MARAICHI

972 48 0
                                    

🌳🌳        ⚜       🌳🌳
🌳                              🌳
               👑👑
                  🌳
       MARAICHI❣
               NA
  Zainab Naseer Sarki
      ( Zeenaseer😘)


2⃣3⃣

    💝💝
          Dis page goes to u BILKISU AMINU NURADDEEN.
     my god bless u my cwt hrt best wishes to u ix miji na gari🤗🤗
                            💝💝

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
    Bata dau wani lokaci ba ta fito daga cikin dakin sanye da rigar bacci,wanda tsayinta ko gwiwa bai karasaba bata da maraba da raahinta.
Komai ana gani na jikinta.
    Cikin takunta na kasaita ta karaso wajan kujerar da Sapna ke kwance tana bacci hankalin ta kwance.
    Ahankali ta sunkuyo dai dai kuma tunta tare da sa harshe ta lasa.
   Da sauri ta firgita tare da mikewa zaune tana gyara hijab din jikinta.
    Murmushi Rahma tayi tareda zama kusa da ita ta sanya hannunta ta guda daya ta dago da fuskarta tare da fadin lafiya Sapna tashi muje ki kwanta.
     Janye hannunta tayi dafa jikin ta tare da fadin aa Niki barni anan zan kwana.
    Haba Sapna taya zan barki anan nikuma na kwana cikin daki ni daya.
Kenan kiranki bashi da amfani dan ki tayani kwana pls ki taso muje bacci nakeji.
    Ahankali ta mike tsaye tana gyara hijab din jikinta.
Itama mikewar tayi tare da shiga gaba Sapna na biye da ita a baya Har cikin dakinta.
    Gado ta nunama Sapna tare da fadin saiki cire hijab din ki kwanta ko kuwa.
   Tsaya tayi tana kallanta yayi da ita kuma Rahman ta zagaya dayan bangaran tana fadin saida safe.
    Bata tanka mataba illah hijab din data cire tana linkeshi harta gama ta ange kan wardrobe sannan ta kwanta tare da janyo blanket din ta kudundune,abunka da wanda ya gaji nan da nan bacci ya dauketa.
    
    Can cikin tare taji ana shafa ta.da sauri ta mike tare da saukowa daga gadan.
Ma kunnin fitala ta nema ta kunna.
Da sauri ta juya baya tare da fadin innalillahi!
    Ba komai ne ya sanya taba fadin hakan face ganin Rahma kwance tsakiyar gado tsirarah.sai wani faman bankara kirji take.
    Ko karin bude kofa tashiga yi amma tankasa dan ta kulle dakin.
   Batareda ta jiwo ta kalle taba muryar ta na rawa tace Dan girman Allah Aunty ki budemin na fita.
    Ta sowa tayi Har gurin datake zaune ta sanya hannu tareda cire mata dan kwalin kanta.nan gashinta ya zubo Har gadan bayanta.
     Shafa mata kan ta shiga yi tareda shin shinata harta karaso kusa da kannan ta.
    Ita kuwa Sapna gaba daya jikintavrawa yake sabo da tsabar tsora da kuma mamakin abunda Aunty Rahman takeyi.
     Ahankali ta fara furta mata karkimin haka sapna pls ki taimaka min wallah nayi miki alkawarin kome kike bukata a rayuwar ki zan miki shi Mundin kika bani had in kai.
    Da sauri ta tureta ta fara ja da baya tana fadin wlh Aunty dana baki kaina na gwammace na mutu cikin wahala inda wata kan wannan ma a karo.
Cikin muryar kuka take magana.
    Ahankali ta durkusa Har kasa tareda hade hannayanta tana hawaye dan girman Allah Aunty kiyi min rai ki rabu dani na fita daga cikin dakin Ann dan Allah.
     Kara sowa wajanta tayi tare da hannu ta dago ta daga tsugunnan da take.
     Kiyi hakuri ba wani Abu zan miki ba kawai de ina San na sama miki gada kamar ko wace yr a duniyar nan me gata.ta karashe maganar tare da saka mata hannu cikin Riga tana kokarin shafa na fulaninta.
    Hankadata tayi tare da zagayawa ta shige cikin toilet da gudu tana kuka.
    Kulle kofar toilet din tayi da key taja da baya tana kuka.
     Da gudu ta karo wajan toilet din itama tana fadin wallah in baki budeba zan sa a karya kofar kuma ko kina so ko bakya so saina cika burina a kanki.

😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
  01 Amal fansclub 💅🏻🌷


Written by Zeenaseer😘

MARAICHIWhere stories live. Discover now