MARAICHI

1K 48 0
                                    

🌳🌳        ⚜       🌳🌳
🌳                              🌳
              👑👑
                🌳
      MARAICHI❣
           NA
  Zainab Naseer Sarki
      (Zeenaseer😘)

1⃣4⃣

🌺🌺
    I dedicated dis  page to u Anty Rabi'at,Ur d most special person in my life.ur my philosopher,guide nd lot more.wishing u all d season's happiness dis heartfelt can bring!.
  Lov u more nd more Anty Rabi'at.
                             🌺🌺

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
........{7:30am}.........
     Fahad ne ya fito sanya cikin suit ash da red tie.yayi kyau sosai.
   Baiga kowa cikin falonba yasan bata tashiba kansa kawai ya girgiza dan baimasan yanda zaiyi da itaba.
    Nan inda flask din jiya ta yarda shi nan ya tanda shi,shikuwa sauri yake famanyi dan bazai iya bata lokacin saba.
    Fita yayi tare da kullo kofar falon da sauri yake yi.
   

   Bai jima da fitaba itama ta fito tasan ko ba'a fadaba ya fita.
Zama tayi kan kujera tana kallan yanda falon yiyi mugun dirty amma ita bazata iya gyara shiba dan gani take aikin yafi karfinta.
    Mikewa tayi ta nufi kitchen ta Dora abunda zatayi breakfast.
   Bayan ta gama karyawa ne ta shiga toilet ta tsan tsar kwalliyar ta.sannan ta dau key din motarta dan tana da gurin zuwa.

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
   Bayan sun idar da sallah komawa sukayi suka kwanta dan yau hafsa bazata makaranta ba.
    Sapna kuwa wanka ta shiga nan danan tayi kayanta ta gama ta fito ta shirya cikin uniform din ckul dinsu.
   Hafsat ce ta dauko mata breakfast dinta sannan ta sanyata agaba da saita cinye dan taga kwana biyu batasan cin abinci gashi duk ta rame..
    Tana ci suna dan taba hira Har ta koshi sannan hafsa ta dauko kudin makarantar ta tabata dan dama Dan Asabe ke nawa kowa nashi sai tabama hafsa ta ajje mata.
  Sallama ta mata sannan ta fito ta nufi waje dan dama tun tuni Umma ta hanata gaisar da ita.
    Cikin mota ta shiga daga gidan gaba dan Safiya ke zama baya.
Kai tsaye makaranta aka nufa dasu tunda suka tafi babu wanda yake magana cikin motar sai karan radio da take tayi.
     A haka Har suka isa.
Bayan sun nufi class dinsu da yake class daya suke.desk dinsu ta nufa ita da kawarta Husnah.
    Bayan ta zaunane Hausa ke tmbyrta ya jikin nata.
    Da sauki tace da ita.
   Wai nema ke damun ki.
   Hmmm! Kawai dan Ciwan cikine.
   Allah ya sauwake ko de kema abunne yazu ta fada cike da zolaya.
   Kede kika sani koma me nene.
    Hahahhaa nasani ko kawar tawa ta girma.
    Toh bashi bane kawaide banajin ddine.
  Murmushi tayi tareda fadin jiya an bada Assignment ne.
  Aa Wallahi ba malamin daya bada..
  Yawwa Har naji ddi.

  Nan suka fara darasi Har zuwa lokacin da aka tashi tara.
     Suna zaune cikin class ita da Husnah da yake Sapna batasan hayaniya shiyasa bata fita tara.sunata hira suna dariya abunsu.
    Wata kawar safiyace ta mike tare da fadin hmmm ai duk wanda kaga baya fita break toh munafikine ko barawo.
   Ita de Sapna tasan dasu ake amma taki kulawa,Har Husnah zatayi magana tayi mata nuni da tabari dan Allah.
    Ywwa kuma Wallahi safiya muka nemi abunmu muka rasa Wallahi sai an biya mu.
    Husnah data kasa hakuri tace idanda ubanda ya isa ya hana sai mu gani.
Waya sanima ko kune barayin.
    Safiya ce tace ke Husnah badake mukeba saboda haka babu abunda ya dameki..
    Damu kuke mana su waya cikin ajin ko angaya muku munajin tsoran kune.
    Tasowa suka yi aikuwa itama ta tsalako ta nufe su alamun za'a ayi fada kenan.
    Sapna dake rubuta ta mike tare da fadin dan Allah kuyi hakuri munji mune amma kr kuyi fada pls.
     Banzaye marassa karfi safiya ta fada.
    Sapna ki rabu dani na koyawa yara hankali.
    Littafin ta ta dauka tare da fadin nina bar muku class din.
    Nan kuwa suka matso dama Husnah karfi gareta nan akahau fada harta basama Safiya baki.
    Nan aka kai kara gurin Auntynsu ta dau mataki sannan ta yima Safiya duka dan itada kawarta ne masu tsokana.

     Duk da safiya bataji dadin abunda ya faruba.gaba daya tunanin ta yana gida krtayi mata sharri a bugeta.
      Koda aka tashi da me daukar su yazo haka suka shiga gaba daya jikin Sapna yayi sanyi dan tsoro ji take kamar a yardata kan hanya.
     Da wannan tunanin Har suka iso gida.
   Da sauri Safiya ta shige gida tana kuka.
  Gaba daya hankalin Sapna ya tashi dan gaba dayama da ker take iya daga kafarta harta shigo gidan kasa hucewa tayi ta tsaya bakin rijiya tana rabe rabe.

     Tana shiga ta yarda Jakarta ta fada kan Umma tana kuka.
   Lafiya yar lele waya tafaki.
   Da gudu tayo waje tana fadin saina kasheta dan uwarta tunda tasa aka bugeni.
     Da sauri Umma ta biyota tana kiranta.
    Itama hafsa dake zaune a falo taji kamar karan kuka ya sanyata fitowa.

      Tana tsaye bakin rijiya ta anje jikarta kusa da kafa funta tana hawaye tana kallan kasa.
     Tana kara sowa da gudu ta turata baya.
Nan santsi ya kwasheta kanta ya bugu gaba daya ta fada cikin rijiyar.
    Wani irin ihu hafsa ta buga tareda yowa wajan da gudu.

😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
01 Amal fansclub 💅🏻🌷

Written by Zeenaseer😘

MARAICHIWhere stories live. Discover now