MARAICHI

959 44 0
                                    

🌳🌳       ⚜        🌳🌳
🌳                              🌳
               👑👑
                  🌳
       MARAICHI❣
              NA
  Zainab Naseer Sarki
      ( Zeenaseer😘)

2⃣4⃣

   Da karfinta take buga kofar yayin da Sapna ke kara matsewa jikin bango tana hawaye.
Baza ki bude ba wallahi zan sa a karya kofar.
Kawai ki yarda nayi miki alkawarin samun gata na Har abada.
   
  Cikin shasshekar kuka tace wallah da irin gata da zaki bani kwara na mutu da wahala inda wadda tafi wannan ina mataba da ita akan gatanki.
     Hmmmm yarinya kenan kina ganin kamar kin tsara ko?
   To wallah ki sabi zan nuna miki koni wace ce.
  
Kayanta ta sanya sannan ta fita daga cikin dakin.
   Sapna najin alamun an janyo dakin harda sanya masa key tayi.
  Da sauri ta fito daga cikin toilet din ahankali sannan ta zare key din ta kulle toilet din.
    Da gudunta ta karasa ta shige cikin wardrobe din dakin dama babba ce irin ta jikin wall din nan.
    Da sauri ta janyo kofar ta kulle tare da rufe kanta da kayan ciki duk da irin zafin data fara ji.

       Wayarta ta dauka tare da kiran wani yaranta akan yazo zaiyi mata wani aiki amma karya bari aga shigowarsa.
Sannan sukayi sallama dashi akan yana kan hanya.
    Tana nan zaune a falo tana Sara da marwa.
Lallai ma yarinya bakisan sharrinava yau zan nuna miki ni cikarkiyar yr bariki ce.
   
  Bayan kamar 1hr sai gashi ya shigo cikin gidan Dogo ne kakkaura yana da manyan gabobi gashi bakinkirin kana ganin sa kasan bashi da cikakken imani,idanun sa tamkar Jan gauta.
    Barka da zuwa dodo sunan da take kiransa dashi kenan.
    Yane! Yace da ita?
Allah sai de aiki me kyaune karki tasoni a banza.
   Hmmm! Kasan kaima ai bana kiranka dan karamin aiki.
Wannan babbanne toh zaka samu rabanka nima na samu nawa Amma fah sai kabi ahankali dan nan gidan sirikai nane.
    Ba komai me kike da bukata.
    Wata yarinya nake San ka daukomin tana cikin toilet kuma a cikin gidan nan.
   Na maka alkawarin kudi da kuma budurcinta.
   Dariya yayi tare da fadin Wallahi shine yafi komai sauki.
    Ywwa dama nasan baka da wasa shiyasa na nemo ka.
    Hakane muje ki nuna min inda take.
    Sannan ta nufi dakin yana binta a baya.

   Gaba daya ta gama jigata cikin kaya dan Har ta jike sharkab da gumi.
Dan tama nemi kukan ta rasa jira take kawai a bude ko fa ta gudu.
    Tana nan zaune taji karan bude kofa da sauri ta dauke numfashinta jin muryar namiji.

😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
01 Amal fansclub 💅🏻🌷

Written by Zeenaseer😘

MARAICHIWhere stories live. Discover now