Mammy tare da Sani Sa'idu a parlour suna fira, ya zo duba Nur Amma ta na makaranta. Nur ta shigo tare da yin sallama. Ta runtsina ta gaishe shi kan ta a kasa. Ya mata jaje sannan ta nufi sama. Sani Sa'idu ya yaba da kunyar Nur amma sai bai fadi wa mammy ba.🎊,🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎉🎉🎉🎉🥳🥳🥳🥳
It was inaya's birthday tomorrow.
Nur ta shirya ado driver ya kai ta gidan su inaya. Bayan inaya ta ja ra'ayin ta dan ta kwana dan mammy bata da matsala a kan haka. Ya aje ta sai da ta shiga cikin sannan ya juya. Sallama tayi ta shiga cikin parlour ta samu mummy a parlourn, ta gaida ta. Mummy ta kara mata jaje. Sannan tace ta shiga ciki inaya na ciki.Ta shiga room din inaya. Tace:"such a surprise(bazata)!! Ta fadi da karfi har ta razana inaya. Da sauri inaya ta tashi daga kan sofa din dakin ta rungume ta tace:"Thank you Thank you Thank you so much." Ta sake ta tace:"I think you will not come until tomorrow(na dauka bazaki zo ba sai gobe)." Nur tace:"why not tinda my naughty friend compelled me to do that(miyasa tin da marajin kawata ta tilasta mi Ni)."
Inaya ta jawo ta suka zauna ta fara bata labarin abubuwan da zai faru a birthday party Kuma ya sabir yace... Sai ta yi shiru saboda sabir yace kar ta sake ta fadi wa kowa. Nur ta kalle ta tace:"mi yace?" Sai ta canja maganar akan daman yace ba zaki ki zuwa ba. Nur ta karɓe baki dan ta san ba haka ba ney.
Bayan sun gama fira inaya ta kawo musu Dinner saboda Nur ta ki fito wa dinning su ci abinci dan Daddy na nan. After that sabir ya kira Nur video call. Bayan sun gaisa take tambayar shi mi yace wa inaya. Sabir bai yi tsammanin haka ba. Ya tambaye ta; mi ta ce miki. Nur tace:''zata fada min wani abu amma sai ta ki." Sabir yayi karamar ajiyar zuciya yace:"Don't mind her(kar ki biye mata) kin san ta iya shirme.''
Inaya ta shigo dakin. Nur ta kalle ta sai tace wa sabir ga naughty sister ka ta shigo. Inaya ta karso tace:"Wonderful ya sabir baka nema na sai Nur, don't forget remain 2 hours(kar ka manta saura awa 2)." So be alart(ka tsaya a ankare) Murmumishi yayi yace:"In the next two our i have something to do so I can't wishes you(awani biyu masu zuwa ina da abin da zan yi, ba zan iya taya ki murna)."
Inaya ta Turo baki da zata yi magana sai ta kyale. Dariya yayi yace:"ba abin da zanyi daga nan har gobe So enjoy your night but first i want to talk with my love(ki ji dadin daran ki amma farko ina son magana da masoyiyata)." Sakin baki inaya tayi tace:"Amigo Mr lover, so have your Time with my friend(Amigo dan soyayya, ka samu lkc da kawatar)." Ta ja cheeks din nur ta Tashi ta fita.
Nur tace:"ka ga ka koran min friend." Sabir yace:"between me and her who is your friend(tsakanin Ni da ita waye aboki)?" Nur tace:"uhmm you but(uhmm Kai amma)..."
Sabir ya dakatar da ita yace:"No that is all I'm your friend your would be husband right(shikenan ni ne abokin ki mijin ki kuma)." Nur tace:"But i first met inaya then you, so inaya is my friend and you you are my Life(amma inaya na fara haduwa da ita sai kai, inaya kawta ce kai kuma Rayuwa ta)."
Haka suka cigaba da fira har 00:00. Su ka yi wishing din inaya bayan nan suka yi sallama ya katse wayar. Suma su ka kawnta dan su tashi da wuri. Da safe driver ya kai su salon bayan sun dawo beautifacation ta zo ta musu make up har da Ammi. Inaya jika ta kawo wa nur tace ta bude Nur ta bude jikar taga Black Arabian gown tare da jwewries sai Bangles na gold guda biyu. Duk wanda ya gan ta yasan sadaddiyar gown ce.
Nur tace:"kayan waye???" Inaya tace:"naki ney." Nur tace:"nawa ne!!!"
Yes Nur dan Allah ki sa kar ki ce baza ki sa ba. Nur ta tambaya:"Mummy ta Bani?" Inaya tayi shiru chan sai tace:"A'a ya sabir ya siya maki." Please ki sa.
YOU ARE READING
NURUl QALBI 💖
General Fictionlabarin rayuwar Nur wadda a ka aura mata mutumin da bata sani ba. ta auri mutumin daga shi har dangin shi basa San ta sai mahaifin mijin. like always in all marriages there's chanllages. Nur have to over come all the challenges. ku biyo ni domin ga...