🌳🌳 ⚜ 🌳🌳
🌳 🌳
👑👑
🌳
MARAICHI❣
NA
Zainab Naseer Sarki
( Zeenaseer😘)1⃣9⃣
A tsakiyar falon Umma ya jefar da ita.
Da sauri ta mike ta fara ja da baya tana hawaye.
Umma da ke zaune a falon ita da safiya suna kallansu da mamaki ita kuwa hafsa dama tana cikin daki.
Daga gidan ubanwa kike.
Kamar ta mutu dan tsoran shi murya na rawa tace daga gidan Aunty Naja nake.
Ummace ta juyo tana kallanta kafin tace daza ki fita wa kika tambaya kodanmu kin raina mu kuma dan ace bama kula dake ki jamana zaji.
Kanta take girgizawa tare da fadin wallahi Aa dan Allah Umma kiyi hakuri wallahi bazan kara fita ba tareda iznin kiba dan Allah ta karasa maganar tareda durkusawa hannunta biyu a hade.
Shiru falon yayi sai karan kukan Sapna akeji kasa kasa.
Abba rabu da ita karmu karasa gawar daba tamuba.
Ke kuma tashi ki bamu guri.
Da sauri ta mike ta rabe ta jikin bango ta fice daga cikin dakin da gaba daya ta rude.
Tana shiga daki ta shige ciki tareda fadawa kan gado dan gaba daya bata kaunar rayuwar gidan nan.
Kuka tasha sosai sannan ta mike tayi sallar ishsha.👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
Tana kwance saman gadanta da alama bacci take shirin yi.
Fahad ne ya turo dakin da sallamar sa.
Sannan ya kwanta a bayan salma tare da janyota jikinsa.
Kiss ya manna mata a huya,kafin ya furta mata salma!
Idanunta a rufe ta amsa masa da uhmm!
Pls ki taimakamin kisan ina kokari dake.
Gaskiya fahad banajin ddi kuma kaima ka sani.
Amma ai cutanki bazai hanani biyan bukatana naba ko.
Nide kayimin uziri ka bari na kara samun sauki tukun.
Toh yanzu ya kikesan nayi tana maganar yana kissing dinta.
Janye jikinta tayi daga nasa sannan ta gyara hannun rigarta.
Haba Fahad sai kace baka tau sayina.
Ba haka bane salma kabanki ke miki ciwo kuma naga da sauki yanzu ya kikesan nayi kenan kuma yaushe raban da kibani hakkina.
Gask......bata karasa maganar ba yayi saurin matsowa kusa da ita tare da sanya bakinsa cikin nata.
Tana turesa alamun bata so amma yaki sakinta.
Tana kuka tana dukansa da yakushinsa Har ya biya bukatarsa sannan ya mike ya bar dakin.
Kuka sosai tasha sannan ta mike ta nufi toilet dan gyara jikinta.
Shima dakin shi ya nufa yana tsaki dan jin haushin abunda salmar ke yimasa.yayi wanka ya kwanta.👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
Tana tashi tayi sallah wanka tayi sannan ta shirya cikin kayan makarantar ta.
Dakin Umma ta nufa,da sallamar ta tashiga suna zaune suna yin breakfast.
Daga wajan kofa ta durkusa tare da fadin Umma ina kwana!
Ba yabo ba fallasa a fuskarta ta amsa da lfy.
Sannan ta dubi wajan hafsa da tun shigowar Sapna ta janza fuska tace ina kwana Anty hafsa.
Harara ta wurga mata tareda fadin danvan kwanaba zaki ganni.
Kanta a kasa ta mike tabar dakin ta koma dakinsu.
Cikin inda ummata ke anje kudi ta shiga dubawa dan yanzu taga ko kudin makaranta da ker in zata samu.
Cikin sa'a kuwa taga akwai kudi ba laifi.
Naira50 da dauka ta fita kafin me daukarsu yaxo ta nufi inda ake saida kosai ta siyo ta boye kayanta ta shige daki ta cinye tasha ruwa.
Sannan ta fito dan taji kamar anzo daukarsu.
Haka ta nufi motar inda ta saba zama bayan ta gaida driver n nasu.⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
Bikin hafsa ya matso gida ya fara ciki da yn uwa da abokan umma sai faman hidima ake.
Dan harsun Nana ma sun dawo gida dan tare za'ayi bikin naso.
Anata faman shagali itama Shaheeda an kawota.
Sapna kuwa kamar me aiki kullum sai yamma take wanka sai faman aiki take.
Ko kunshi bata samu anyi mataba ballantana kitso.
Haka taketa yawanta duk inda tayi Shaheeda na biye da ita.
Haka akayita gudanar da bikin Har ranar daurin aure.Ranar daurin aure akayi yini agidan sannan aka rankaya daukar Amarya. Nana katsina aka kaita ita kuwa hafsa nan cikin kebbi.
Wqshe gari yn bikin duk sun fara tayi gida jansu dan yanzu gida ya koma daga Umma sai Sapna da safiya.
Nan aka cema safiya ta koma dakin su Sapna ya zama dakinsu su biyu.
Hakan kuwa akayi amma Sam safiya bata barin Sapna ta Hutu.😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
01 Amal fansclub 💅🏻🌷Written by Zeenaseer😘
YOU ARE READING
MARAICHI
Non-FictionLabarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...