🌳🌳 ⚜ 🌳🌳
🌳 🌳
👑👑
🌳
MARAICHI❣
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer😘)1⃣1⃣
Ahankali ta karaso Har inda take.
Jikintane ya kama rawa saboda tsabar tsoro.
Saida tazo daidai da ita tareda yayi dan kwalin kanta ta kama shin shina huyan nata.
Da sauri ta matsa daga kusa da ita tareda fadin dan Allah Anty Rahama kiyi hakuri.
Murmushi tayi tare dafadin Sapna niba hani Abu zan miki ba jst inasan taimakon kine.
Toh Anty ni yaya cewa yayi nayi kawai nayi miki shara dan Allah kiyi hakuri.
Mtewww aikin banza ina nema miki hanyar da zakiji ddi Shikenan kin yima kanki.
Ta juya tareda shigewa daki.
Tsugunnawa tayi tareda fashewa da kuka.wannan wani irin abunne kowa baya santa itade tashiga uku.
Ahankali ta mike dan kar Abba ya kuma shigowa dan wani case dinne da ban.
Share falon tayi sannan ta nufi kitchen tayi wanke wanke ta gyara ko ina sannan ta dawo dakin shi bayan ta gama ne ta rasa yanda zatayi ta shiga dakin Rahma dan taga kamar bata da hankali.
Ahankali ta shiga bataga kowa acikin dakinba.karan ruwa taji kicin toilet hakan ya sa ta shiga dakin nan da nan ta gyara ko ina ta share.tana cikin mopping ta fito daga toilet din daure da wani dan karamin towel ko cinyarta be gama rufewa ba.
Kanta akasa ta kara mopping inta dan itama bata mata magana ba.
Bayan ta gama mopping ta zauna a folo tana jiranta ta fito dan ta gyara toilet din.
Bata jimaba ta fito sanye da Riga top harmless da dan karamin wando bekai giwaba shima ta zubo da kitsan karinta kanana taci uwar make up a fuskarta.
Tana gani ta fito tayi maza ta shige dakin toilet ta nufa tayi abunda zatayi ta gama sannan ta fito.
Ahankali taje kusa da kafar Rahman tace Anty nagama nagama zan iya tafiya.
Batare da tafara kallan taba tace Sapna kin fara period ne.
Shiru ta tayi nadan Lokacin kafin tace Aa Anty.
Murmushi tayi tare da fadin shikenan tashi ki tafi da yamma kizo inasan ganin ki.
Toh nagode sai anjima ta fada tare da mikewa da sauri tabar dakin dan ita Rahman tsoro take bata.
Dama akwai mata yn iskanr.gaskiya abun mamaki ko kunyata bataji take yawo ahaka.
Tir! Allah ya kiyaye kwara da Allah yasa yr kirki bata nan da itama ta ganta ahaka.
Da sauri tabar part din.
Koda ta shigo part dinsu ahankali tashiga dakinsu.
Toilet tanufa dan gyara jikinta yanda hafsa ta koya mata.👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
Yaukam cikin haushi ta yini agidan dan gaba daya Kalmar aure da Fahad ya furta ta tayar mata da hankali.
Yanda ya barta haka ya dawo ya tarda ta acikin gidan ko tsinke bata kauda.
Sallama yayi tareda maida kofar falon ya rufe.
Tana zaune kan kujera tana huci kamar wanda tayi dambe.tamaso bashi dariya amma ya daure fuska..
Gabanshi ta mike ta tsaya tana kallansa kafin tace meyasa ko kadan Fahad bakasan zaman lafiya acikin gidan nan.kullum kai burinka bacin raina.
Da mamaki yake kallanta tareda fadin amma sai yanzu nasan karatun da kikayi bashi da wani amfani.
Ke Har kina tunanin matar da bata kula da mijinta za'a samu kwanciyar hankali acikin gidan.
Kibani hanya ni ina da abinyi kinji na gaya miki.
Bangajeta yayi ya shige dakinsa.wanka yayi ya gyara jikinsa ya dauki key dinsa ya nufi gida dan cin abinci.
