Bismillahir rahamanir rahim
Wata yar matashiya ta fito daga toilet sanye da White towel wanda bai kai giwar ta ba Amma ya dan rufe mata cinya tana dauke da wani small towel wanda take karkade gashin ta tare da goge shi da towel. Ta matso zuwan gaban dressing mirror ta zauna a hankali nan ta dauki comb tana sharce gashin ta wanda ya kai mata har gadon bayanta. Bayan ta gama ta daure gashin ta. Tayi mute make up wanda ya kara fito mata da kayn ta, ga pink lips din ta so cute tare da pointed nose. Ayayin da ta dan lumshe ido dogan lashes din suma kansu abin birgewa ney wanda suka kara wa idanun ta kauy.
Nan tasa fitted gown, Black sequence mai rantsin silver wanda yabi jikin ta. Masha Allah tabarakallah rigar ta ta fito mata da shape din jikin ta. Bata da jiki amma akwai hips tare da dukiyar gaba. Ga waist din ta very tiny. Ta dauko small silver veil ta yi rolling din shi wanda ya dan sauko saman kirjin ta amma bai rufe shi dukka ba. Ta bade jikin ta da kamshi. Ta dauko Black hand bag din ta wadda take rataye a bag rack. Ta dauko ash din takalmin ta mai dan tudu, kafin ta nufi kofar dakin ta. Ta bude ta fita, ta sauko daga sama ta sami mammy a palour tana zauney tana kallon news. Ta matso kusa da ita sai tace:"Mammy Ni na shirya zan tafi."
Mammy tace:"ohh ni yan nan kin dai ki jin magana ta, nayi nayi ki bar wannan shigar amma kin ki." Murmumishi tayi ta dan lumshe wa mahaifiyar ta ido. Mammy tace:" Allah ya kara shirya min ke, ya miki albarka. Allah Ubangijin ya tsare min ke. Sai kin dawo Nur di ta." Ta fadi cikin kulawa.
Nur tace:"thanks mammy, bye." Ta dan mata murmumishi ta juya ta tafi.Ta tsai da mai taksi ya kaita makaranta. Ta shiga makarantar wanda kusan hankali kowa a kanta ya ke. Yanda ta ke tafiya majestically tana dan daga hannu ta ga wa in da ke mata mgn. Nan ta kara so wurin friends din ta su biyu dake jiran ta.
Inaya(Fatima) tace:" wow Nur you look so beautiful today like a queen."
C'mon inaya is just a simple make up. Sai ta dan yi dariya.
Inaya tayi gaskiya, this black sequence make you so dazzling. Ammah ta fadi cikin zolaya. Nan suka hau fira. Around 9:55am Ammah ta duba agogon ta ta hannu wata Golden tace:"ya Allah, saura 5 minute dan wahalan nan ya shiga."Tsaki Nur ta ja ta cigaba da latsa wayar ta. Inaya tace:"kunga mu tashi mu tafi tun kafin ya disga mu, disgi a wurin shi ba wani abu ney."
Nur ta tashi cikin bacin rai dan kawta kawta bata san attending lecture shi. Suka tafi class. Za su shiga sai ga Dr Abdurrazaq zai shiga wata jahilar harara ya wulga musu. Nur ko kallan inda yake bata yi ba sai dai sun inaya da suka saddar da kan sun. Nan su ka shiga tare da shi. Yana shiga ya rufe kofofin ajin sabida yana da ga cikin dokar shi in ya shiga aji ba mai shiga. Sun samu back sit su ka zauna daman nan ney wurin zaman su musanman ma in ba sa son lecture din.
Dr Abdurrazaq ya fara lecture din shi akan amino acid tare da su preparation, physical and chemical properties da sauran su. Kara so wa yayi gaban Nur ya da ga mata tsawa Wada ta razana aji:" raise up your Head!"
Nur kwance take kan ta saman desk ta sa earpods a kan kunne ta tana jin waka saboda class din was so boring to her. A hankali ta daga kan ta sai ta kalle shi.
Are you sleeping in my class? Don't you know my rules? Nur kallan shi kawai ta ke yi. Shi kuma yana jiran ta bashi hakuri. Get out of my class! Ya kara daka mata tsawa. Nur daman jira ta ke ya ce tafitar mai daga ajin. Ta dau jigar ta ko kallon shi batayi ba ta bar ajin.
Such a useless girl. Yayi tsaki ya cigaba da class din shi.
Su inaya sun fito suka sami Nur a wurin wata bishiya tana zaune da earpods a kunnen ta ta na latse wayar ta.
Ammah tace ma nur ay da ta bashi hakuri da perhaps da ya kyale ta. Jahan tsayawa tayi ta dan kalli Ammah cikin rainin hankali. Tace:"impossible i will never apologize to him." Ammah tace:"why.. You know what he is capable of doing."
Nur tace:"and so I don't care let him do all what he can."
Inaya tace:"Please forget about this, Yunwa nake ji muje mu siya abinci." Nan suka tashi suka je cafeteria suka ci abincin bayan sun gama inaya ta maida su gida da motar ta.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...