Chapter 12

40 4 0
                                    

KOYI YADDA AKEYIN GRAPHIC DESIGN TA HANYAR AMFANI DA WAYARKA ACIKIN HARSHEN HAUSA A SAUKAKE

nayi shawaran nayi wannan kwas ne saboda ganin yawan mutanen da suke son su koyi Graphic design amma basuda laptop.

Shine nazo da wannan kwas din domin mutane su samo damar koyon Graphic design ta hanyar anfami da wayoyinsu.

Sannan nayi wannan kwas ne acikin harshen hausa saboda yan uwa hausawa su fahimta acikin sauqi

Tuntubai su ta 09162382018

10:45pm
Aman ya dawo gida. Dinning ya hanga ya ga flask tare da cup a aje alamar Nur ta aje mai tea din shi. Sai kuma warmer. Sama ya haura. A hankali ya bude kofar, fitalar dakin a kashe wato Nur tayi bacci. Komawa  kasa yayi  ya bude warmer ya rufe sannan ya zuba tea din ya sha. Kurfa daya yayi ya ji test din ya canja ba kamar yan da yake had'a shi ba. Kuma Lipton din da yace mata ne. Hakan ya Bashi mamaki taya zai fi na shi dadin dandano. "To mi ta sa min ne???. Hakan ya dinga tambayar kan shi. Sai kuma ya Kayle Duk kan negative thinking din shi ya sha dan bai iya bacci in har bai sha tea din ba.

Washegari around 12:37am. Sallama Ahmad yayi ya iske Aman a parlour. Yana kallo. Bayan sun gaisa Ahmad yace:"Ina Amarya?" Na zo in gan ta. Ina take ne? Aman yace:"ba sai ka ganta ba..." Aman ya fadi ba tare da ya kalle shi ba. Nur ta sauko daga sama tana sanye da blue skin tight mai kauri wanda daga nesa zaka ce jeans ney, tare da White top sai dan kawli da ta daura wanda ta bazo gashin ta Kayan sun bi jikin ta. Sauko wa tayi kasa wadda ba ta san suna parlour ba zata nufi kitchen. Wani kallo Aman ya mata sannan yayi gyaran murya. A lkc Nur ta san da su. Da gaa kan da Ahmad zai yi ya ci karo da Nur. Daga kasa ya kalli Nur har sama. Sannan su ka hada ido da Nur. Cikin bazata tace:"Kai ne!!!

Ahmad yayi dan murmumishi yace:"A she ke ce sirikar mu." Toh You Are welcome. Cikin mammki Nur tace mai;Thank you. Ahmad ko dauke idon shi bai yi ba daga kan Nur. Tace bari in kawo ma abu mai sanyi. Murmumishi Ahmad yayi yace:"I'm...eh Nur. "

Ta nufi hanyar kitchen har ta shiga Ahmad na kallon ta. Aman wani mugun kallo yayi wa Ahmad sannan ya tashi ya bita. Kitchen ya shiga rain shi a bace ita kuma ta bude fridge zata dauko juice ji tayi an fixgota. Bayan ta dai-dai ta kanta saboda yanda ya fixgota ta kusan faduwa. Cikin harsh voice yace:"Ke Shashashacar ina ce?'' Bi ki ji kunyar kan ki ba? Aran shi yace ya za ayi ta ji kunyar shiga haka yarinyar da har club take zuwa.

Nur tace:"mi nayi kuma?" Kallon ta yayi wanda ya sa ta sha jini jikin ta. Yace:"Daga yau in har na kara bak'o ko bak'i kar in sake in ga kin fito in kina kitchen ki tsaya har sai sun tafi in Kuma kina sama kar ki sake ki sauko.  Nur ta kalle shi cikin mamaki ta tambaye shi Miyasa.

A hankali ya mata tsawa yace:"kin ji!! Nur  ta k'a d'a mai kai shi kuma ya tsani haka zai mata magana ya jiyo Muryar Ahmad yana ce wa "the new couple kun bar Ni ina jira." Aman ya dauko tray yasa mai drinks tare da ruwa sai cup cakes. Ko kallon in da ta ke bai yi ba ya fita. Ahmad yayi wa magana akan su koma Dakin karatun shi wanda ya ba Ahmad mamaki dan Aman ya dau dakin  karatu Kamar masallacin shi Amma yanzu yake ce mai ya shigo ya sha drinks?? Ahmad ya tashi ya bi shi. Bayan shigar shi Aman ya rufe kofar. Ahmad cikin jan fada yace:"Ango sai wani sheki ka ke Kamar zinari."
Aman yace:"Malam in za ka sha ka sha in kuma ba zaka sha ba to ka aje." Ahmad yace:"TOH!! Dan kar in ce a ce na ce gawra in yi shiru."
Aman yace:"mi zaka ce?" Ahmad yace:" Daman zan ce ma gaskiya ka dace da mata, kamar Nur." Daga sama ka sa mai ta san kowa kin wanda ya rasa. Ahmad kara ma bata mai rai ya ke yi. Yayi banza ya Kayle shi ya cigaba da zuba tare da kud'a Nur.

Nur ta koma sama cikin dakin ta tana ta Safa da marwa a kan polices din Aman. Ta juya ta kalli kanta a mudubi ita kan ta ta ji kunyar kan ta. Saboda tun da ta sa kayan bata duba mudubi ba. Ta ji kunyar kanta saboda almost have of her breast a waje yake. "Sauƙin ma transparent ney."(wato daga saman rigar net ney) Tace wa kan ta. Sannan ta kalli  daga kugun ta har kasa shima wandon ya matse ta ya fito mata da surar jikinta. Tsaki tayi tace:"whatever."

NURUl QALBI 💖Where stories live. Discover now