MARAICHI

1.1K 63 1
                                    

🌳🌳       ⚜        🌳🌳
🌳                              🌳
               👑👑
                 🌳
      MARAICHI❣
             NA
  Zainab Naseer Sarki
     ( Zeenaseer😘)

1⃣2⃣

Daga ina kuma kake? tambayar da tayimai kenan.
Shigewa yayi cikin dakin da flask din dake hannunsa.
   Da sauri tabi bayansa tareda shan gabansa.
Fahad magana fa nakeyima.
   Tsayawa yayi cak yana kallanta.
   Toh ina jinki fadi!
Daga ina kake? Na tambayaeka.
   Flask din hannunsa ya mika mata tareda fadin daga gurin wanda ta Fiki sona da kaunata kum burinta koda yaushe ta ganni cikin farinci.
    Wani ihu ta kallah tareda sakin flask din hannunta tayi kuka kura ta shako huyan rigarsa.
    Ni zaka yima haka Fahad, amanata kakesan ci Wallahi baka isaba ta fada tareda fashewa da kuka.
   Dariya ya kama tareda fadin ya isa haka,salma nema kike ki zautani bakya jin maganata ko kadan kamar ba nine mijinkiba sannan in nace zan karo mata kiranka Abu kamar mahaukaciya.
    Zaunar da ita yayi kan kujera sannan shima ya zauna tareda fadin.
    Look in kinasan muyi zaman mu mubiyu cikin gidan nan tofa dule sai kina kula dani.
   Cikin muryar kuka tace amma fahad meye bana yima.
    Aww! Hakama za kice ai basu da adadi sallama.
    Sai kinga dama zaki yimin girki,gyaran dakinama saikinga dama haka shima gidan kuma ance a kayo yar aiki kince aa.bama wannan ba yaushe raban da kibani hakin aurena dake kanki.bakyajin maganata ahakan kike tunanin kina kula dani.
    Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta saboda tasan abunda yake fada hakanne amma taya zata iya duk abubuwan nan bayan ita ba jaka bace.
    Amma fahad ya kakesan nayi da aikin gidan nan.
    So kinga dauko yr aiki wajibine tunda bazai yiyu muna zama cikin sharaba kamar mahaukata ko dabbobima sun San su zauna aguri mekyau balle mu mutane.yakamata ki canja shawara.
    Kuma ni daga wajan mom nake Har tafada abinci in kawo miki gashi kuma kin xubar.
Peck ya manna mata a kumato tareda fadin nyt.
   Ya mike ya nufi dakinsa yana tunanin irin haukan salma.
   Itama batareda ta dauke flask din da abincin ta barsu anan tayi tafiyarta dakinta.

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
  Bayan ta gama gyara jikinta tadan shingida ta huta dan ta gaji sosai ga cikinta da Har yanzu yana dan murdawa kadan kadan.
     Sallamar hafsace ta sanyata mike zaune.
  Zama tayi kan kujera tare da fadin wash Allah na.
    Ya hafsa sannu da dawowa amma naga yau kin dawo da huri.
   Wallahi kam kinsan na tafi da huri tunda exam muke shiyasa na dawo ya cikin naki?
    Da sauki mah..
  Amma bakiyi wani aikibako.
   Eh ta gyada mata kai tana kallan kafarta.
  Murmushi tari maras sauti dan rasan Sapna batasan gaya mata gaskiya shiyasa ta boye mata amma tasan sun sata aiki.
  Toh bara na dan watsa ruwa nayi sallah naci abinci danna gaji.
    Tana shiga daki ta koma ta kwanta da tafisan jinta akwance.nan tunanin Shaheeda ya fado mata sun jima basu haduba murmushi tayi kwallah na zubo mata ta gefan idanunta ko ba komai tanajin dadi Shaheeda na rayuwa me kyau dan Anty Zee na kula da ita (matar dan Asabe).