Ina kuma kake tunanin zuwa.
Saida yakai bakin kofa sannan ya ce da ita zance gurin budurwa ta sannan ya janyo gidan ya yi masa key.
Ya shiga motar shi ya fice acikin gidan yana dariya.Tana ganin ya rufe kofar ta nufo shi tana kiransa tareda buga kofar yayi banza da ita.
Tana ganin ya fita tayi maza ta nufi dakinta ko zataga wani makullin amma bata samuba.
Dakin shi tanufa tana murdawa taji ya kulle dakin.
Wani irin koka fashe dashi tabbas fahad na neman hallakata hira.
Da gudu ta kuma nufo kofar falon ta a bugawa Amma babu mai jinta bare a bude mara.
Hannunta ta Dora saman kanta tareda kwalla wani rin ihu ta durkushe anan wajan tana kuka.
Dan ita Wallahi da ayi mata kishiya gwara a kasheta dan Wallahi bazata taba yandaba.
Kuka sosai take famanyi tana tunanin yanzu tana can tana kalle mata mijinta.
Kamar mahaukaciya ta zauna ta tan kwashe kafafunta tana kuka wiwi wata na tare da mijinta tana jin muryar sa.Shikuwa yana fita daga gidana,gidansu ya nufa yanata murmushi shi kadai cikin mota yasan duk inda hankalinta yake ya gama tashi.
Allah Sarki salman sa shima bazai taba yimata kishiyaba dan baiga matar dakai tasaba duk da bata cikamai dukkan hakkokin daya kamata mace ta gari tabaima mijinta amma yana jinta Har cikin zuciyarsa.
Da wannan tunanin Har ya karaso gida.
Da sauri me gadi ya bude masa gate ya shiga da motarsa.
Bayan yayi parking ne suka gaisa da ma'aikatan gidan.
Sannan ya shiga cikin gidan.
A falo ya tanda dad da mom dinsa suna hira.
Da sallama ya shiga wajansu tareda gaidasu sannan ya zauna kan kujera.
Dad dinsane ya kalle shi tare da fadin ya aiki.
Alhmdullh ya fada yana shafa sajan fuskarsa.
Madallah ya iyalin naka.
Wallahi dad duk lafiya qlau.
Masha Allah yanzu muke maganar kokarin aikinka dani da mom dinku.
Wallahi kuwa dad ai muna kokari kam dan yanxuma insha Allah karshan watan nan zamu gama duk abunda ya kamata dan gane da saban company da za'a bude.
Allah ya bada sa'a ya kuma taimaka dad ya fada.
Ameen ya Allah mom ta amsa.
Murmushi yayi tare da so sa kansa yana fadin Mom akwai abincin nan kuwa.
Hararar shi tayi tare da fadin ban saniba.
Allah kude ku canza tsarin da kuka daukama kanku.tam nede na gaya ma.
Gashican kaje ka diba.
Dad ne yace nima ko abun yana damuna dan Har yanxu fahad bai isa da gidan Saba ko saiya kara mata tabiyune.
Hmm! Shide ya sani waisu turawa aikuwa yinwa ba'a mata turanci ahhh tohh!
Dariya yayi tare da fadin kwa nan nan zan kara aure mom saikin dinga cigiyata.
Kaini huce kaban guri karyar banza.
Dariya yayi sannan ya huce ya cika tumbinsa sannan ya dawo suka dan taba hira yace zai huce gida.
Ai baka ci kai kadai ba kazo ka daukama madam din taka nasan itama tana da bukatar sa.
Da kamar bazai sauka sai kuma yace toh kawo a kaimata sannan ya amsa ya yi musu sallama ya tafi..ita kuwa salma tana nan bakin kofa taci kuka harta koshi dan bakin ciki bacci ya dauketa.
Karan bude dakinne ya tasheta da sauri ta mike tsaye.😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
01 Amal fansclub 💅🏻🌷Written by Zeenaseer😘
YOU ARE READING
MARAICHI
Non-FictionLabarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...