NURUl QALBI 💖
Nur na kan hanya zata je makaranta zata tsallaka titi Black power bike ya ci birki da sauri wanda har hayaki ya bayyana a salansar bike din. Nur ta tsaya chark a tsakiyar titin idon ta a rufe ta na Tina ni yanda bike din zai yi ciki ciki da ita saboda yanda yake gudu. Tsakanin ta da bike din bai fi step biyu ba saboda firgece War da ta yi jikar ta ma dake hannun ta yadda ta tayi. Mutumin da ke kan bike din tare da hula Kawno a kan shi ya tsaya yana kallon Nur wadda idon ta har yanzu a rufe suke. Bayan some minute Nur ta ja lumfashi ta dan daga idon ta taga ba a bin da ya same ta. Tana sanye da Black hoodie with hat Tare da glass a idon ta wanda ya kara mata kyau.
Juya wa tayi cikin fushi ta daure fuskar ta, ta ja glass din saman kan ta. Ta fara zazzage mai masifa:" You dope!" Are you out of your senses, or can't you see well. Ka zo kana over speed a kan titi, this is a public road, ba private road da za ka dinga gudu yan da kaso. Wai kai kana jina kuwa ko kai kurma ney. Nan ta dinka mai Masifa ta inda take shiga ba ta nan take fita ba. Mutumin dake kan vibe din da ya ga bata da niyar dakatar da masifar ta ya tada biki din shi zai tafi saboda bai da lkc sauraran shirman ta. Nur rike hannu bike din ta yi tace mai: "Ina kuma zaka bayan ko hakuri ba ka ban ba." Sauko wa yayi da kan bike din ya na kallon Nur.
Nur tace: "what are you waiting?'' Now apologize to me. Mutumin fuskar sa a murtuke ya na sanye da matsartsar nevy blue polo shirt wadda ta fido mai da body structures din shi, muscles din hannu shi, six abs parts da sauran su, tare da Black trouser and white Nike air zoom pegasus shoe. Wanda duk wanda ya gan shi yasan da ga gymy ya da wo. Saboda hula Kawno da yasa ba a gani fuskar sa ya koma kan bike din ya ta da shi wanda har hayaki sai da ya fito ya wuce kamar walkiya.
8:35am
Inaya ta zo zata fita daga side din su shikuma Sabir zai shiga su ka ci Karo. Sabir ya mika ma Inaya leda tare da ce mata tayi mai warming din samosa. Inaya Kallon shi ta yi tace:" ba ka ga makarata zan je ba, ka ba wa rabi ta ma."No ke na ke so kin min ko kina kishi dan Nur tabani.
Ko daya, kawai sauri nake.
Shin baxaki min warming din ta ba ki ke nufi?
Mi ne ke da wahala sakata cikin micro warm ko kuma cire wa..
Daddy ya same su tare da tambayar su mi ke faruwa.
Inaya ta lungawbe tare da cewa:"Daddy na shirya zan tafi makarata amma wai sai na mai warming din samosa."
Daddy Kallon sabir yayi tare da ce ma sabir:"Ai ba haka a ke yi ba, ta shirya zata tafi makarata zaka ce mata ta yi maka warming samosa wanna bayi baney." Ka ba rabi tayi warming din ta.
Sabir ya dan sosa gefan wuyan shi yace:"shikenan.."
Daddy daa fa kan Inaya yayi ya sama ta albarka tare da mata Allah ya kiyaye.
Mummy tare da rabi suna jera breakfast a kan dinning bayan sun gama Mummy tace wa Daddy yazo yayi breakfast tare da ce ma Inaya Allah ya kiyaye.
Daddy da Sabir su ka matso wurin dinning suka zauna. Mummy tayi serving din daddy breakfast din shi. Shima sabir ya Zuba abincin shi. Mummy da Sabir golden yam, fryed egg with stir veges and coffee. shikuma daddy tuwon dawa ney da miyan kuka wadda taji naman kaza da man shanu. It was daddy favorite most for breakfast. Suna cikin cin abincin Daddy ya dakata ya tambayi Sabir yaushe sai fara house manship.
Sabir ya kurfi coffee kafin yace wa Daddy; sai next week Insha Allah.
Allah ya kai mu. Daddy ya fada sanna ya kara da; sai kuma a fara shirya shiryan aure.
Sabir zaro ido yayi sabida Bai yi tunanin haka ba. Daddy yace:"ko baka shirya ba?"
Sabir sosa k'eya ya fa ra yi yana ce ma daddy atleast a Bari yagama house manship sai a fara maganar. (Kafin nan Nur taga ma tim da sauran 1 Year).
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...