar waya ta."
Wayar shi ya janyo ya kira president bayan sun gaisa ya ke tambayar shi in Aman ya zo wurin aiki. President yace:"Eh Aman ya dade da zuwa."
Abi yace:"Your excellency ina so ka Turo min shi Yanzu nan ko yana aiki ney?" President yace:"A'a ni ina gida amma zan sa a tura ma shi." Amma lfy ka ke neman shi? Abi yace:"Bai ce ma aure yayi ba."
Murmumishi president yayi yace:"Aure kuma!! Ni bai ce min ba kuma ba wanda ya fadi wa ka san shi miskili ne ba a jin cikin shi.
Abi yace:"jiya jiyyan nan a ka daura ma shi aure." President yace:"lailai Aman ya cika miskili ay daa ya fadi ko an taya shi murnar abin ta ya murna ney." Ay kar ka damu Alhaji Sani hutu ma zan bashi Ni da kai na ma. Ay da na san daurin auran shi jiya ay da mun dawo da wurin har da na halarci daurin auran.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
Ficción Generallabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...