Baccine me nauyi ya dauketa ba ita ta farka ba sai bayan la'asr.
   Hafsa na sane taki tashinta dan ta barta ta hutane sosai.
    Tana farkawa toilet ta nufa dan gyara jikinta.bayan ta fitone taga hafsa azaune.
   Juyowa tayi tare da fadin Sapna harkin tashi aikinsha bacci.
    Murmushi tayi Wallahi nima nayi mamakina Har nakai wannan lokacin ina bacci.
    Hmmm Sapna kenan akwai gajiya a jikinki amma sai kina musa min kije ga abincinki can kici na kuma kara dauko miki maganin.
     Toh ya hafsa na gode ta fita daga dakin dan ita kanta tausayin kanta takeji yanda ta yi rashin uwa wanda hakan yasa ta zama marainiya.
     Abincinki ta dauko tasa agaba amma gaba daya batamin zata iya ko loma daya.
Kallan shi kawai take tana yamutsashi da lokaci.
Ahankali ta matsa ta jingina da kujera tana kallan fankar dakin yanda take juyawa.
    Nan ta rinka tuna abubuwa ita da Maman ta da yr kanwarta..
    Tana shigowa dakin ta ganta azaune ta sanya kafa ta buge ta.
   Da sauri ta firgita ta mike tare da fadin haba safiya meye haka zaki tureni kamar wata dabba.
    Tohke kina tunanin mutunce kamar kowa ai baki da maraba da dabbobi.
Kinaji ana faman kwala miki kira amma sabo da tsabar akuyanci kikayi shiru kinajin mutane.
    Toh kije Anty Rahma ke kiranki.
    Kice baza tazoba mutumma bashi da lafiya amma sai an takura shi.in wani abun za'a mata ba gakiba.
    Oohoo! Dai nide ita tace na kirata inkuma taki zuwa tasan sauran.
     Eh kije ki gaya mata nina fadi hakan hafsa ta kara bada ban maras kunya.
    Gaskiya ni kidaina cemin maras kunya bazai yiyu daga an aikoni ki ranka gayamin maganaba.
    Tasowa tayi Har kusa da ita tana tsaye itama.
   Na gaya miki sai kidau mtaki.
  Itade Sapna tana tsaye dan batasan abunda zaizo ya biyo baya ayi mata duka ba lafiya ba.
    Ya hafsa dan Allah kiyi hakuri bara naje.
     Wallahi bazaki ba Sapna tasa safiya tayi mata koma menene aiba lafiya garekiba koma dukanne saide ni a dakeni ko kuma mu biyun.
    Mtewww aikin banza ku kuka sani.
   Tassss ta dauketa da mari tare da hankdata tsakar gida sannan tace Wallahi kika yimin wani iskanci yan zan karyaki inga ubanda ya tsaya miki.
   Cikin murar kuka tace ubankine ya tsaya min shigeya tsinan niya..  
  Aikuwa fitowa tayi daga dakin tashiga ball da ita tana ihu.
     Da gudu Umma ta fito tare da bangaje hafsa daga jikin Safiya.
    Amma kide Wallahi hafsa baki da mutunci yanzu akan wannan tsinannan yarinya kike dukan kanwarki ciki daya.
    Ai itama kanwa tace wandama ta fiyemin safiya da ita so dubu Wallahi.
   Lallai hafsa kin rainani harkin gayamin.
  Sallamar Abba ce ta katseta da maganar da takeyi.
   Yawwa dan halak dan Allah zoka targadamun wannan yarinyar.
    Kallan hafsa yayi dan basa shiri ko kadan yace da ita.
Ke meta miki kika daketa.
   Zagina tayi Nikum nadau mataki tunda itadin kanwa tace.
    Kallo sa ya maida kan Safiya dake kuka jikin Umma yace meyasa kika zageta.
    Wallahi yaya ba zaginta nayiba daga nacewa Sapna Anty Rahma na kiranta shine ya hafsa tace bazata inje ince bata da lafiya.
     Ke akan wannan ne kikayi mata wannan dukan.. 
    Itade Sapna na gefe arakube kamar munafuka jikinta sai rawa yake saboda tsoro.
    Amma ai itama tamin rashin kunya.
    Baxakimin shiruba saina ballaki dan uwarki.
    Kallan Sapna yayi dahar Lokacin jikinta rawa yake yace huce kije kiran da take miki.
   Rike ta tayi tare da fadin Wallahi fa bata da lafiya.
     Ina wasa dake bazaki saketanba ko mutuwa take ba rashin lafiya ba.
    Toh in abun na tsakani da Allah ne atura Safiya mana ko ita din yar aikice.
   Da gudu yayo kanta ya kama dukanta.
Tana ihu tana kuka tana rikeda Sapna Wallahi yau yaya ko kasheni zakayi bazataba wannan ai zalincine.
    Kamar Dada tunzurashi take duka biyun ya hada yana kwallo dasu...

😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
01 Amal fansclub 💅🏻🌷

Written by Zeenaseer😘

MARAICHIWhere stories live. Discover now