Kamar kullum Nur tana duk aikin da ya sa ta har ya bi mata jiki duk da wani lkc tana taba taurin kan ta. Tana zuwa school sa idon da yake mata ya nan. Mahaifin Tasnim har yazo sun yi magana an sa auran wata biyu duk da Hajiya Turai ba ta so haka ba kuma batayi katsalandan aci ki ba. Bayan ya dawo daga wurin aik ya samu Nur tana vlog. Ko da ya shigo hakan bai dakatar da ita ta cigaba da harkar ta. Har ta Gama sannan ta mai Sannu da zuwa. Fuska a daure yace kawo wayar nan tare da laptop din.Amma...
Ya daka mata tsawa;"quite!
Nur ta mika mai su. Tare da Tambayar shi mi zai yi dasu.
Ya amsa tare dace mata ba na hanaki wannan shirmen ba??
Nur tace amma business din Mammy ne kuma Iya kar fuskar na ne. Dan Allah ka bani system din ina da abubuwan da nake yi a ciki.
Bai mata magana ba ya fita. Tabi shi tana rokan shi.
Aman da ya gaji yace:"mata baza abada ba dan haka wuce ki ban Wurin."
ya bude dakin karatun shi ya shiga ya rufe kofar. Bayan ya shiga ya kashe laptop din da wayar ba tare da yayi bincike a ciki ba da yana so da cikin sauki zai sa tracker a wayar ta amma bai da ra'ayin yin haka.
Tun lkc da aka sawa Aman biki da Tasnim sai wani ji da kai take ga shigar shigula da take wa Nur. Nur bata san an sa mai Biki ba.
8:45pm
Aman na zaune a parlour Nur ta karaso kusa da shi a hankali tace Dan Allah ka bani laptop din project din na na ciki kuma taya zan san rannar da muke da class ko A'a Also sometimes online classes muke, please ka Bani.Aman ko tanka mata bai yi ba har tayi tagama ta juya zata tafi. Ya dagatar da ita ya tashi ya nufi Dakin karatun ya dauko su ya fito. Nur tana gani haka taji dadi. Ta godai mai. Amma kash sai yace mata ta yi duk abin da zata yi anan wurin ta bashi su sannan ga telephone can in zata yi kira.
Nur ba dan taso ba ta zauna a nan parlour ta gama abin da zata yi ta kashe ta maida mai su ba dan ta so ba.
Kai da abin ka ana iko da shi. Zata tafi yace Mata ta shirya gobe da rana ya na so tayi abincin mutun 20.Nur ta kalle shi tace 20?? Kuma gobe??
Aman yace eh, also ban san in ga mai aiki a gidan nan. Nur tace ka na nufin Ni zan yi??
Aman yace eh.
Nur tace amma...
Dagata ban san jin shirmen ki tashi ki tafi. Nur ta tashi ta koma daki gashi bata da waya balle ta kira baabalami ta fadi mata.
Washegari Bayan ya fita. Ta kira baabalami ta telephone din gidan ta tambaye ta abincin Mutun 20 Baabalami tace tayi varieties of food and drinks in tace zata yi daya zai bata wuya kuma dole tayi da sauri.
Ta fadi mata abin da zatayi ta mata godiya.
Aman yayi connecting din telephone da wayar shi duk wayar da Nur zata yi yana gani sauƙin ta bai sa voice ba to ba ajin mi mutun ke cewa amma zai ga adadin time din da suka yi spending suna waya.
Tana gama wayar ta nufi kitchen ta fara sarrafa abincincika. Bata san mi zai yi dasu ba Hakan yasa ta aje warmers din a kan dinning different warmers har guda 6 da jug 3.
Wurin 1:30pm ta kunna burner ta tafi tayi wanka. Sai wurin 2pm.
Aman ya dawo. Sama ya hau sannan yace mata ta zo su gaisa da baki Kuma tayi rishin hankalin zata gane kuran ta.
Ta na sanye da Amtanfa doguwar rigar wadda ta ciki mata chest din ta. Zata fita yace koma ki dauko hijab. Ta juya ta dauko hijabin ta ta bishi a baya. Suna karasowa parlourn, Nur mutuwar tsaye tayi ganin president tare da ahalin sa a gidan ta.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...